Posts

Showing posts from December, 2016

KUNYA ADON MACE 186~190

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* ® *(NAW)* *LAST EPISODE* *_page_*1⃣8⃣6⃣ *_to_*1⃣9⃣0⃣ *BAYAN SATI BIYU*         Aysaah ce kwance bayan Ammi ji tayi cikinta yana ciwo Mik'ewa tayi zaune. Farkawa Ammi tayi ta ganta zaune Ammi tace, "my Baby lafiya?" Murmushi Aysaah tayi tace, "nothing Ammi". Ammi tace, "toh koma ki kwanta, kwanciya tayi ta rufe idonta kamar tana bacci, amma ba barci takeyi ba..       Can taji cikinta ya k'ara murd'awa, Ammi ta fara kwalama kira da sauri Ammi ta farka tace, "Aysaah miye?" Kasa magana tayi sai cikinta da take gwadama Ammi, tashi Ammi tayi ta fita da sauri, shigowa sukayi ita dasu Mummynzarah da Salman. Kama Aysaah akayi aka sakata a mota, in banda salati ba abinda Aysaah keyi.."         Suna isa asibiti aka shiga da Aysaah labour room. Ammi ce ke zagaye zagaye tana ta adua, yayin da Salman ke hawaye, Dafashi Papa yayi yace, "Haba Salman be a Man mana, aka

KUNYA ADON MACE 181~185

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* ® *(NWA)* *_page_*1⃣8⃣1⃣ *_to_*1⃣8⃣5⃣    Zaune muke a parlor nida Daddy, ita kuma Maamah na kitchen. Kuka muka fara ji a d'akin Ablah, da gudu muka isa d'akin muka tarar da ita kwance tana hawaye, Daddy ne ya d'agota ayayin da Maama ta shigo d'akin."        Kallonta Daddy yayi yace, "Ablah mike damunki?" Kasa magana tayi sai kuka da takeyi, ga numfashinta na fita ba daidai ba. Maamah tace, "yanzu ba lokacin tambaya bane ba, mu d'auketa muyi asibiti da ita."      Mota na d'auko su Maama suka sakata ciki, asibiti muka nufa da ita. Muna shiga asibitin nurses suka karb'eta sukayi ciki da ita.        Kusan minti talatin saiga Doctor ya fito daga d'akinta. Kallon Papa yayi yace, "ina san ganinku. Gaba d'aya" atare muka nufa d'akin doctor, da sallama muka shiga. Amsawa yayi yamana izinin zama, saida yagama yan rubuce rubucen shi kana ya kalli

KUNYA ADON MACE 176~180

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *THIS PAGE IS DEDICATED TO*          👄 *MIEMIEBEE*👄 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* ® *(NAW)* *_page_*1⃣7⃣6⃣ *_to_*1⃣8⃣0⃣     A hankali ta fara furta "Ya Asad dama zan k'ara ganinka?" Saikuma ta fashe da kuka, zama tayi tana kuka sosai a yayinda Salman yazo kusa da ita yana lallashinta, shiko Asad mutuwar tsaye yayi danko a mafarki beyi tunanin sake ganin Aysaah ba.      Takowa yayi yazo kusa da ita ya duk'a yana kallonta tare da yin murmushi yace, "haba Preety miye na kuka? Kiga fa halin da kike ciki amma kina kuka kidaina pls." Kallon Salman yayi yana murmushi yace, "d'an uwa ashe da rabon zamu sake had'uwa?" Dariya Salman yayi yace, "ikon Allah kenan!" Rungume juna sukayi suna murnan ganin junansu.    Aysaah tace, "Ya Asad wai me yafaru dakai ne? Kuma yaushe kayi aure? Dagaske Little d'iyarka ce?" Gaba d'aya parlorn aka fara dariya, Asad yace, "Preety duk

KUNYA ADON MACE 171~175

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* ® *(NWA)* *_page_*1⃣7⃣1⃣ *_to_*1⃣7⃣5⃣ *BAYAN SHEKARA BIYU* Aysaah ce tsaye gaban salman ta rik'e k'ugu ga k'aton cikin ta, d'agowa yayi ya kalleta ya kwashe da dariya. Salman yace yadai maman babys kika kama man k'ugu kamar mai shirin dambe "tab'e baki tayi kaga tashi ka kaini silver birth shawarman can nakesan ci.. Zaro ido salman yayi yace yanzu fa kika gamacin bugger. Aysaah tace Allah shawarman silver birth nakeso idan kuma ba zaka kaini ba kagayaman kawai. Dariya salman yayi yace ni na isa jirani na d'auko key d'in mota mutafi... Suna kan hanya salman ya kalli aysaah, yace baby doll d'azu ammi ta kirani wai tunda cikinki ya shiga 8month na maidaki gida ki haihu. Kallonshi tayi mikace mata to? Ban bata amsa ba cz gaskia bansan kikoma gida nafisan ki haihu gidanki. Murmushi aysaah ta cigaba dayi, kallonta yayi ya bakice komai ba? Ya salman mi kakeso nace duk yanda

