Posts

Showing posts from January, 2017

JARABAWA TACE 106~110

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                         (NWA)                      1⃣0⃣6⃣➖1⃣🔟    Takwas da rabi yatsaya gaban wani black gate, waige waige nakamayi dan nagano ma masu karatu wace unguwa ce, ba shakka Goruba road ne, horn d'in daya keyi shi ya mai doni cikin hankalina, da sauri get man ya taso ya wangale mashi gate, kan motarshi ya cinna cikin haraban gida, parking space ya samu ya faka motarshi bai tsaya kulle ta ba ya fito ya nufi cikin gida...    Cikin falo ya kutsa kanshi bako sallama, tsayawa nayi na saki baki ganin yanda cikin falon ya had'u, nabarma masu karatu su auna da kansu..    "Auta Lafiyarka ka shigo cikin gida ba sallama? Wannan ba d'abi'arka bace ba"...

JARABAWA TACE 101~105

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                           (NWA)                        1⃣0⃣1⃣➖1⃣0⃣5⃣      K'arfe tara na safe ta fito cikin shirinta na bak'ar abaya tayi rolling da bak'in veil, falo tasamu Deeyerh tana aiki, zaro ido tayi tace "Deeyerh baki shirya ba? Kinsan fa kano zamu kuma flight d'inshi 12:00pm ne" dariya Deeyerh tayi tace "Anty nafayi wanka kawai kaya zan saka idan munci abinci"..    Dariya tayi ta zauna bisa kujera nan Deeyerh ta kawo mata dankali soyayye da tea murmushi tayi tace "Thanks amma tare zamu ci dan haka jeki had'a tea d'inki, ba musu Deeyerh ta tashi taje ta had'a tea d'inta...    Nan suka fara break suna fira, k...

JARABAWA TACE 96~100

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                         (NWA) She isn't my mother, She isn't my sister, she's one of d family, who's more like a friend. she has fun with me, laughts with me, listens to me, encourages me, she spends time with me, believes me. Share with me, cheers for me. She understands me like a mother, she's there for me like a sister. And perhaps best of all she loves me like a daughter... She's ANTY MAIJIDDAH *This page is for you Anty Maijidda Musa*                9⃣6⃣➖1⃣0⃣0⃣    Cikin shirinta na Abaya tafito Abayan brown and purple sai tayi rolling da purple scarfs, d'akin Deeyerh ta wuce Deeyerh na ganinta ta saki baki, hararanta tayi cikin tsokana tace "miye kika saki baki kina kallo na?" Dariya Deeyerh tay...

JARABAWA TACE 91~95

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                         (NWA)                        9⃣1⃣➖9⃣5⃣      Tun da na rufe babun soyayya na maida hankalina ga karatu na har Allah yasa muka gama bansamu wata matsala ba tunda na fara karatu har Allah yasa nagama ban tab'a samun matsalaba..      Kusan tare muka gama da Aflan koda yazo yaga halin danake ciki bak'aramin tausayaman yayi ba shi keban shawara akan na d'auka *JARABAWA TACE* haka nakuma amince da hakan..    Ranan da kika dawo kikazo gida koda kika ganni saida hankalinki yatashi ganin yanda na rame, kinyi kinyi na gaya maki damuwata amma na kasa saboda bansan nasa kaki cikin damuwa, kuma bansan na dinga tuna ab...

JARABAWA TACE 86~90

JARABAWA TACE Yar _ficika NAGARTA WRITER'S ASSOCIATIONS                     (NWA)    THIS PAGE IS FOR YOU MY MENTOR HAUWA JABO THANX FOR D LOVE, KIA, COURAGE AND SUPPORT. YOU MEAN A LOT TO ME❤ #1love💕💕                  8⃣6⃣➖9⃣0⃣ Ina shiga d'aki na turo kofar d'akin, ji kake "Bammmf." Na fad'a kan gado na fara rera Nannauyan kuka, kuka ne mai hade da tsananin bakin ciki, haka har wahallen bacci yayi awon gaba dani. Na share awanni Ina bacci, mai cike da mafarkai kala-kala, Ina farkawa naga d'akin ya k'ara min duhu, tsaki naja, na wuce don sauke farali, na kare sallah Ina zaune ina karanta wasikar Jaki, kallon wayar nake yi sabida kusan kullum dai-dai wannan lokacin Sameer yana min SMS, a hankali na janyo wayar ina duba message d'inda yake m...

