Posts

Showing posts from August, 2016

ZAMAN GIDA 41~45

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔 *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 4⃣1⃣ *_to_*4⃣5⃣ Marafa tace tabbas malamin nan gaskia ya fad'a muna, duk da mun mik'ama Allah buk'atunmu, bamu dogara da bokaye ba, dabamu b'ace haka ba, kuma harda hak'k'in iyayenmu wlhi kebinmu, saboda basusan muna wannan bin malaman ba, bamuyima iyayenmu adalci ba kuma bamuyima kanmu adalciba, saboda gashi duk inda mukaje abinda za'a gaya muna daban, babu Wanda muka tab'a zuwa yamuna wa'azi kamar wanann bawan Allah, "ladies nikam na tuba daga yanzu zan mik'ama Allah alamura na idan lokacin aure na yayi zanyi, kuma zai rik'e aduan da malamin nan yabamu, nikaina Marafa ina bayanki na tuba, Rookiey Kaxs ma haka, queen tace Allah ya gafarta muna, Hady kuwa harda kuka, saboda nasihan malam ya shigesu, haka suka dawo gidansu queen jiki mace babu mai wani walwala harsu kagama abinda zasuyi suka juyo katsina,,,,,, Tunda ga wannan ranan yanmatan nan suka daina bin malamai, inbanda
Image
DOMIN TALLATA HAJARKA/KI A TUNTUBI; Phirdaucee Jeebo  Instagram: @yar_ficika

ZAMAN GIDA 36~40

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA* 🤔🤔 *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 3⃣6⃣ *_to_*4⃣0⃣ Numfasawa feedoh tayi tace toh yanzu yazamuyi ni wlhi tsoron masifan Kakus nakeyi, bare taji ance zariya kuma, "shiru sukayi saican Rookiey Kaxs tace Ina da idea duk sukace munajinki, tace why not muce queen ce tayi accident zamuje ganota, Marafa tace ah ah baza'ayi hakaba, kawai muce bikin queen akeyi zamuje kunga dama gobe Saturday muce yinin biki kawai zamuje mata, zamuyi sammako kuma goben zamu dawo, "hady tace idan queen d'in kuma tazo suka ganta fa, Marafa tace kawai saimuce sun rabu, gaba d'aya sukace good idea had'a hannu sukayi suka tafa,,,,,,                 ******** "Haka kuwa akayi sun tsara iyayensu, kuma Allah ya taimakesu anbarsu, dan feedoh Kakus bata bata Marsala ba, saboda tasan queen, "k'arfe sha d'aya suna cikin zariya, mini jeep suka hau sukayi gidansu queen, sun a shiga queen ta taso da gudu ta taresu tana murna, Maman queen ma tamasu tarar

ZAMAN GIDA 31~35

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔 *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 3⃣1⃣ *_to_*3⃣5⃣ Malam yace kowa cen ku zata kawo hanjin b'era, sannan kuma zaku kawo budurwan tinkiya wadda kukasan budurwace dan idan ba budurwa baceba aikinku bazaiyi ba, sannan kusamo bak'in kare sai zakaru jajaye guda biyu, saboda aljannu sai sun sha jini dole, gaba d'aya sukace "eh" malam yace aikunji, basai na maimaita ba, feedoh ce tayi k'arfin hali tace malam mizai hana mubada kud'in dan gaskia bamusan inda xamu samo hanjin b'era ba da kuma budurwan tinkiya, malam yace munan bamu karb'an kud'i abinda nace ku  kawo dole shi zaku kawo, dan haka nabaku nan da kwana ukku idan kun shirya kun dawo, kutashi kutafi, kuma ta baya baya zaku fita, haka suka mik'e jiki sake sukayi waje, suna fitowa babu mai iya magana cikinsu, jakkuna suka d'ale sukayi gaba,,,,,             "Saida masu jakunnan suka kaisu inda zasu samu mashina kana suka saukesu suka biyasu kud'insu, Ma

