Posts

Showing posts from July, 2017

MATATA GIMBIYATA 23-24

🌸💦MATATA GIMBIYATA💦🌸 💘MY WIFE MY PRINCESS💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH          (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS          2⃣3⃣➖2⃣4⃣      "Yaya me kace?" Ta tambaya fuska a dak'ile tana tsaye still bata matsa ba.   Uhh.... Ammm... Heeyy Ramlah! Ban San ma har kun iso ba how was your journey? "Inna Umma fa?"   Ya tambaya sai Kame Kame yake kamar munafuki Ramlah ta juya idanuwan ta sannan ta bar d'akin tana fad'in "Yaushe y'ar aiki ta samu gindin zama a gidan nan? Har zata tako d'akin Yaya sannan har ta fad'a mishi maganganun da ranta yake so?"   Bayan La'asar Mr Imam na zaune ya rasa abun yi don haka ya d'auki wayar shi ya yi dialling numbern Aminin shi Dr Bilal "Assalamu Alaikum" "Wa'alaikumus-salam" "Dama ina san ganinka ne" Shiru yayi jim "No Dr babu wata mat...

MATATA GIMBIYATA 21-22

🌸💦MATATA GIMBIYATA💦🌸 💘MY WIFE MY PRINCESS💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH          (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS          2⃣1⃣➖2⃣2⃣    Shiru nayi ina kuka a hankali, ina jin yadda ya damk'e hannu na nasan bazan iya wafce wa ba don haka na fara tuno dabaran da zan yi ya sake ni.    Da gangan na saki k'ara kamar Wanda naga abun tsoro ba shiri ya sake Mani hannu yana fad'i "Me ne?"    Ban ko saurare shiba Sai da na isa bakin k'ofa na juyo fuska ta d'auke da exclusive dariya Wanda of course na manta ranar da nayi irin ta a hankali nace "Catch me if you can!!"    Sannan na fice ina murza inda ya damk'e d'in    Sosai ya dinga dariya shi kad'ai harda rik'e ciki yace "yau na farko you tried to fight back in your own style"   ya d'aga gira sannan ya d'a...

MATATA GIMBIYATA 19-20

🌸💦MATATA GIMBIYATA💦🌸 💘MY WIFE MY PRINCESS💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH          (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS          1⃣9⃣➖2⃣0⃣      Shiru har k'arfe Tara na dare Deenah bata fito ba tun Mr Imam yana daurewa har ya kai mak'ura don haka ya d'auki telephone ya k'ira line na cikin gida luckily Sadeeya ta d'auka , cikin hasala yace " Tell your Madam in akwai abunda yafi b'ata min rai bai fi delay ba, kada ta kuskura ta k'ara ko da minti d'aya kan hour d'aya da ta tsallake"     Jiki na rawa ta fice bata zame ko ina ba sai d'akin Deenah inda ta iske ta a baje kan gado tana sharara bacci da alama duk na sauk'e gajiya ne. Da kyar Sadeeya ta iya tashin ta sannan ta Isar da sak'o ta fice , nan fa mutumiyar tasan cewa dubun ta ya cika Amma mafitar shine ta je kawai don dai mas...

MATATA GIMBIYATA 17-18

🌸💦MATATA GIMBIYATA🌸💦 💘MY WIFE MY PRINCESS💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH          (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS             1⃣7⃣➖1⃣8⃣      Zaman shiru ne ya ishe ni don haka na yanke shawarar zagayawa cikin gidan bak'in mayafi na d'auko na yafa sannan na fice gami da janyo k'ofar.       Daidai step d'in k'arshe na d'ago idanuwa na wanda suka sha ado da Mascara by Mary Clair na aza su cikin makeken falon amma me? Idanuwan mu ne suka ci karo da na juna tuni jiki na ya d'au rawa na fara taking steps backwards.    " Ke!! " ya daka mani tsawa hakan yasa na tsaya chak idanuwa na a rufe . Where did you think you are going? Ya tambaya "   Cikin zuciya ta nace " Yaushe kuma ka fara karanta minds ?  Kuma ma me ya shafeka da inda zani...