KUNYA ADON MACE 166~170

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*   ® *(NWA)* *_page_*1⃣6⃣6⃣ *_to_*1⃣7⃣0⃣ Tunda aysaah tayi sallan asuba bata koma bacci ba. Aiki kawai takeyi, dariya salman yayi yaja blanket ya cigaba da bacci... 7:00am aysaah tadawo d'aki, yaye blanket d'in salman tayi. Shafa kanshi tafarayi a hankali tana hura mashi iska a fuska... Ahankali ya fara bud'e idon shi, zaune yaganta tana ta faman murmushi. Aysaah tace ya salman wake up haka nan pls, kasan fa inda zamu. Jawota yayi ta fad'o jikinshi ya rungumeta, mutsulniya tafara tanasan kwace kanta amma ta kasa.. A kunne ya rad'a mata, yarinya ba yanzu zamu tafi ba sai nagama bacci na, infact saikin ban hak'k'ina inkuma kika k'iya nafasa tafiyan. Zaro ido tayi, dariyan mugunta yayi yace i mean it.... Gunguni aysaah tafarayi, shiko salman dariya kawai yake mata. Ahaka yabiya buk'atanshi. "Yana gamawa ya fad'a toilet danyin wanka, itama tashi tayi ta nufa d'akin

KUNYA ADON MACE 161~165

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* ® *(NWA)* *_page_*1⃣6⃣1⃣ *_to_*1⃣6⃣5⃣ *BAYAN WATA UKU* Kwanciyan hankali da zaman lafiya ke tsakani salman da aysaahhh... kullum cikin tattalin junansu suke, kowa burinshi ya kyauta tama d'an uwanshi.. Duk wanda ya ga aysaah saita burgeshi saboda irin kyan da tayi ga fari saikace ka tab'a jini ya fito.... Zaune take k'asan kafet tana gyarama salman k'umba. Kallonta yayi yace preety kinsan miyafaru jiya danaje kd? Girgiza kai tayi, tace sai ka fad'a... Salman yace wai mummyn mufeedah ke cewa cikinki yakai wata biyu yanzu? Kallonshi aysaah tayi tace mikace mata to? Salman yace cewa nayi baki da ciki.. Girgiza kai tayi tace Allah ya salman inasan naganni da ciki nima... Dariya yayi yace sai mungama cin amarcinmu yarinya duka fa 3month kenan da auren mu... kafin ta bashi amsa wayanta yayi ringin. Mik'o mata yayi tana d'agawa tace bestiee nayi fushi Allah.. kiyi hak'uri bes

KUNYA ADON MACE 156~160

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*   ® *(NWA)* *_page_*1⃣5⃣6⃣ *_to_*1⃣6⃣0⃣ K'arfe hud'u na koma d'akin aysaah dan gano ma masu karatu yanda aysaah da salman suka k'are daren jiya..😂😂 Kwance take bisa gado tana kuka "matsowa yayi kusa da ita pls aysaah ki daina kuka Allah bazan k'ara yimaki da zafi ba.. Harara ta wurga mashi wama zai k'ara yarda da kai indai haka ake aure nidai ka maidani wajen ammi nah... Shi maganan ma dariya ta bashi amma ba halin yi, matsowa yayi kusa da ita ya dafa mata kai zafi sosai yaji ta bashi tausai, bige mashi hannu tayi... "Tashi yayi yaje toilet ya had'a mata ruwan zafi ya saka dettol ciki, d'akin yadawo dan tai maka mata... salman yace tashi aysaah ki wanka zakiji k'arfin jikinki. Hannunta ya kamo ta goce.. Tashi tayi da sauri saikuma ta fasa k'ara "d'aukanta yayi kamar wata yar baby yayi toilet da ita.. Da taimakon salman aysaah tayi wanka d'au