ZAMAN GIDA 26~30

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔 *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 2⃣6⃣ *_to_*3⃣0⃣ Sukace jakki fa kikace, Rookiey tace I mean it, Hady tace lallai akwai aiki, feedoh tace nikam da kyar zani, Marafa tace kukema magana, Rookiey tace haba ladies kada ku sare pls kudai muje ba'a san inda ake dacewa ba, numfasawa Hady tayi tace shikenan, "Marafa tace yanzu toh ya zamuyi da yan gidanmu, feedoh tace muce matar lecturer d'inmu ce tarasu jibiya, shine akace student suje gaisuwa, Hady tace good idea,,,,,          "K'arfe takwas na safe suka had'u tasha, saboda suna san suje su dawo da wuri, kowa na fad'an yanda akayi akabarshi, feedoh tace ni Kakus aynema tayi ta hanani, wai jibiyan ubanwa, da iyayena suka rasu yazoman, nace ay lokacin banje skul d'inba, Kakus tace toh yanzu da kikaje ma bazakije gidan uban kowa ba, kai saida na had'a da malam habu makwabcinmu kana tabarni, dariya sukayi sukace aikin Kakus sai ita,,,, "Cikin ikon Allah basu wani dad'e

ZAMAN GIDA 21~25

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔 *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 2⃣1⃣ *_toh_* 2⃣5⃣ *ASALINSU* Asalin hadiza da Marafa yan Katsaina ne, iyayensu yan katsina ne, "k'awance hadiza da sadiya ya samo asaline tun suna yara,unguwar su guda Mani house,tun suna yara suke tare bacci kawai ke rabasu, haka kuma koda suka girma tare sukeyin komai, ko fad'a sukeyi amma bazasu fasa tafiya tare ba,"toh ayanxu Mani house babu sauran budurwa saisu duk Wanda tatashi ammata aure tunda ga kan sa'aninsu har k'annensu tun abun baidamun su haryazo yafara damunsu, duk wannan bin malaman dasuke yi iyayensu basu saniba,saboda iyayensu da sun sani da sun hanasu "yanzu haka suna final year a Alqalam university katsina, "k'awance su da  feedoh yafare ne a skul cz skul d'insu d'aya department d'insu d'aya inda suke karanta computer science, "basu shiga harkan kowa, haka itama feedoh bata shiga harkan kowa, "amma ita k'ok'ari gareta kamar me tun

ZAMAN GIDA 16~20

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔 *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 1⃣6⃣ *_to_*2⃣0⃣ Tunda feedoh tayi sallan asuba bata koma ba, gida tahau gyara, abin yaba Kakus mamaki dan feedoh bata had'a bacci dakomai ba, "kakus tagaza hak'uri tace yar nan bak'i zamuyi ne? Dariya feedoh tayi tace ah ah Kakus, "sonake nagama da wuri saboda zanje makaranta, kakus tace wace makaranta bakunyi Hutu ba, "feedoh tace wani lecture ne ke nemanmu, kakus tace toh Allah ya jishemu alkairi, feedoh tace amin,,,,,, K'arfe goma (10am) feedoh tagama komai, bankwana tama kakus tafita, tana fita takira marafa, Marafa tace muhad'au Tasha, tana aje waya tahau mini jeep (napep), tasha yakaita, wurin mutum ukku feedoh takama, batafi 10mnt da zuwa ba su hady suka k'araso, suna zuwa basu dad'eba mota tacika,,,,         "Mintuna k'alilan suka isa charanchi, "feedoh ce ta tambayi wani gidan malam sha yanzu, mutumin yace masu cikin wani k'auye ne, saisun hau mashin, &q

ZAMAN GIDA 11~15

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA* 🤔🤔 *_Feedoh_* *_yanmata_* ✍🏻 *_page_* 1⃣1⃣ *_to_* 1⃣5⃣ Kallon juna sukayi, cike da mamaki, malam yace amma karku damu, ga wanan kuyi wanka dashi kwana ukku, hadiza ce ta amsa, godia sukayi suka fito, "suna fitowa suka samu mai amalanke yana, jiransu, suna zuwa suka hau amalanke, sunfara tafiya kenan, sadiya tace amma wannan malamin anyi d'an iska wlhi, ji shege wai mijinmu baizo duniya ba, hadiza tace ayni narasa bakin magana, ji wannan shegen maganin da yabamu, wlhi yarda shi zanyi, tillar da maganin sukayi, shidai mai amalanke yana jinsu, dariya ta kufcemai, ran sadiya yak'ara b'aci tace malam lafiya kake muna dariya? Saikace kaga mahaukata, mai amalanke yace ba daku nakeba, tsaki sukayi daga nan basu sake cewa komai ba,,,,,          "Suna isowa tasha sukaci sa'a saura mutum biyu, Shiga sukayi suka biya kud'in mota, mota ta d'aga sai katsina, "cikin minti k'alilan suka iso katsina, sadiyace tace muwuce gidansu feed

