Posts

Showing posts from April, 2017

RASHIN GATA 141-145

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` Hello y'all sweetos Muna mai baku hakuri na rashin jinmu da kuka dai nayi wannan yafaru ne  sakamakon dauke wayar yar_ficika da akayi, Yanzu kuma Alhamdulillah ta dawo dan haka zaku dinga jinmu kullum mungode da irin kaunarku akan wannan littafin namu #team RGT #1love♥ 141-145     D'agota yayi ya share mata hawayenta "kidaina kuka kigayaman damuwarki kinga yanda kika rame duk kinyi bak'i kifad'aman damuwarki namaki alk'awarin zan taimaka maki" kallo ta bishi dan gaskia bazata iya gaya mashi mamarta zata mata auren dole ba....    "To ai kaima ka rame na kuma tambayeka Amma ka kasa fad'aman, murmushin k'arfin hali yayi yace "nagaya maki banjin dad'ine amma na samu sauk'i", to ai

RASHIN GATA 136-140

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRIYER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` 136-140 Gado tafad'a tana hawaye sosai, tare da afkawa tunani. Yanzu ita batasan irrin rayuwar da zatayi ba, bayan *RASHIN GATA* data samu tsawan shekaru, ga kuma wata fitinar na shirin riskarta, auren da batasan waye mijin ba, kuka takara fashewa dashi. A haka mama tashigo ta riske tana hawaye, cikin sanyin murya take kiran sunanta, "Nana d'ago ki kalleni". Sai da tajima kafin ta d'ago kanta tana kallon mahaifiyarta. "Aure ne bakyaso? ko kuma mijin da Zan Aura miki? Kai tahau girgiza Mata, "Mama duk abinda kikeso shine farin cikina nima shi nakeso". "To wanan hawayen na miye ne? Yak'e wanda yayi kuka ciwo Nana tayi, tace "Mama ba komai, kawai ina tunani rayuwane". Dogan ajiy

RASHIN GATA 131-135

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` Assalamu Alaikum Muna mai ba masoyanmu hakuri akan rashin post dinmu da baku gani akai akai muna busy ne amma in shaa Allah komi ya kusa komawa daidai in shaa Allah da komi ya zama daidai zaku dinga jinmu kullum Four stars na godiya yanda kuke nuna kulawarku akan wannan labarin namu mungode sosai #1love THIS PAGE IS FOUR YOU RAMLAH YUSUF AYAGI♥   131-135    Haka Mama ta dinga yi mata nasiha tana lallashinta, jitayi maganganun Mama zasu saka zuciyarta ta fashe saboda zafinsu, tashi tayi ta kalli Mama murmushi tayi tace "ni zan shiga d'aki" binta Mama tayi da kallo, juyawa tayi ta nufi d'akinta, kallonta Mama keyi tausayin d'iyarta duk ya cika mata zuciya ita dai kam baccin wani abu da bata aura ma Na