JARABAWA TACE 81~85

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                            (NWA)                        8⃣1⃣➖8⃣5⃣       Dasauri na mik'e tsaye tafiya nafarayi sai kuma na tsaya, takowa yayi yazo kusa dani, "Lady" abinda ya fad'a kenan kasa d'agowa nayi saima hawayen da na cigaba dayi. Hankicif ya zaro daga cikin aljihunshi ya shareman hawaye, k'amshin da hankicif d'in keyi yasa na k'ara lumshe ido.      Kallon shi nayi nace "Sameer miyasa zaka tafi kabarni? Miyasa zakayi haka hukuncin da ka yanke yaman tsauri" murmushi yayi yace "ba da san raina nabarki ba komi yafaru duk ke kika jawo kinsan ban iya nisa dake.."        Uncle ne yace "t...

JARABAWA TACE 76~80

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                          (NWA)                         7⃣6⃣➖8⃣0⃣       Duk abinda yafaru gaban idon su Uncle akayi shi, falon suka k'araso dafashi Uncle yayi d'agowa yayi da idon shi da suka rine suka zama ja, murmushi Uncle ya mashi tashi yayi ya rik'e Uncle yace "Uncle wai bata sona mina mata haka mike gareni da zata k'ini" ba Uncle ba ko yaya ya bata tausai. Bubbuga kafad'arshi Uncle yayi yace "kayi hak'uri Sameer kabi komi a hankali ni nasan tana sanka kawai tana tunanin wani abu ne".       Miyeshi? Wane abune da zai sa ta k'ini haka wlh ina santa sai kuma ya fashe da kuka kamar yaro, rarrashin shi Uncle yayi yace ...

JARABAWA TACE 71~75

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                          (NWA)                        7⃣1⃣➖7⃣5⃣       Tun daga sannan shak'uwa mai k'arfi ta shiga tsakanina da Sameer, shike kaini makaranta ya d'au koni kullum yana gidanmu, kowa yasan k'awance na da Sameer.      Aflan har gori yakeman tunda na samu Sameer na daina kulashi saidai kawai nayi dariya, dan gaskia Sameer namiji ne mai saurin shiga rai duk abinda nakeso shi zaiyi idan banaso to ko yanaso ya barshi..      A haka kullum shak'uwa na k'ara shiga tsakaninmu, ranan wata litinin ya d'auko ni daga school muna tafe muna fira. Har muka iso gida, bud'e k'ofa nayi zan fita hannu na yakamo ju...

JARABAWA TACE 66~70

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                         (NWA) Wannan shafin nakune masoya na, nagode sosai da k'aunarku akaina Allah yabar zumuci. Naji sauk'i kuma in sha Allah zan dinga typing kamar kullum, da wanda suka kirani da wanda sukaman SMS da wanda Allah bai basu ikon kira ba duka nagode...love u more sweetos❤ #1love💕💕                       6⃣6⃣➖7⃣0⃣       Yana fad'ar haka ya juya ya nufi hanyar fita, sanyi jiki na yayi nasan ban kyauta ba maganar da na fad'a mashi. Sameer abinda nace kenan tsayawa yayi cak bai matsaba kuma bai juyo ba. Tashi nayi na isa kusa dashi  nace "Sameer kayi hak'uri akan maganan dana gaya maka ni kaina nasan ban kyauta ba" juy...

JARABAWA TACE 61~65

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                      (NWA) THIS PAGE IS FOR YOU MY AUNTIES ANTY MAIJIDDA MUSA ANTY AMINA KAURA ANTY SADEEYA JEGAL                     6⃣1⃣➖6⃣5⃣       Tunda Aflan yadawo na rage damuwa, kullum sai ya tsareni naci abinci haka zanci ko inaso ko banso, haka da mungama abinda muke zamu fita yawo. Zan iya ce maki kashi tamanin da tara na damuwa ta ya rage, saboda iya gwargwado Aflan na kula dani.       Saida Aflan yaga na warware babu wata matsala tare dani kana ya koma makaranta, randa zai tafi da kyar aka rabamu dan abinda ya faru dani ya dawoman sabo. Ni kuka Aflan kuka, bazan manta ba bayan mun kaishi airport har ya juya ya tafi, ya sake dawowa kallon su U...