MATATA GIMBIYATA 15-16

🌸💦MATATA GIMBIYATA💦🌸 💘MY WIFE MY PRINCESS💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH          (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS          1⃣5⃣➖1⃣6⃣        Ban farka ba sai da aka kira magrib, shima saboda kukan yunwan da cikina keyi ne da sauri na tashi na fad'a toilet nayi alwalla, nazo na kabbara sallah ina idarwa nafara adu'o'i ina nan aka kira isha tashi nayi na gabatar da isha ina gamawa nayi adua tare da neman nasara na nufi k'asa gabana na fad'uwa saboda bansan sake had'a ido da Mr Sadiq Imam...       Luckily ina fita palorn ban ganshi ba hamdala nayi ga Allah, kana na k'arasa a daining table, ina zama na bud'e kuloli tuwon semovita ne sai miyan agushi da taji kifi, d'ayar kula kuma pepper soup d'in kayan ciki ne, zubawa nayi naci mai isata nikaina nayi mamaki...

MATATA GIMBIYATA 13-14

🌸💦MATATA GIMBIYATA💦🌸 💘MY WIFE MY PRINCESS💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH          (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS 1⃣3⃣➖1⃣4⃣ Back to story........         A kasalance na fito daga d'aki gabana se dukan uku uku yake duk Allah Allah nake kar in had'a ido da Mr Sadiq Imam ,  doguwar riga ce ta atamfa wanda na ci karo da shi cikin wardrobe na saka , wani ikon Allah kamar an gwada akayi dinkin. Yayinda nake saukowa daga stairs d'in ina  iya hango mutum zaune a dining section na makeken living room d'in,       Gosh !! A lokaci guda na kasa d'auke idanuwa na daga gareshi yayinda yake taunar fried potato chips wanda yasha tomato ketchup , the man is breathtaking and charming physically! Allah kad'ai yasan dalilin bacin ransa da mata! Ko me ma ya dawo dashi paralyzed? Oho?....... ...

MATATA GIMBIYATA 11-12

🌸💦MATATA GIMBIYATA💦🌸 💘MY WIFE MY PRINCESS💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH          (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS             1⃣1⃣➖1⃣2⃣        Suna fita suka ga wasu mutane su biyu sai kuma mutum kwance k'asa, ga Khamees sai rusa kuka yakeyi, matsowa tayi tace "miyafaru?" Babu wanda ya amsa ta, saidai taji d'aya daga cikinsu yace "hak'uri zakuyi accident ya samu kafin ya k'arasa mutuwa shine ya bamu address d'in gidannan" da sauri ta k'arasa dan taga waye...       Tana bud'ewa ta ganshi kwance kamar yana bacci idonta ta k'ara murzawa taga kodai mafarki take, tabbas ba mafarki bane ba Ismaeel d'inta ne. Kuka ta fashe dashi tace "haba Ismaeel ya zaka mana haka? Ya zaka tafi kabarmu cikin duniyar nan mai cike da k'unci pls katashi nasan bak...

MATATA GIMBIYATA 9-10

🌸💦 MATATA GIMBIYATA💦🌸 💘 MY WIFE MY PRINCESS💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH        (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS              9⃣➖🔟        Kawu na isa gida ya kira Ismaeel a waya, ba'a jima ba sai ga Ismaeel bayani kawu yamashi yanda sukayi da Khamees saida kawu ya nisa kana yace "Ismaeel Khamees ya rok'eni alfarman ka zauna d'ayan part d'inshi ni kuma na amsa mashi" da sauri Ismaeel ya d'ago, murmushi kawu yayi yace "karka damu Ismaeel in shaa Allah ba abinda zai samu matarka" sai a sannan yayi magana yace "to kawu gidan fa da na gina?" shiyasa nace karka damu bawai zaku zauna ba nan har abada ni da kaina zan umurceka da kukoma gidanka, ba yanda Ismaeel ya iya haka yama kawu bankwana yatashi ya fita...       Ba a d'auki lokaci ba su Kawu sukaje neman ...

