ZAMAN GIDA 46~50

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

*_page_* 4⃣6⃣ *_to_*5⃣0⃣

Washe gari da safe zainab takawo feedoh gidan amare cz yau zata koma kt,  "shatara ta arzik'i amare suka had'a mata,  dakyar aka rabasu saboda kuka, "Allah sarki feedoh harta iso kt tana kuka, "ita kanta kakus saida ta tausaya ma feedoh saboda yanzu takoma ita kad'ai, nasiha kakus tadinga mata akan tayi hak'uri itama In shaa Allah takusa tashi,,,,,

             "Tunda feedoh suka gama biki tadawo cool tun abun baidamun kakus haryazo yana damunta,  kakus ce ta zaunar da feedoh tace haba  yar marainiyar Allah, kidaina damun kanki inaji ajikina kinkusa aure, murmushi feedoh tayi tace kakus wlh bawai damuwar aure nasama kaina ba kawai kad'aici ne yaman yawa saboda duk yanda nakesan nayi aure sai lokaci na yayi kakus, gyada kai kakus tayi tace gaskia kam Allah yamaki albarka feedoh tace amin my kakus of life,,,
                  *******

        "zaune take bisa sallaya tana azzakar wayanta tayi ringing tana dubawa taga hady da murna ta d'auka tace amarya I miss u, hady tace wlhi I miss u more, gaisuwa sukayi tare da d'an Wasa, "hady tace feedoh magana nakesan yi dake feedoh tace inajinki, "hady tace zaki iya tuna wani sadeeq Wanda kika shiga motanshi ranan kawo mu, shiru feedoh tayi tace gaskia hady I can't recall him, hady tace anyway "1st cousin d'insu anaz ne nd kuma close frnd d'insu cz su ukku ne a click d'insu anas mubaraq saishi, "shinefa yama tsaman waishi wlhi ke yakeso kuma shima aure yakesanki dashi,dan Allah nahad'aku, shine nace yabari naji daga bakinki, murmushi feedoh tayi tace inkinga yanada kyan hali mizai hana ihu hady tayi tace wlhi yanadashi zakiga kal d'inshi anjima kawai takashe waya murmushi feedoh tayi tacigaba da karatunta,,,,,,


"Bayan kwana biyu,
Zaune take tanama kakus kitso wayanta yafara ringing dubawa tayi batasan number ba saita aje, wayan na tsinkewa call yakuma shigowa kakus tace waibake akema wayaba feedoh tace nifa kakus bansan waye ba, kakus tace kaji 'ya aysaikin d'auka zakisan waye feedoh tace to bari nak'arasa maki saura d'aya, tana karasa kitson wayanta yasake ringing tsaki tayi tad'auka tanufa d'akinta,,,,

Tana d'agawa jitayi wata husky voice tadaki dodon kunnenta Wanda saidata rufe ido, yace haba princess baki d'aukan unknown number ne? Murmushi tasaki Wanda batasan tayi ba tace am sorry ina aikine, daga d'ayan b'angaren akace don't worry ay baki laifi, "yace nasan baki sanni ba ni sunana sadeeq kuma cousin d'insu mijin frnds d'inki, gaskia tunda nahad'u dake naji kinman kece test d'ina, shine nacema hady had'ani dake, "kamar yanda nagaya maki sunana sadeeq ina zaune kaduna nayi 1st degree d'ina da second a Dubai yanzu haka ina aiki a company d'in babana kuma nine MD na company d'in, kuma su anaz sune frnd d'ina dode nasan hady duk tagaya maki, amma kemiye mind d'inki, feedoh tace kaban zuwa anjima kome kenan I'll let u knw, sadeeq yace issokay Allah yakaimu pretty sai anjiman, "da gudu feedoh tatafi tafad'a jikin kakus, kakus tace haba waike wace iri ce saikn karyani, dariya feedoh tayi tace yi hak'uri my kakus, kitsaya kiji, kakus tace ina jinki,  feedoh takwashe komai tagayama kakus, d'aga hannu kakus tayi tanama Allah godia harda kukanta,,,,,,,

"soyayya mai k'arfi tashiga tsakanin sadeeq da feedoh , kullum suna mak'ale a waya, "yan gidansu sadeeq sunzo neman izini kuma ambasu, inda aka saka biki sati ukku saboda kakus a shirye take,,,,,

Biki ya kankama su hady ma sunzo, kamu akayi amarya da ango sunsha kyau harsun gaji, "ranan juma'a aka d'aura auren sadeeq da firdausi, d'aurin aure yayi mutane masha Allah, ana gama d'aurin aure aka wuce da amarya kd,,,,,, sai fatan Allah yabasu zaman lafiya,,,,,,,

*BAYAN* *WASU* *WATANNI*
Feedoh ce tashigo gidansu hady, suna ganinta sukafara iskanci, yarinya kinkwasa ciki gareki, dariya tayi, nanfa suka fara fira suna tuna abinda yafaru suna dariya, feedoh tace harna tuna hady dake cewa *ZAMAN* *GIDA* ya ishemu amma haryanzu shiru, dariya sukayi, marafa tace ayna sha fad'amaku komai sai lokaci yayi, toh yau gashi a gidajen mazajenmu, *ZAMAN* *GIDA*  yak'are dukansu sukace hakane tare da rungume juna,,,,,,

Tammat bihamdulillah anan nakawo tak'aitaccen littafina maisuna *ZAMAN* *GIDA* kuskuren danayi Allah ya gafarta Mani,,,,,

*Sharhi*
Wannan labarin nawa k'agene bawai dagaske baneba, karwani yaga sunayen dake ciki yayi zaton haka muke, ah ah nayishine dan nishad'an tarwa, Da kuma some of lesson dake ciki, dan gaskia most of them d'in yanmata suna bin bokaye which is not good, idan kinga baki aure ba to dama lokacin kine baiyiba cz idan lokacinki yayi wlhi saikinyi, kunga yanda yanmatan nan suka dinga bin bokaye amma dayake lokacinsu baiyiba aybasuyi auren ba harsaida suka tuba, kana Allah yakawo Masu, Allah yasa mudace,,,,

Nasadaukar da littafinnan gare ku my partners in crime hadiza Ahmad nd sadiya marafa

Littafin tukuici ne gareku
Rookiey kaxs nd queen dankano

Jinjina gareki zainab isa (Biebee isa) Allah yabarmu tare

Taki ta dabance my childhood frnd lubiee maitafsir

Special tnx to:
Feedoh & Biebee group
Dandalin lubee maitafsir
Kadija candy novel
Maman meenat novels
meesh lurvs fans
Muyi zumunci dan Allah
Lakers Hassan gwarzo
Rookie sadau novel
Da sauran groups dinda ban fadaba nagode sosai

IG:yar_ficika

Saikun jini acikin sabon book d'ina  *KUNYA* *ADON* *MACE*




*Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245