JARABAWA TACE 56~60

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                       (NWA) THIS PAGE IS FOR YOU MY FOUR STARS⭐ ZARAH BUKAR~Besty AUTAR HAJIA~Kawa NAFEE ANKA~Sweetest STYLISH BICH~Hajia nah                     5⃣6⃣➖6⃣0⃣       Zanci abinda nace kenan, zama Aflan yayi ya dinga bani abinci a baki har sai da nace mashi na k'oshi kuma ya tabbatar da naci da yawa kana ya kyaleni. Babu wanda baiyi murna ba ganin naci abinci ranan, kallo na Aflan yayi yace "kinsan wani abu?" Girgiza kai nayi, yace " tashi kije ki wanka ki shirya fita zamuyi yanzu" nikaina inasan fitan dan nagaji da gidan. Ba musu na tashi nayi hanyar d'akina, ina shiga na fad'a toilet danyin wanka....       Ban d'auki wani lokaci...

JARABAWA TACE 51~55

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                      (NWA)                        5⃣1⃣➖5⃣5⃣         Shigowa sukayi suka samu wuri suka zauna, d'agoni Yaya tayi ta share man hawaye. Uncle yace "Nafeesah ki saurareni magana zanyi dake" shiru nayi ina kallonshi, nayi magana da Saleem yace man iyayenshi ne suka had'a shi aure da yarinyar ba yanda zaiyi ya bijirema maganansu, kuma baida k'arfin da zai aure ku duka biyu, dan haka kiyi hak'uri bayaci amanarki bane ba ba yanda zaiyi ne. Kallon shi nayi nace "yace yaci amanata mana miyasa ya shigo rayuwata miyasa zai maidaman farin ciki bak'in ciki" sai na sake fashewa da kuka...       Uncle yace "Kiyi hak'uri hakan baya na...

JARABAWA TACE 46~50

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                      (NWA) THIS PAGE IS FOR YOU DEEJERH Banda bakin da zan maki godia irin kaunar da kike nunaman saidai ince Allah yasaka maki da alkairi yabiya maki buk'atunki na Alkairi....thankyou so much priya❤                  4⃣6⃣➖5⃣0⃣      Kyarma hannuna yakamayi bansan sanda na fara kwalla ba, da sauri na nufi d'akin su Yaya ina shiga banyi sallama ba na afka ciki saboda yanda na rud'e. Gaba d'aya suka mik'e ita da Uncle suna tambayana lafiya, kasa magana nayi sai kuka da nake faman yi, tsawa Yaya ta dakaman wanda yasa na fashe da kuka, d'aure fuska Uncle yayi yace "akanmi zaki mata wannan tsawar? Baki binta a hankali" hannuna yakamo ya zauna dani kallo na yayi yace "Lady mike faruwa?"...

JARABAWA TACE 41~45

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                       (NWA)                    4⃣1⃣➖4⃣5⃣         Tana shiga kitchen ta tarda Deeyerh ta gama komi, rungume Deeyerh tayi tace "yar k'anwata sannu da aiki na barki ke kad'ai" dariya Deeyerh tayi tace "bakomai Anty nah ai kina da bak'uwa shiyasa, dama yanzu nake shirin kai maku abincinku." Gyad'a kai tayi ta d'auki tray d'in, da sauri Deeyerh ta karb'a dariya tayi tace "Deeyerh bakisan ina aiki ko" dariya Deeyerh tayi tace "Anty nah ban san ki wahala ne" tana kaiwa nan ta nufi d'akin Lady. Da sallama ta shiga d'akin tana aje tray d'in ta gaida Zainab, amsawa tayi cikin sakin fuska tace "mun barki ke kad'ai ko Deeyerh?" Dariya Deeyerh tayi tace "bakomai Anty.." ...

