Posts

Showing posts from May, 2017

RASHIN GATA 176-180

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)```        *KARSHE (FINAL)* 176-180       A take suka shirya cikin kankanin lokaci tare da so da kauna, ganin ba suda wani abunci a yanzu yasa suka shirya fita restaurant dan suci abin da suke bukata na lokacin shiryawa tayi cikin duguwar riga ta atamfa exclusive pink da ratsin white and borrown, sosai tayi kyau sai dai hijjab ta d'akko tasa wanda yazo mata iyakar gwuiwarta....,     Shima cikin shirin shi ya fito na riga da wando rigar red colour ce wandon kuma blue ya fito sosai yayi kyau tamkar irin 'yan shekara 25 d'innan.     Wajan 11:15pm suka dawo gida kowa yayi d'akin shi dan shirin kwanciya.     Wanka ta fara yi sannan tasaka kaya marassa nauyi na bacci kafin ta game jikinta da humras colecchers da kuma mada'en

RASHIN GATA 171-175

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` 171-175      Kallonta yayi tun daga sama har kasa yaga tasha wani uban hijjab kamar wadda zata gidan mutuwa tuntsurewa yayi da dariya yana kallonta hannunta ya kamo yana janta tana tirjewa akan cewa ya saketa amma yaki har sai da ya dangana da parlour sannan ya saketa da sauri jin wani d'an karan tsunkuli datayi mai ba tare da yayi zato ba.     Sameer! please me kakeyi a cikin gidan nan?    Zama yayi a d'aya daga cikin kujerun parlour, kafa d'aya kan d'aya ya dora ba tare da yayi magana ba ya tsaya yana kallonta, cikin ranshi wani tsananin dad'i yakeji. Wai bakaji bane? yaji ta fada cikin takaici dan bata son mijinta ya shigo yagan shi bata san mezata ce ba...   Cikin wani irin husky voice taji yace "gurinki man

RASHIN GATA 166-170

🌼🌼RASHIN GATAH🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH*    *(YAR FICIKA)* ```SADIYAH ABDULLAHI SHEH (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZARAH BUKAR``` ```(CUTE ZARAH)``` Masoyan *RASHIN GATA* ```muna neman barar addua'ar Ku Allah ubangiji yabawa maman Yar ficika lafiya😭😭😭 pls kusata a addua'a don Allah😘 ``` *TEAM# RGT*❤❤ 166__170     Yana cikin wanan hali na tsananin mamaki da rud'ani tare da al'ajabi, yaji ringing d'in wayarsa,  binta yayi zuwa kasa ya d'auka koda ya duba sunan Daddyn sa ya gani, cikin wani irin hali tare da faduwar gaba ya d'aga k'iran. "Sameer kazo Ina nemanka now" abinda Daddy ya fada kenan ya kat'se kiran batare da yajira amasar da Sameer d'in zai bashi ba..    Jiki a sabule yaje ya shirya, karasawa yayi wajan t.v ya d'auki key d'in motar ta yayi gidansu .     koda yaje bai zarce ko inaba sai part d'in Dad

RASHIN GATA 161-165

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` Team#      RGT 161-165        Niqab É—inta ta cire tare da wurga shi kan table É—in office É—in kafinta faÉ—a kan kujera ta É—ora kanta cikin cinyoyinta tana ci gaba da kuka tare da takaicin abinda yake yi mata yawo a ranta.....     bata daÉ—e ba aka fara neman ta cos akwai patient da yawa suna jiranta, wannan ne ma yaja ya rage mata tunani da damuwar da suka cika mata zuciya tayi aikin cikin kwanciyar hankali.    Patient d'in data dubane k'arshe ya d'aga mata hankali, tana gama dubashi tayi rubuce rubuce kan file d'inshi tare da rubuta magunguna, wanda suka kawoshi ta nema dan su amso magani da alluran da zata mashi...    Abin mamaki ba'a ga wanda suka kawoshi ba hakan ba k'aramin d'aga mata hankali yayi ba, da

RASHIN GATA 156-160

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZARAH BUKAR``` ```(CUTE ZARAH)``` #team RGT 156-160    Yau kwananta biyu batasa mijinta a ido ba, sai dai babu abinda tarasa a gidan, dan Umma ma ta turamata mai aiki kullum take zuwa da safe ta tafi da yamma, yanzu babban burinta shine takoma gurin aikinta duk da 2weeks suka bata, sai taji duk zaman gidan ya dameta.    Bayan kwana uku su Momy sunje mata harda Dady, taji dad'in zuwansu sosai, aman bata wani nuna musu cewa bata tare da mijinta ba, ko bama ta tab'a ganinsa ba, Dan koda suka tambayeta yana ina cewa tayi ya tafi Kasuwa, dan batasan ma aikin dayake ba....   Momy ce  tayi karfin halin tambayarta kodai tana sa damuwa a ranta ne? Tace  "a'a" dan sosai ta rame, haka su Umma suka kai mata har yamma  sanan sukace zasu koma, anan ne fa

RASHIN GATA 151-155

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` 151_155      Bayan yan kai amarya sun tamata nasiha, suka kama hanyar komawa gida kuka takeyi sosai da duk Wanda ya ganta sai ya tausaya mata, tana nan kan gado a zaune ko motsi ta hana kan tayi gashi lokaci sai tafiya yake, 3:30am agogon dakinta yanuna. Take tsoro da fargaba suka cika zuciyar Nana. Fadawa tayi kan gado, tana mai cigaba da kukanta, wayyo ni Khadija, wanan wane irrin aure ne Mamata tayi min, yanzu? *rashin gata* har yakai a yiman auren dole. Yunwa ta faraji har jikinta yafara rawa saboda wata masifafiyar yunwa data keji, dan rabonta da abinci tun safe shima kuma ba abincin kirki bane, ledojin da Momy ta hadata dashi ta janyo kajine da lemo da yought, take tabude tafara ci saida tayi kat kana tasamu nutsuwa, toilet ta

RASHIN GATA 146-150

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` 146-150       Tana shiga toilet ta sake sakin wani kukan wanda yafi na farko data yi, ta daÉ—e tanayi har sai da taji ana buga k'ofar bayin sannan tayi yin k'urin fara wankan wanda tanayi ne tana share hawaye da majina.   Tana fitowa tayi saurin shiga É—aki dan karma wani ya tsaida ita, Mama ce ta shigo É—ak'in tare da mik'a mata kaya tace "oya saka kaya game makeup can tana jiranki" karÉ“a tayi tare da cewa "gaskiya ni Mama babu wata kwalliya da za'ayi min" tana faÉ—a ta mik'e tana saka kayan ranta a haÉ—e.    kallon ta kawai tayi amma batayi magana ba tabar É—akin cike da mamakin Nana, nan ta turo masu makeup É—in suka shigo suna mata tsiya kasan cewar su abokan wasan  Sameer ne saidai an gargaÉ—e su