Posts

Showing posts from March, 2017

RASHIN GATA 126-130

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` THIS PAGE IS FOR YOU YAN DANDALIN FEEDOH DEEDOH, MUNGODE KWARAI YANDA KUKE BIN LITTAFIN NAN. FOUR STARS NA MIK'A GODIYA #1LOVE♥   126-130    Tashi yayi yabar masu parlour'n saboda maganganunsu takaici kawai suke bashi, d'akinshi ya nufa bisa gado ya fad'a yafara juyi yana zubar da  wasu hawaye masu zafi..    Wacece yarinyar da za'a  bashi? Shin irin macen da yake mafarkin ya aura ce? tana da ilimi? Ko kuma jahilace? Gaba d'aya ya jero ma kanshi wannan tambayoyin wanda shi kanshi bai da amsoshin su sai iyayenshi, amma ko wacece sai ta raina kanta dan sai na maida ita mak'ask'anciya sai na wulak'antata...   Kyakkyawar Surar Nana ce ta fara yimashi gezo, rintse ido yayi yace "mike shi

RASHIN GATA 121-125

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` 121-125    Suna isa sukayi horn maigadi ne ya fito dan ganin su waye, da sauri ya wangale masu gate cinna kan motarshi Daddy yayi sai da yayi parking kana suka fito, wajen mai gadi Daddy yaje suka gaisa hannu yasa a Aljihu kud'i ya d'ebo masu yawa wanda bansan iya karsu ba yaba Baba maigadi, godia ya shiga yi mashi har suka shige yana godia...    Da sallama suka shiga, amsawa tayi tare da tashi tarosu tayi tana dariya, rungume juna sukayi ita da Umma suna yaushe gamo. Cikin parlourn suka k'arasa zama sukayi, da sauri ta tashi ta kawo masu abinsha, saida suka gaisa sukayi fira....    Zama Daddy ya gyara yace "Maman Nana wajenki mukazo" dasauri tace "ni Daddy?" Murmushi Umma tayi tace "e

RASHIN GATA 116-120

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TAMBARIN* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *Xarah Bukar* *(Cute xarah)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *FEEDOH DEEDOH*      *(YAR FICIKA)* ```ZAINAB Y HUSAYN``` ``(AUTAR HAJIYA)``` 116-120 K'asa ya zauna wanwas dafe da kansa yana zubda hawaye, wani irin k'una da rad'adi zuciyar sa ke masa tamkar an tsikaramai mitsilla, ganin ba mafita yasa ya mike adaddafe ya karasa b'angaransa.. Hannuta Umma ta rik'a suka nufi dakinta had'e da  nema wa mazaunin su gurin kan gado, fuskartan juna sukayi, Umma tace "Nana meke tsakanin ki da Sameer ? Ware ido tayi jin tambayar bambarakwai, sai kuma tayi sauri duk'ar da kai saboda wani nauyi da kunyar Umma dasuka dirar mata farat daya, "Umma babu komai tsakanin mu, nikaina na rasa dalilin sa na d'auramin karan tsana" ta fadi tana wasa da yan yatsunta. "Ke kina sonshi ne? Acewar Umma, gabanta ne ya fadi tayi

RASHIN GATA 111-115

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRIYER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` This page is dedicated to our caring and Luvly mummys   *SDY JEEGAL, FEENAT JA'AFAR, MAMAN HANEEF, MARUBUTAN INA DA BURI*     & *SWEETHEART (MY CHERRY MIEMIE BEE) marubuciyar YGC*  may almighty Allah bless and reward them abundantly (Ameen)... ```FOUR STAR'S✨ NA ALFAHAREE DAKU``` 111-112    Tea ne da Dankali da Kwai sai k'amshi ketashi, "Allah sarki Umma sannu da aiki" Abinda Nana tace kenan murmushi tayi tace "yauwa Nana, Allah yasa abinci yayi miki dadi?" Haba Umma Yayi dadi sosai wallahi..     Sai da ta cika cikinta sosai, kana ta mik'e Umma bara naduba jikin Mummy to muje ko nima inason ta tashi taci abinci dan tun jiya rabonta da abinci, ido waje Nana tayi tana kallon Umma, Umma dole Ana b

RASHIN GATA 106-110

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` "If you're alone, I'll be your shadow. If you want to cry, I'll be your shoulder. If you want a hug, I'll be your pillow. If you need to be happy, I'll be your smile... But anytime you need a friend, I'll just be me." THIS PAGE IS FOR YOU ZEEZEE YABOUR (Habeebty).. 106-110    B'ata fuska yayi yace "ya ina maku magana amma kun tsaya kuna kallo na? Kodan ba ni baneba cikin wannan halin?" Su abin ma dariya ya basu kallonshi Umma tayi ta d'aure fuska tace "ashe kasan darajan mutum kake wulak'anta Nana" b'ata fuska yayi yace "yanzu mi yakawo maganan  Nana dan Allah?.."    "Tabbas bai san ko wacece ba" Umma ke fad'in haka cikin zuciyart