ZAMAN GIDA 06~10

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔 *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 0⃣6⃣ *_to_*1⃣0⃣ Tun daga titin mani house, har goruba sukaje, k'asa suna tafiya suna yanga, "amma tun la'asar suka fita gashi har magrib, babu wanda ya kallesu, "haka dai sukaga bin titin bazai masu ba suka dawo gida, "tunda suka taho bamai ma wani magana kowane da abinda yake sak'awa aranshi, "saida suka kawo unguwarsu, hadiza ta kalli sadiya tace k'awa mukuma haka Allah yayi damu, sadiya tayi murmushin takaici, tace yazamuyi, kiduba kiga kaf layinnan babu sa'anmu amma mu haryanzu shiru, gaskia munshaida *ZAMAN* *GIDA* , "hadiza tace gobe akwai wajen wani malami da zamu safina ce ta had'ani dashi, ki shirya gobe muje, sadiya tace wlhi harna gaji, hadiza ta dafata tace ba'a gajiya da neman sa'a kedai kawai ki shirya, sadiya tace shikenan Allah yakaimu goben,,,,,,               ********* Shiga gida hadiza tayi bako sallama, Inna ta tarda tsakar gida, hararta Inna tayi

ZAMAN GIDA 01~05

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔 *Tak'aitaccen* *labari* *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 0⃣1⃣ *_to_* 0⃣5⃣ Bismillahir rahmanir rahim,       *Sharhi*                Wannan labarin k'agene banyi dan cin fuska ko tozarta wani ba,, *Na* *sadaukar* *da* *labarin* *ga* *k'awayena* *halima* *Marafa* *da* *hadiza* *Ahmad* *(Hady)* Sadiya ce ta shigo gidansu hady da gudu, haryana kaima bango karo, amma bata damuba, "tsakar gida tawuce innna, girgixa Kai Inna tayi tace naga randa yarannan zasuyi hankali, "Allah ya shiryaku, yara kudinga gudu, kamar ba yanmata ba, shiyasa gashinan kunk'i auruwa,,,,,,,             "Sadiya na shiga d'aki hadiza tagani kwance, tana latsa waya, "d'akama ta duka tayi, tace amma ke Yar iskace shine baki shirya ba? Hadiza tace haba Marafa, nafa shirya kenake jira, kizo, kaya kawai zansaka, "Marafa tace shikenan tashi kisaka Kayan, "wadda ke gefensu tace inakuma zaku? "Cikin tsiwa Marafa tace ina ruwanki, hady

JINSINAH 186~190

❄❄ *JINSINAH* ❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 1⃣8⃣6⃣ *_to_*1⃣9⃣0⃣ Tunda sukayi sallan asuba suka koma suka kwanta, basu farka ba sai 11am da sauri finah tatashi tashiga wanka tana fitowa kwalliya tayi cikin wani pink material doguwan riga yamata kyau sosai, gefen gadon zauna, hura mashi iska ta dingayi, a hankali ya bud'e idonshi, yana bud'ewa ta kashe mashi ido tashi tayi zata ruga ya kamota, rungumeta yayi yana dariya, yace Ina zaki dariya tayi tace girki zan muna kar Umma taga mundad'e dariya yayi yace aike amarya ce masu girki suna nan kekam hutawa zakiyi, "dataimakon finah Moh yayi wanka yafito ita tashiryashi da kanta dan yace bazai shirya ba ita zata shiryashi, bayan sungama suka taxi daining table komai na nan saida sukaci suka k'oshi kana suka nufa part d'in Umma dan sugaidata, da sallama suka shiga tana ganin finah tataso ta rungumeta, finah ce tagaida Umma cikin ladabi Umma ta amsa tana shimata albarka shima moh gaida Umma yayi, "Umma t

JINSINAH 181~185

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 1⃣8⃣1⃣ *_toh_*1⃣8⃣5⃣ Anty tace wai moh bakajin kunyarmu, mufa surukanka ne yanzu, dariya moh yayi yace surukan zamani ba, amir yace haryanzu hannufa kake, dariya sukayi gaba d'aya yace natuba uncle amir, "driver gidan Anty ya shigo da su arif, arif na hango amir ya ruga da gudu yana papa, sun gumarshi amir yayi ya d'aga sama, dariya yakeyi, yace papa I miss u, amir yace I miss u so much my boy, kallonsu moh yadingayi cikin sha'awa kuma yanda su amir suka rik'e mashi yaro abin namashi dad'i, Anty ce tace my boy ni bakai missn d'ina ba  ko saukowa yayi ya ruga wurinta yace sowee my maaamaa, nayi missn d'inki, karki fushi kinji my mummy dariya sukayi ga ba d'aya, suhaila taje gaban gadon Moh tamashi ya jiki, ta d'ale cinyar finah, "Anty tace my boy bakaga mammy ba? Zumb'ure baki yayi yace naganta ay duka na takeyi, dariya sukayi, itadai finah tanata wasa da suhaila, amir yace oya my soj