KUNYA ADON MACE 151~155

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *THIS PAGE IS DEDICATED TO*             ❣ *AUTAR HAJIA*❣ *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*   ® *(NWA)* *_page_*1⃣5⃣1⃣ *_to_*1⃣5⃣5⃣ Parlon papa ta nufa da aysaah "nasiha ya mata mai ratsa jiki, aysaah kibi mijinki kamar yanda Allah yace kiyi hak'uri da duk abunda zaki gani ki b'oye sirrin mijinki tashi kitafi Allah ya maki albarka, kuka aysaah keyi shi kanshi papa saida yayi kuka... D'akin mummynzarah ta nufa da ita nan ma nasiha ta mata tasowa mummyn zarah tayi tazo kusa da aysaah ta duk'a hannunta ta kamo... Aysaah nasan zaki tunanin ban damu da ke ba kamar yadda na damu da k'annenki bahaka na nufin ban sanki baneba ah ah kawai dan kina d'iyar fari, amma yanzu zakiji abinda kikeso kiji aysaah wlhi duk cikin yarana babu wanda nakeso sama dake "fad'awa aysaah tayi jikin mummyzarah tana kuka ita kanta mummynzarah kuka takeyi... D'akin ammi aka nufa da ita tana shiga ta fizge da gudu ta fad'a kan a

KUNYA ADON MACE 146~150

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* *_page_*1⃣4⃣6⃣ *_to_*1⃣5⃣0⃣ Yau aka fara bikin aysaah da salman inda sukayi bridal shower amarya ta sha kyau harta gaji shi kanshi angon idan ka ganshi baka gane shi sabo da kyau, ga k'awayen amarya suma sun sha kyau inda sukayi ankon red polo sai sweatpant, duk wanda yaga amarya da ango sai sun burgeshi saboda kyau... Sai dare aka tashi a gajiye suka dawo gida "tunda suka shigo salman ke kiran wayanta.. Tana d'agawa yace inasan ganinki bai jira mizatace ba yakashe waya... Tagumi tayi haneefa ce taxo ta zare mata hannu ajiyan zuciya aysaah tayi ta kalli haneefa tace Allah bestie rigiman salman tana ban mamaki haneefa tace miyayi? Wai yanasan ganina kamar ba yanzu muka rabu ba "murmushi haneefa tayi tace toh saikije.. Zaro ido tayi tace so kike ammi ta balbaleni da masifa Allah bazanje ba nasan dai fushi ne idan yagaji ya daina. Tana gama magana taja blanket ta kwanta... Tunda suka tashi suk

KUNYA ADON MACE 141~145

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*    ® *(NWA)* *_page_*1⃣4⃣1⃣ *_to_*1⃣4⃣5⃣ Alhamdulillah hausawa sunce duk abinda aka sama lokaci zaizo k'arshe. Yau aysaah ta zama cikakkiyar lawyer inda dubban mutane suke tayata murnan kammala karatunta lafiya... Kyaututuka aysaah ta amshe abun tun yana burgeta hartakai tana mamaki irin kyaututukan data samu.. Tsaye yake ya hard'e hannunshi bakin mota yana kallonsu ita da sauran students suna ta d'aukan pix. Takowa yayi yazo kusa da su yace kuzo na maku to juyowa tayo taga salman ne "fad'awa tayi jikinshi tana dariya rungumeta yayi "sauran students suka fara dariya suna ihu... Haka dai salman ya dinga yi masu pix sai marece sosai kana suka taho "gida suka aje haneefa kana suka d'auki hanyar gida suna tafe suna firan soyayya.... Kallonta salman yayi yace yarinya na ni miye zan bada gift? Murmushi tayi tace kanasan na fad'a maka d'aga kanshi yayi yace eh mana... Ays

KUNYA ADON MACE 136~140

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*   ® *(NWA)* *_page_*1⃣3⃣6⃣ *_to_*1⃣4⃣0⃣ Ya salman a hankali ta kirashi kamar mai jin bacci, wani iri yaji "shima amsawa yayi a hankali kana yadawo ya zauna kusa da ita "shiru sukayi bamai ma wani magana.... Kallonta salman yayi yace yadai yanmata kin kirani kinkuma yi shiru? Kanta k'asa tana wasa da yatsunta tace ya salman sahr fa? Wani iri yaji dan yanzu baisan akira mashi sahr "daurewa yayi yace ta na nan... Aysaah tace mu biyu zaka aura ne? Maganan dariya ta bashi dan yasan kishi ne ke damun aysaah... Salman yace "eh" haka nake tunanin had'aku ku biyu da sauri ta d'ago saikuma taga ya tsareta da kallo k'asa tayi da kanta tana share hawaye... Murmushi salman yayi ya d'ago fuskanta "ganin tana kuka ya b'ata rai yace miye na kuka? Ke abun kuka baimaki wuya ko? "Share hawayenta tayi nida ita wazaka fara aura? Tashi yayi tsaye yace aysaah zan fara