RASHIN GATA 105-106

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` "If you're alone, I'll be your shadow. If you want to cry, I'll be your shoulder. If you want a hug, I'll be your pillow. If you need to be happy, I'll be your smile... But anytime you need a friend, I'll just be me." THIS PAGE IS FOR YOU ZEEZEE YABOUR (Habeebty).. 106-110    B'ata fuska yayi yace "ya ina maku magana amma kun tsaya kuna kallo na? Kodan ba ni baneba cikin wannan halin?" Su abin ma dariya ya basu kallonshi Umma tayi ta d'aurw fuska tace "ashe kasan darajan mutum kake wulak'anta Nana" b'ata fuska yayi yace "yanzu mi yakawo maganan  Nana dan Allah?.."    "Tabbas bai san ko wacece ba" Umma ke fad'in haka cikin zuciyant

RASHIN GATA 96-100

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TAMBARIN* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` This page is for our cutest & adorable Daughter *Miss xoxo*, as you grow older we want you to fly out like a free bird. Go forth and pursue all your dreams. Live life to the fullest and make sure that your happiness is second to none. And while you are at it, just remember that every time you need a hug or a place to call your own, we are always here, Never forget that Mom loves you much & more❤❤❤❤      Stay Bless❤   96-100 Waye Sameer    Barrister Sameer Muhammad Saddam cik'ekk'en sunan sa, d'a ne tilo ga Alhaji Muhammad da Hajiya Sadiya (Umma), tsabagen so da k'aunar da Hajiya Zarah (Momy) ke mai tun haihuwar sa yasa Umma ta sallama shi ga Momy tamkar ita ta haife shi, cikin so da kauna

RASHIN GATA 91-95

🌺🌼RASHIN GATA🌺🌼 TAMBARIN NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NAW) NAH    FOUR STARS 🌟🌟🌟🌟 FEEDOH DEEDOH YAR FICIKA SADIYA ABDALLAH STYLISH BCH ZAINAB Y HUSSEIN AUTAR HAJIYA ZAHRA BUKAR CUTE ZAHRA 91-95.    "Oh ni Sameer dama ban mata haka ba, amma ai ita taja gashi akan ta again nak'ara shan wani marin wajen Umma.."    Badan ciwon Mom ba wallahi da bazani wajen ta ba, shegiya ugly kawai mai fuskar aljanu hannun sa yasaka yana shafa kuncin sa tabbas yaji marin cikin jikin sa amma ya ya iya Umma ce ba wani ba..    Yana cikin wannan kogin tunanin suka tsaya a traffic dan bin ka'idar dokar titi...   Mama nagama lets go Allah yasa bazan tsaya fitsari ba, dan nasha tea da almara'i da yawa akan chips d'in ma...    Nana ke magana a zuwan bata damu ba, dan Maman ta ta sake, amma k'asan zuciyarta hawaye ne masu zafi suke zuba, a yau da jiya tunanin ta kaf ya tsaya ina zata qara samun aiki..   Taimakon su d'aya gidan su haya suka saka amma da s

RASHIN GATA 86-90

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)```   86-90    Kuka yake sosai wanda shi kanshi baisan miya sashi kukan ba, d'agowa tayi ta kalleshi tace "My Son yadai? Bafa cema nayi ciwon ya tashi ba inajin alamu kuma koma ya tashi ai ga wannan Dr d'in yar albarka" dasauri ya kalleta. D'aga mashi kanta tayi tana murmushi, kasan bansan kukan ka oya share hawayenka, ba musu ya share hawayenshi, daidai su Daddy na shigowa...    Ganin Sameer na kuka ya k'araso da sauri yace "my Son mike damunka ne naga kana kuka?" Daddy sai kuma ya sake fashewa da kuka, hankali Daddy ya tashi ita dai Umma yar kallo ta zama....    Son miye matsalarka dan Allah gayaman, cikin shashekar kuka yace "Daddy jikin mummy ne ke neman tashi nidai mubar k'asar

RASHIN GATA 81-85

🌼🌼 *RASHIN GATA*🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` *Dedicated this page to my Luvly Khadija Abdullah Shehu (Hajja ce) & my sweet Anty maijiddah Musa (Anty jidderh)* 81-85    Koda tafita daga asibiti, bakin titi tayi parking d'in motar ta kanta ta d'aura saman sitiyarin tana mai cigaba da kuka mai tsuma zuciya yayinda ta yaye nik'af d'in dake fuskar kuka take kamar ranta zaifita shima bayanta yabi koda yazo saitin motar ta glass d'in motarsa ya zuge yana mai hango yanayin yarda take kukan duk da bai ga fuskar ba hakan bakaramin dad'i yayiwa Sameer ba..    D'agowa tayi da zumar tafiya, tana juyawa suna ido biyu da Sameer dubanshi take idanuwanta cike da kwallah hankalinta atashe aman ta kasa furta koda kalma d'aya sai hawayen dake sharara akan kumatunt