JINSINAH 176~180

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_*1⃣7⃣6⃣ *_to_*1⃣8⃣0⃣ Da sauri ta d'ago fuskanta suna had'a ido, saita fad'a jikinshi tana kuka shima rungumeta yayi yana kuka, moh yace pls finah karki barni, wlhi i cant do without you, kidaure ki dawo gareni, umma tayi nadama zaki samu farin ciki yanzu a gidana, dan Alllah, cikin kuka finah tace bazan barka ba moh ina tare da kai duk rintsi, saida sukayi kuka mai isarsu kana sukayi shiru, gyaran murya anty tayi tace toh asibiti dai kuke, sai a sannan finah ta tuna ina suke, sunne kanta tayi cikin cinyarta tana dariya, umma ce ta tako tazo gabanta tace nafisa kiyafeman dan Allah, finah tace umma wlhi yawuce wurina nikam na yafe maki, godia umma tayi tana sharan kwalla, "kallon finah moh yayi yace my finah wai ina arif, finah tace ay anty zaka tambaya arif, yana hannunta, moh yace anty ashe arif na wajenku na gode da kulawarku akan iyakaina anty tayi murmushi tace bakomai moh, ay arif yanzu yazama d'ana, ko komawa

JINSINAH 171~175

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 1⃣7⃣1⃣ *_to_*1⃣7⃣5⃣ Fita Umma tayi da gudu tana Neman mai taimakonta babu kowa, sai maigadi, Umma tace kataimakeni kazo mukai na Allah asibiti, maigadi yace Hajia ban iya mota ba, "komawa tayi cikin gida ta duk'a gaban moh tana kuka, tace dan Allah karka tafi kabarni katashi, banda kowa saikai, na cuci kaina Allah kayafeman, fad'awa tayi kanshi tana kuka mai tsuma jiki, kamar daga sama taji ance Umma myafaru, d'agowa tayi cikin rinannen idonta ta kalli shi, cikin kuka tace amir Moh ba rai, amir yace what, "sungumanshi yayi yasaka mota, bai tsaya ko inaba sai alheri clinic, nurse suka fito da keken d'aukan marassa lafiya aka gungura moh ciki, ga jini yana bin bakinshi, Allah sarki Moh Allah yabaka lafiya, "doctors ukku ne kan Moh da kyar suka samu suka daidaitashi, kuma bugun zuciyanshi ya dawo normal, k'arin ruwa aka d'aura mashi, " *doctor* *yar ficika* ce ta fito tacema amir ka biyoni of

JINSINAH 166~170

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 1⃣6⃣6⃣ *_to_*1⃣7⃣0⃣ Sunyi accident har k'atuwan mota tabi ta kan abokiyar tafiyanta ta mutu nan take, ita kuma tana asibitu amma itama abun ba kyan gani, Moh yace Allah ya sawak'e wace asibiti aka kaisu, mutumin yace suna uduth Moh yace na code zanzo in shaa Allah, bankwana sukayi da mutumin yawuce "kallon Umma Moh yayi yace kinga yanda Allah ke abinshi ko, tun nan tafara ganin sakayya kuma na tabbata ba wata baceba ta mutu illah habiba, Umma tace hakane Allah ya kyauta gaba, yace Amin, Umma tace saimuje ko Moh yace Umma nidai bazanje ba, Umma tace ay hak'uri zakayi kaje saboda haryanzu matsayin matarka take, ka shirya kawai yanzu muje, Moh yace shikenan Umma muje d'in *ASIBITI* Iyayen Fadilah duk sunzo duk wanda yaga halin datake saiya tausaya Mata, mamarta da babanta sai kuka sukeyi, "sallama su Moh sukayi suka shiga d'akin finah na ganinsu ta fashe da kuka, tace Muhammad kuyafe man kaida Umma Ina z