KUNYA ADON MACE 131~135

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*    ® *(NWA)* *_page_* 1⃣3⃣1⃣ *_to_*1⃣3⃣5⃣ Tana shiga kitchen tafara had'a kayan break fast biebee ce ta taso da sauri tace uwar d'akina ke da kanki barshi nayi "murmushi aysaah tayi tace na hutar dake yau barshi zanyi komai kedai duk abinda na b'ata ki wanke kinji ko? Da sauri biebee tace toh uwar d'akina. Kafin kace wani abu gida ya d'auki k'amshin abincin aysaah.. " ```9:00am``` tagama komai jerasu tayi a daining table kana ta nufa d'akinta dantayi wanka, tana shiga taga haneefa na barci d'aka mata duka tayi a firgice haneefa ta tashi tana waige waige.... "Ganin aysaah na dariya abun ya k'uleta, tasowa tayi da sauri aysaah naganin ta taso ta fad'a toilet tanama haneefa dariyan mugunta..... ```10:00am``` K'arfe goma aysaah da haneefa suka sauko cikin shirinsu tsaf suna tafe suna fira duk wanda yaga yan matannan sai sun burgeshi saboda Allah yamasu k

KUNYA ADON MACE 126~130

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*   ® *(NWA)* *_page_*1⃣2⃣6⃣ *_to_*1⃣3⃣0⃣ Tana shiga d'aki ta fad'a kan haneefa tana dariya d'agota haneefa tayi tace lafiya naganki haka? Murmushi tayi saikuma hawaye da suka fara gangaro mata "share mata hawaye haneefa tayi tace haba bestie miye na kuka? kallon haneefa tayi tace mafarki na ya zama gaskia bestie yau nice gaban ya salman yana rok'on nasoshi bansan yanda zan gaya maki irin farin cikin da na shiga ba yau "kallonta haneefa tayi tace toh ayba hawaye zakiyi ba godia zakima Allah d'aga hannu tayi tana kwararo aduan godia ga Allah "saida ta gama haneefa tace toh yau kinga ranan adu'an da kikeyi ko? kinga ranan hak'urinki kuma ko? D'aga kai aysaah tayi tace gaskia ne bestie nakuma gode sosai yanda kika dinga encouraging d'ina "burina d'aya ya cika saura kuma d'ayan, da sauri haneefa ta kalleta tace wanene d'ayan kuma? Hawayen da suka mak&

KUNYA ADON MACE 121~125

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*   ® *(NWA)* *_page_*1⃣2⃣1⃣ *_to_*1⃣2⃣5⃣ Wayanta taji tayi k'ara alamun sak'o ya shigo dubawa tayi da mamakinta taga new number da kamar bazata bud'eba wata zuciyan tace aysaah bud'e bakisan waye ba k'ilama asad ne, karanta sms d'in tayi tunani tafara waye wannan kuma? Kodai salman ne ah ah ba salman baneba saboda ya salman bai da wannan number toh waye wannan? Amsar da takasa samu kenan "kibari gobe zakiga kowaye tunda yace zai bayyana maki kanshi ah ah aysaah karki saurareshi kinga ammi ta maki alk'awarin salman zai kawo kanshi toh kibari koma waye gobe zaki ganshi duk zuciyanta ce ke gaya mata haka, "aje wayan tayi ta cigaba da harkokinta... "Tunda ta tashi take jin wani farin ciki wanda bata tab'ajin irin shi ba duk wanda ke gidan yagane tana cikin farin ciki, mummynzarah ce ta kirata amsawa tayi kallonta tayi tace babyn ammi yadai naganki cikin farin ciki haka