MATATA GIMBIYATA 7-8

🌸💦 MATATA GIMBIYATA🌸💦 💘 MY WIFE MY PRINCESS💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH           (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS            7⃣➖8⃣ ASALIN LABARIN      Alh Umar haifaffen d'an damaturu ne yana da mata d'aya mai suna Zainab da yara biyu, Khamees ne babba sannan Ismaeel shine k'arami. Bawani kud'i Alh Umar  kedashi ba saidai rufin asiri, amma duk da haka yaba yaranshi ilimi boko da arabiya.       shekarar da khamees yagama university Allah yayima mahaifinsu rasuwa ba k'aramin razana sukayi ba kwanan Alh umar talatin da rasuwa Hajia Zainab ta bishi sunyi kuka kamar zasu rasa ransu amma daga baya suka dangana suka barma Allah komai, daga nan Khamees yafara kasuwanci ganin yaba ma d'an uwanshi ilimi, ana haka Allah ya had'a Khamees da Hadiza bai tsaya binc...

MATATA GIMBIYATA 5-6

🌸💦  MATATA GIMBIYATA!! 🌸💦     💘 MY WIFE MY PRINCESS 💘 STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH          (NWA) EDITED BY ROOKIEY KAXS          5⃣➖6⃣         Kiran sallah ne ya tashe ni , a hankali nake bud'e idanuwa na ina mai k'arewa d'akin kallo wanda yanzu kam duhu ne cikin sa a kasalance na kai hannuna kan switch na bedside lamp ina zaune bakin gado ina tuna abubuwa da dama da suka faru yayinda hannaye na suke shawagi cikin messy gashin kai na  bayan nayi alwala nai sallah na rok'i mahalicci ya min jagora a wannan alamari , ban tashi daga sallaya ba wata mata ta shigo d'akin da sallamar ta tace " Amarya ga abinci nan ki ci sannan ki shirya da wuri don yanzu zaku wuce " kai kawai na girgiza domin bani da wata ja akan maganar se yanda aka yi dani. Da murmushin ta taf...

MATATA GIMBIYATA 3-4

🌸💦  MATATA  GIMBIYATA!! 🌸💦     💘 MY WIFE  MY PRIINCESS STORY BY JEEDDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH EDITED BY ROOKIEY KAXS NAGARTA WRITERS ASSOCIATION          3⃣➖4⃣       Zaune suke kan brown mahogany wood dinning table yayinda Deenah ke faman serving d'in su , duk idanun su a kanta ne ita kuwa jiki na rawa take faman zuba abincin. Wani dogon saurayi ne ya shigo ak'alla zai kai 23 yrs ya sha kayan thugs harda knuckles ring , ya baje a falo yana kallon su a dining area    "Ke"! Ke Munafuka zo nan!  sunan kenan da kowa ke k'iran Deenah dashi shima ya k'ira ta , luckily ta kammala zuba musu abincin dan haka ta saka gudu ta nufi inda yake ta durk'usa gaban sa     An gaya miki kyau ne dake da zaki wani zo ki zaune min a gaba? Kazama tashi min ki had'o min coffee yanzun nan!  Ba b'ata lokaci...

MATATA GIMBIYATA 1-2

🌸💦  MATA TA , GIMBIYA TA!! 🌸💦     💘 MY WIFE ,MY PRINCESS 💘 Story by JEEDAH JA'O WRITTEN BY FEEDOH DEEDOH EDITED BY ROOKIEY KAXS Bamu yarda wani ko wata ya juya muna labari ba yin haka babban kuskure ne, kuma muka kama mutum zai fuskanci hukunci.. BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM          1⃣➖2⃣ dole sai kin aure shi      Attitude miss DEENAH ISMAEEL!! am talking to you right here as a father! Idan da uban ki ne yayi wannan maganar ai babu musu zaki yarda , amma dayake ni kin raina min wayau tunda ba ni na haife ki ba ,shine bari ki nuna min halin ki na y'an duniya ko? Shegiya da ido kamar dattijon biri!!"      Uncle Khamis ne ke maganar cikin hasala , daga gani ranshi a b'ace yake.     Amma Uncle how can you make such drastic decision without my consent? Maganar aure na fa kuke yi! Kuma hakan ma da miji...