RASHIN GATA 1-5

🌼🌼 *RASHIN GATAH*🌼🌼

         *TANBARIN*
```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)```

```NAH```
4 STAR'S🌟🌟🌟🌟

*FEEDOH DEEDOH*
*(YAR FICIKA)*

```SADEEYA ABDULLAHI
(STYLISH BCH)```

*ZAINAB Y HUSAYN*
*(AUTAR HAJIYA)*

```ZAHRA BUKAR
(CUTIE ZARAH)```

        _GODIYA_
Godiya ta tabata ga Allah  (SWT) Mai Kowa Mai komai, Wanda yabamu ikon kassancewa har yanxu, yakuma bamu baiwar nishadan tardaku dakuma farakar daku.

         GARGAD'I
Bamu yarda wani koh wata, su suyamana *lbr* ba KO yayi amfani dashi ta wata sigar, ba tare da amincewar muba, Dan haka akiyaye pls.

Page 1-5

     shayin dake gabanta take motsawa a hankali, sannan idanuwan ta akan wasu file tana dubawa cike da nutsuwa da kwarewa take gudanar da komai kwan kwan taji anyi noking door, hakan yasa tace yes come in ta fad'a a hankali kamar bata son aji.
     wata nurse ce ta shigo da wasu file a hannunta tana zuwa ta russuna tace "good afternoon maddam" tare da mika mata files d'in tana mata bayanin su d'aya bayan d'aya, bata d'ago ba amma da almun tana fahimtar bayanin da akai mata, nurse d'in na gamawa ta juya ta tafi' harta je zata murd'a handle taji tace tnxs Mansura, Itama juyawar tayi tace nagode Madam.

Aman mamaki ne fal a ranta, ita kullum Madam baka tab'a gani fuskarta kullum cikin nik'af take sakawa komai take b'oyewa a fuskar tatah oho, tambayar kanta take tana kuma bawa kanta amsa, da wanan tunani ta komai gurin amsar marasa lafiya.

  *DR UMAR SAMBO* ne yashigo cikin asibiti, ko wane likitta ya nutsu ya koma gaban aikin sa, saboda sani da sukayi masa bashi da wasa gurin ganin kowa  yana aik'in sa yarda yadace, duk inda yawuce  gaishesa suke good afternoon sir, aman  shi babu yabo babu fallasa yake amasawa.

  Dai-dai wani d'an room dake hanyar office d'insa yatsaya, lek'awa yayi dan gani wake cikin room d'in, masinjar asibitin yagani malam bala, yauwa ya fad'a   a fili malam bala inason ganika, juyowa yayi dan baimasan da isowar wani gunba, har k'asa yatsuguna yagaida *Dr Umar sambo* yauwa kawai yace dashi, *DR KHADIJA* nakeso ka kiramin kace tazo inason ganita, ok sir   tsintsiyar dake hannusa ya aje yayi office d'in Dr khadija, knocking  yayi har sau biyu, kafin take cewa "waye ne?" Nine malam bala madam "yace da ita". Ok come in, har k'asa ya tsuguna yagaishe tah yayinda itama ta rusuna tagaidashi, Oga ke magana yace kije yanason ganiki, ok babu komai kace masa ganinan zuwa.
    Bai jima da fitaba, itama tabi bayansa, knocking tayi kafin tashiga, come in, da sallamar ta tak'ara har cikin office d'in, amasawa cike da fara'a da hannusa yanuna Mata abin zama, babu musu tabi abin ta zauna, babu b'ata lokaci yafara yimata magana.

   Dr Khadija daman wani babban abonki nane, yakirani d'azu daga Germany wai sunason Dr Wanda yayi irrin karatunki, suna Neman likita Wanda yakware kamarki, zasu biyaki kud'in damu bama biyanki, tukan yak'ara magana tayi charaf ta amshe maganar.

   Germany kuma, gaskiya bazan iya zuwa germany nabar mahaifiyata  ita kad'e ba, saboda banzan kud'i, bani Bari mahaifiyata ita kadai gaskiya  murmushi yayi to ae Dr Khadija baki tsaya kinji karshen zance naba, uhmmm kawai ta iyacewa dashi, sun rukeni sosai kan nabasu ke aman ban amince ba, saboda muma ke kadai muke da ita, ko nawane  zasu dinga ba kudin dazasu nabaki bazan yarda nabasu keba, kawai nasanar dake ne saboda kar subiyo ta bayan fage.

   Uhmmmm Dr bazan iya binsu ba ko  dakuwa duniya zasu bani, bazan je ko inaba ina tare da mamana, domin tana buk'atar kullawa tah, hakan yayi dai-dai Dr Khadija Allah ubangiji yayi taimakeki,  "nagode" kawai tace dashi tassada kai tafita tabarshi shima da mamaki rashin cire lik'af da batayiba, shi sau d'aya ma yatab'a gani fuskarta a fili, sai dai kuma a passport d'in cikin takkar dunta, shidai baisan dalilita na b'oye kyakyawar fuskar taba.....

4STAR'S🌟🌟🌟🌟

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

DIJAH 241~245