KUNYA ADON MACE 116~120

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* *_page_*1⃣1⃣6⃣ *_to_*1⃣2⃣0⃣ Ammi ba wani aysaah ke so ba illah salman, da sauri ammi ta d'ago salman? Eh ammi salman duk halin da aysaah ta shiga na son salman ne ammi aysaah ta fara san salman tun batasan miye so ba tun randa aysaah ta gane tana san salman tayi kuka kamar ta cire ranta............haneefa ta kwashe komai ta gaya ma ammi ba abinda ta rage mata, "d'agowa ammi tayi ta kalli aysaah dake faman kuka dafa kafad'anta tayi tace tabbas kin cika yar halak kuma nayi alfahari da samunki a matsayin d'iya so da yawa ina tunanin dama ni na haifeki nasan zan yi alfahari dake, fad'awa tayi kan ammi tace ammi yanzu ma zaki alfahari dani kumani banda wata mama bayan ke, "d'agota ammi tayi ta share mata hawaye tace nagode Allah da kika rik'e kunyarki saboda *KUNYA ADON MACE CE* nakumaji dad'i yanda baki bari salman yagane shi kikeso ba, salman da kanshi zaizo yace yana sanki,

KUNYA ADON MACE 111~115

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* © *(NWA)* *_page_* 1⃣1⃣1⃣ *_to_*1⃣1⃣5⃣ Zaune take haraban asibitin tana latsa waya doctor ne yazo round yana zuwa wajen gadon aysaah ya ga batanan, ammi da tafito daga toilet ya kalleta yace hajia ina patient d'ina murmushi tayi tace ay tuni tafita haraban asibitin wai bazata k'ara zama ba tunda ta warware dan haka saika sallameta dariya yayi sosai yace karta damu hajia yau zanyi discharging d'inta.. Ammi ce ta kirata a waya, shigowa tayi tana ihun da ta sabayi a gida bata kula da wanda ke d'akin ba ta k'araso da gudu ta fad'a kan ammi d'agota ammi tayi taja hancinta tace naji dad'in ganin ki haka d'iyata Allah ya k'ara maki lafia "kamar daga sama taji ance amin juyawa tayi ta kalleshi tace ammi nah bakiceman doctor na ciki murmushi yayi yace idon ki ya rufe baki ganni ba fad'awa tayi jikin ammi tana dariya, doctor yace toh my patient yau zan sallameki dan naga

KUNYA ADON MACE 106~110

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*   ® *(NWA)* *_page_*1⃣0⃣6⃣ *_to_*1⃣1⃣0⃣ ```BAYAN KWANA BIYU``` Zaune suke d'akin da aka kwantar da aysaah in banda k'aran fan ba abinda kakeji ammi ce tayi ajiyan zuciya ta kalli papa tace nidai rashin farkawan yarinyar nan yana damuna ace kwananmu biyu yau amma ko motsi batayi kuma danama likita magana saiyace zata iya farfad'owa kowane time. "salman yace wlhi ammi nikaina abun na damuna "papa yace haba ammin aysaah kinsan fa likitocin nan na bakin k'ok'arinsu tunda sukace zaya farka zata farka kidaina saka damuwa aranki, mummynzarah tace kidaina damuwa ammi d'iyarki takusa farkawa in shaa Allah kaima my boy ya kamata kadaina saka damuwa kaifa namiji ne kaida aka san namiji da zama strong amma shine kake damuwa haba my boy be a man mana. "Girgiza kai salman yayi yace Allah mummynah ciwon baby doll yana d'agaman hankali, nasani amma adua ita yakamata mudingayi "ya

KUNYA ADON MACE 101~105

*KUNYA ADON MACE* *_Feedoh yanmata_*✍🏻 *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*    © *(NWA)* *_page_*1⃣0⃣1⃣ *_to_*1⃣0⃣5⃣ *KADUNA* Salman ne gaban iyayenshi yana masu bayani, numfasawa daddy yayi yace naji komai salman, amma kaga yama iyayenka kana neman aure? Girgiza kai yayi da ah ah. Salman aibani ya kamata kasamu da maganan aure ka ba iyayenka yakamata kasamu kamasu magana sune zasu nemo maka auren ni bani da hurumin da zan nemo maka aure, mummy tace gaskia ne bamu zaka samu da maganan auren ka ba ammi da papa yakamata kamasu magana saboda sune iyayenka su suka reneka, "salman yace hakane in shaa Allah dana koma zan masu magana "ablah tace waini bruh aysaah tasani kuwa murmushi salman yayi yace tasani, ablah tace mitace salman yace batace komai ba, Allah sarki aysaah da ya salman yasan irin sanda kike mashi da bai saurari wata ba Allah yabaki ikon cin jarabawanki duk azuciya ablah ke wannan maganan....          ★★★★★★★★★★★ suna shiga d'akin suka iske ta tana barci duk ta