[4/8, 15:32] Feedoh: ⭐⭐HUDAH⭐⭐ NA Feedoh & meesha lurv 0⃣1⃣~0⃣5⃣ K'wance take fuskanta rufe kamar tana bacci, while ba bacci bane, da alamu kuka takey, wata yar dattijuwa ce ta shigo dakin tana kiran huda huda huda,aww Ashe kina nan k'wance kinaji ina k'walamaki Kira kinyi shiru, kina nan kina sana'ar taki kenan kuka, Allah yakawo maki randa zaki daina wanan kukan naki, huda tace Maaah ban tunanin ak'wai wannan ranan, toh nidai idan kingama kukan tashi ki gyara jikinki zan aykeki, tace toh, huda tagama shirinta tsaf ta fito tace Maaah nagama, maaah tace ga sak'o can kikaima hajia sadiya, huda tace toh Maaah natafi, toh saikin dawo karki jima huda tace toh maaah. Bayan huda takai sak'on da maaah ta ayketa takai, tana tahowa wani ya dinga binta yana Kira ko kallon inda yake batayiba dan gani take duk maza halinsu guda, harta shiga gida yana binta saida yaga tashiga gida ya juya, huda tayi sallama tana ma...
🌼🌼 *RASHIN GATAH*🌼🌼 *TANBARIN* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` 4 STAR'S🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADEEYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTIE ZARAH)``` _GODIYA_ Godiya ta tabata ga Allah (SWT) Mai Kowa Mai komai, Wanda yabamu ikon kassancewa har yanxu, yakuma bamu baiwar nishadan tardaku dakuma farakar daku. GARGAD'I Bamu yarda wani koh wata, su suyamana *lbr* ba KO yayi amfani dashi ta wata sigar, ba tare da amincewar muba, Dan haka akiyaye pls. Page 1-5 shayin dake gabanta take motsawa a hankali, sannan idanuwan ta akan wasu file tana dubawa cike da nutsuwa da kwarewa take gudanar da komai kwan kwan taji anyi noking door, hakan yasa tace yes come in ta fad'a...
🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` *KARSHE (FINAL)* 176-180 A take suka shirya cikin kankanin lokaci tare da so da kauna, ganin ba suda wani abunci a yanzu yasa suka shirya fita restaurant dan suci abin da suke bukata na lokacin shiryawa tayi cikin duguwar riga ta atamfa exclusive pink da ratsin white and borrown, sosai tayi kyau sai dai hijjab ta d'akko tasa wanda yazo mata iyakar gwuiwarta...., Shima cikin shirin shi ya fito na riga da wando rigar red colour ce wandon kuma blue ya fito sosai yayi kyau tamkar irin 'yan shekara 25 d'innan. Wajan 11:15pm suka dawo gida kowa yayi d'akin shi dan shirin kwanciya. ...
Comments
Post a Comment