RASHIN GATA 76-80

🌼🌼 *RASHIN GATA*🌼🌼 ®```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ``` FOUR STARS```🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR_FICIKA)* ```ZAINAB Y HUSSEAIN``` ```(AUTAR HAJIYA``` *SADIYA ABDULLAHI*   *(STYLISH BCH)* ```ZAHRA BUKAR``` ```(CUTE ZARAH)``` 76-80    Sameer yana gida kan gadon sa babu abinda yake face murmushi da zuba ido yaga wani action za'a d'auka kan Dr? Tunda maganin daya rubuta bana ciwon bane hasali a d'akin Dady yaga kwalin shine yai copying nasa tunda ya nada target akan wannan sharrin.    Mama wai in tambaye ki mana?, inajin ki Nana yi tambayar ki amma kafin nan d'aga ni kada ki karya ni kin wani kwanta bayan kinsan k'afar ciwo take ba wani ciwo Mama Allah na fijin dad'in kwanciya a haka d'an yimun kalaba ko uku ce nagaji da barin kan a haka...    Yo dama sai da nace kizo nai miki ko kije kika k'i, au kada na manta yimun tambayar inaji Allah ya sadai suruki nasamu.   Nana darajar ki d'akin mijin ki, nifa kullum bab

RASHIN GATA 71-75

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)```   71-75     Yana fita ta d'ora kanta bisa tebur d'in dake gabanta, d'agowa tayi da hawaye "minama yaron nan? Miyasa yake shiga harkana? Miyasa ya tsaneni haka dayawa?" Kanta ta jeroma tambayoyin nan wanda ita kanta batasan amsarsu ba. Knocking d'in da ake shiya dakatar da ita daga tunin da take "yes come in" tace, masinja ne ya shigo yace "Hajiya kinada patients d'in da zaki duba naga time na tafiya" hakane Baba gani nan fitowa, sai kin fito ya bata amsa ya juya ya fita...    Kayan buk'atarta ta kwasa ta fita, tana fita suka had'u da Dr Ammar murmushi ya sakar mata wanda ta rasa dalilin yi mata irinshi dan duk in suka had'u irin shi ya ke mata "Dr ashe kinzo

RASHIN GATA 66-70

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` *PAGE DIN BABBAN SADAUKARWA NE GA NAGARTA OFFICIAL* Muna matukar jinjina Mu tare dayi muku fatan alkhairre. *FOUR STARS✨✨✨✨ NA ALFAHARE DAKU* 66-70     Koda ya k'arasa gida cikin sauri yayi parking motarsa ya fito, aman da alamu Daddy baya nan dan bai ga motar sa ba hakan ba k'aramin b'ata mai rai yayi ba shi da yakeso yayi shirin komai a yau aman kuma yadawo gida Daddynsa bayana tsaki yaja yayi part dinsa, bedroom d'inshi ya shiga yayi wanka sana ya fito yabi lafiyar gado duk dajin kiraye kirayen sallah da akeyi aman hakan bai hanasa bin lafiyar gado ba, ae kam atake barci yayi gaba dashi.    Koda ya farka biyar saura minti bakwai, cikin azama yamike yafada toilet alwala yad'aura ya had'a azahar

RASHIN GATA 61-65

🌼🌼 *RASHIN GATA*🌼🌼         *TANBARIN* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH```   *FOUR STARS*⭐⭐🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAH```   ```STYLISH BCH``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR``` (```CUTE ZARAH)``` Duniya juyi, rayuwa sauyi, yanayi mai tafiya da zamani, zamani ikon Allah, D`an Adam kayan Allah. 61-65     Hmm wallahi Dr Nana kike ko whatever, u will pay what u did to me kamar ni kisaka Umma ta mareni never har ya shiga mota sai kawai ya fita da sauri office na Dr Ammar yaje knocking yayi baijira ambashi permission ba yasa kai kawai...    A'a Oga Sameer ne? sannu shigo mana, hannu ya mika masa musabaha sukai anan ya zauna kan kujeran da ke kallon ta Dr d'in, Dr ina wadda ta duba Momy na? oh Dr Nana tad'auki hutu amma tana k'okarin shigowa watak'il kaganta yanzu ma, hope jikin Momy yai sauk'i? "Yeah da sauk'i" yabashi amsa a tak'aice daga haka bai k'ara cewa koma