Posts

Showing posts from September, 2016

DO YOU WANT TO ADVERTISE YOUR BUSINESS?

Interested in promoting your Business?                     Advertise with us today and expose your brand with thousands of customers. Contact: 08037791855

ZAMAN GIDA 46~50

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔 *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 4⃣6⃣ *_to_*5⃣0⃣ Washe gari da safe zainab takawo feedoh gidan amare cz yau zata koma kt,  "shatara ta arzik'i amare suka had'a mata,  dakyar aka rabasu saboda kuka, "Allah sarki feedoh harta iso kt tana kuka, "ita kanta kakus saida ta tausaya ma feedoh saboda yanzu takoma ita kad'ai, nasiha kakus tadinga mata akan tayi hak'uri itama In shaa Allah takusa tashi,,,,,              "Tunda feedoh suka gama biki tadawo cool tun abun baidamun kakus haryazo yana damunta,  kakus ce ta zaunar da feedoh tace haba  yar marainiyar Allah, kidaina damun kanki inaji ajikina kinkusa aure, murmushi feedoh tayi tace kakus wlh bawai damuwar aure nasama kaina ba kawai kad'aici ne yaman yawa saboda duk yanda nakesan nayi aure sai lokaci na yayi kakus, gyada kai kakus tayi tace gaskia kam Allah yamaki albarka feedoh tace amin my kakus of life,,,                   *******         "zaune take bisa salla