JINSINAH 161~165

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 1⃣6⃣1⃣ *_to_*1⃣6⃣5⃣ Dakyar malam yasamu moh yayi shiru, "shiru ya ratsa, kamar anyi mutuwa, sai sheshek'an kukan moh, malam ne yayi gyaran murya yace na Allah kayi hak'uri da k'addaranka, ba lalle baneba idan kaje wajen nafisa kasameta, moh cikin sakakkiyar murya yace miyasa bazan sameta ba, malam yace eh saboda shekara d'aya da wata shidda kenan baka san inda kanka yakeba, kaga kuwa kana iya zuwa katar da tayi aure moh yace *what* kawu shekara fa miya sameni? Rashin lafiya nayi, nan malam ya kwancema moh komi, kuka yakeyi sosai yace fadilah ta cuceni amma zataga sakayya, umma kinga halin da kuka jefani, umma mi finah tamaku, wlhi yanda take maki biyayya ko d'an da kika haifa sai haka, amma kika tsaneta dan kawai ba *JINSINAH* baceba, yanzu ga wadda kikeson halin data sakamu ni dake, kuka umma keyi tace kayi hak'auri na Allah nayi nadama, duniya taman hankali, moh ya kalli malam cikin rinannen idonshi, y

JINSINAH 156~160

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_*1⃣5⃣6⃣ *_to_*1⃣6⃣0⃣ Kitchen suka nufa itada mummy abinci mummy ta d'ora,  itakuma finah takama gyara kaji,  suna aiki umma najan finah d fira dan kawai tasaki ranta,  amma ina finah aiki kawai takeyi hankalinta duk yana kan auren da ake nema a k'ak'aba mata,  ahaka suka gama abinci fried rice akayi sai coslow, saikuma papper chicken da akayi, coconut juice finah ta had'a fridge takai ta saka, hawaye suka gangaro mata saboda moh yanasan coconut juice, "mummy ce tace mata shhh stop cry my babe adua zaki dingayi kinji ko, d'aga mata kai tayi, suna gama abinci suka jera a daining table, mummy ce tacema finah tatashi tashiga wanka, ba musu tatashi tashiga wanka, tana fitowa bawani kwalliya tayiba powder ta murza ga fuskanta sai turare, wata purple abaya tasaka, ya salam abayan ta karb'eta sosai, kamar wata balaraba,,,,,,,           " amir ne shirye cikin wani d'anyen yadi ya karb'eshi sosai Anty

JINSINAH 151~155

❄❄ *JINSINAH* ❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_* ✍🏻 *_page_* 1⃣5⃣1⃣ *_to_* 1⃣5⃣5⃣ Koda moh ya shiga d'akin Fadilah ya tarda bata nan, dandama yanxu fita takeyi,bawai dole saita tambayeshi ba, "wuri yasamu ya kwanta, yanata tunane tunane amma yakasa tuna komai, shikanshi yasan akwai abinda ya manta,amma yakasa tuna miye wannan abun, "da kyar yasamu yayi isha, tunda yayi sallah ya kwanta bacci mai nauyi ya d'aukeshi, "cikin baccin ne yayi mafarkin wata mata da d'anta sunxo mashi, matar tace moh miyasa zakaman haka, bancancanci kaman haka ba, arif baikamata yatashi ba uba ba, plz moh kadawo garemu muna buk'atarka, cikin tsawa yacema matar bansanki ba, kuma ni banda d'a plz kifita harkana, stay out of my life, yana kaiwa nan ya bar gurin itako matar kuka takeyu tana kiranshi amma bai juyoba, "firgigit yayi ya tashi zaune, tagumi yayi yana tunanin wacece wnnan tazo mai, daya ga baiya tuna komai kawai saiyayi adua ya kwanta,,,,,         "Tunda ya dawo

JINSINAH 146~150

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_*1⃣4⃣6⃣ *_to_*1⃣5⃣0⃣ *BAYAN* *SHEKARA* *D'AYA* Abubuwa sunfaru cikin shekara d'aya inda finah takoma makaranta tana masters d'inta yanzu haka saura 1month tagama, kullum finah burinta ta kyautata ma iyayena dasu anty, iyayen finah zaka rantse da Allah damacan musulmai ne saboda sundage da sanin addini kuma Alhamdulillah yanzu sunsan komai na musulunci, "finah ta fidda moh aranta karatunta kawai tasaka gaba, saidai abinda ke bata mamaki duk inta fita makaranta yanda samari kemata chaaa itako ko kallonsu batayi, sanadiyan hakama yasa takesaka nik'af amma bata tsiraba data fitane sai anbiyota, itako bata kulasu, kuma anty bata takura mataba, haka shima amir saboda aganinshi moh zaidawo hayyacinshi iyayenta ma ganin masu rik'onta basu takura mata ba yasa suma suka kyaleta,,,, Arif ne ya shigo da gudu ya fad'a kan anty yana nishi,  suhaila ce tashigo tace wlhi bazan yarda ba saina rama,  anty tace miya faru,