JARABAWA TACE 36~40

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                      (NWA)    THIS PAGE IS FOR YOU MIEMIE BEE                     BIEHEART❤ On your birthday, I may not be there. But that doe'snt mean that I don't care. I regret that I won't be by your side to celebrate, but I wish nothing but happiness in your fate. HAPPY BIRTHDAY IN ADVANCE MIEMIE BEE🎁🎊🎉                  3⃣6⃣➖4⃣0⃣         Ina shiga d'aki nafad'a kan gado ina dariya, waya na jawo na kira Aflan bugu biyu ya d'auka yace "Lady ban labari". Dariya nayi nace "wane labari zan baka?" Tsoki yayi yace "bansani ba Malama idan zaki gayaman ki...

JARABAWA TACE 31~35

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                       (NWA) This page is for you Meerah Saad❤                3⃣1⃣➖3⃣5⃣        Ina fita muka had'u dasu Uncle, Yaya na ganina tafara dariya baya nayi da gudu zan koma d'aki cafko ni tayi tana dariya, sunne kai na nayi k'asa ina murmushi. D'agoni tayi tace "lallai wannan saurayin anaji dashi har gayu aka d'auka haka?" Kumbure fuska nayi na kalli Uncle dake ta faman dariya nace "Uncle kanajin Yaya ko?" Dariya yayi yace "Yaya adaina" nidaina,  "amma surukin nawa mai hankali dashi" cewar Uncle kenan dariya nayi na fizge jikina na ruga...      D'akin Deeyerh mai aiki na wuce nace mata! ta kwashi kayan abinci ta kaiman guess room ina da bak'o, ba musu ta ...

JARABAWA TACE 26~30

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                       (NWA)                    2⃣6⃣➖3⃣0⃣      Ban farka ba sai (10:00am) da yake ranan ina fashin sallah kuma ranan week end ce, ina tashi na shiga wanka ina fitowa nayi simple makeup wadrobe na nufa doguwan riga na saka ina gamawa na nufi hanyar parlour, a daining table na iske su Yaya da murmushi na k'arasa wajen, ina zama na gaidasu amsawa sukayi cikin sakin fuska, abinci na zuzzuba ma kowa kana na zuba nawa, nidai tunda na zuba na kasaci sai juya spoon nake, kallo na Uncle yayi cikin kulawa yace "Lady yadai? Naga bakicin abincin ko wani abu ke damunki?" Kafin na bashi amsa Yaya tace "tambayarta dai k'ila kai ta gayama maka saboda kwanakinnan na rasa gane kanta" kallona...

JARABAWA TACE 21~25

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                         (NWA)             2⃣1⃣➖2⃣5⃣        Koda na tashi da safe na kasa mance abinda yafaru dani jiya, haka dai na shirya na nufi makaranta da aduar Allah ya had'ani da saurayin jiya, ina shiga lecture hall dake na fara had'uwa tasowa kikayi muka rungume juna, muna cikin gaisawa lecturer ya shigo gaba d'aya muka maida hankalinmu wajenshi...        Muna fitowa kika kalleni kika ce waini Nafisa lafiya na ganki cikin farin ciki haka? Murmushi nayi nace maki bakomai, girgiza kai kikayi can kikace Nafisa zanyi transfer na koma KD da karatu, cikin sanyin murya na d'ago na kalleki nace miyasa? Murmushi kikayi kikace hakanan kawai amma karki damu in shaa Allah kam...

JARABAWA TACE 16~20

JARABAWA TACE yar_ficika NAGARTA WRITERS ASSOCIATION                         (NWA)               1⃣6⃣➖2⃣0⃣        Nafara karatu cikin sa'a ban samu wata matsala ba kullum driver ke kaini makaranta yana mai doni, kamar yanda kika sanni bani da tarkacen k'awaye, saike da Allah ya had'amu dake da farko naso nak'i amincewa dake da kikazo man kina sona da k'awance saboda bantaba k'awa ba amma dana ga yanayinki da hankalinki saina amince dake, zan iya cewa kece k'awata ta farko dana farayi tunda na tashi a rayuwa...       Randa na fad'ama Arif nayi k'awa yayi mamaki har cewa yayi yaso ya ganki, dariya nayi nace "watarana zaku had'u" haka kowa na gidanmu yasan da k'awancen mu..      Watarana na fito daga l...