JINSINAH 141~145

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_*1⃣4⃣1⃣ *_toh_*1⃣4⃣5⃣ Daddy yace claire dama kece "duk'awa claire tayi k'asa tana kuka kamar zata fidda ranta " kuka takeyi sosai,  kamota daddy yayi ya d'ago ta,  share mata hawaye yayi,  yace claire dama keki ke zuwa kima  mamanki adua,  tun  ina abuja aka ceman wata yarinya na zuwa tanama matata adua,  kuma da alamu tasa sauk'i tun inacan nayi alk'awarin ko wacece saina mata kyautar ban mamaki,  "kuma ko yanzu bazan fasa cika alk'awari na ba, ki fad'aman mikikeso, nikuma zanmakishi, " fashewa tayi da sabon kuka wanda shine ya farkan da mummy daga bacci, mamaki tayi ganin daddy da Claire yana lallashinta,  "tasowa mummy tayi tace mike faruwa,  nanfa daddy ya gaya, mata komai,  fashewa mummy tayi da kuka ta rungume finah,  kuka sukayi sosai,  " daddy ne ya fara magana,  yace my dota inajinki, "nafisa tace daddy bansan komai, ay mahaifiya tace alhakin jinyanta ko nemo mata

JINSINAH 136~140

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_* 1⃣3⃣6⃣ *_to_*1⃣4⃣0⃣ Kuka takeyi sosai,  tana shiga parlor ba kowa sai  arif dake wasa,  yana ganinta ya nufota da gwarancinshi,  d'aukanshi tayi ta rungume tana kuka sosai,  kamar zata cire ranta,  shiko arif,  k'ok'arin share mata hawaye yskeyi,  "takai minti biyar tsaye amma finah batasan tana tsaye ba,  " dafata anty tayi,  tace haba mamana shin bazakiyi hak'uri hakanan ba,  ki d'auki k'addara,  amma ke kenan kullum cikin kuka,  ki duba kiga yadda kika rame,  kintashi hankalin kanki kintashi namu,  "moh adua yake nema wajenki,  bawai ki zauna kina kuka ba,  adua zakimashi,  Allah ya fiddoshi halin da ya tsinci kanshi,  " finah tace wlhi anty ba kukan moh nake ba mahaifiya tace...... Finah ta kwashe komai tagayama anty,  shiru anty tayi tace finah yanzu miye abinyi?  Finah tace anty nacema tinah idan daddy bayanan taman waya nazo saboda inmata aduoi,  anty tace Good idea,  "toh yaza

JINSINAH 131~135

❄❄ *JINSINAH*❄❄ *_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻 *_page_*1⃣3⃣1⃣ *_to_*1⃣3⃣5⃣ *BAYAN* *WATA* *SHIDDA* Abubuwa sunfaru cikin wata shidda,inda fadilah ke mulki gidan moh sai yanda tace akeyi, "komai nata umma keyinshi, umma tayi bak'i ta rame babu wani kwanciyan hankali kullum cikin Uk'uba take, "idan tashiga d'aki tayi kuka, dan tabbas tasan alhakin finah ne ke binsu, "fadilah ce tashigo d'akin umma bako sallama, samun umma tayi tabuga tagumi, "fadilah tace baiwar Allah ga wankina can yana jiranki dan wulak'anci kinzo kinyi zaune, "jiki na rawa umma ta tashi takwashi kayan fadilah tatafi tawanke,,,             "Finah ce zaune tayi tagumi ga hawaye na binta, shiko arif sai wasanshi yakeyi, "yaro d'an waa shidda, zaka rantse yayi shekara, yayi wayo, kamar bashiba kamar shi da moh tak'ara fitowa, "anty ce da amir suka shigo, sunata sallama, amma ina finah tayi nisa, arif ne yadinga tsalle yana gwarancinshi wanda,babu wanda ya