MATATA GIMBIYATA 67-68

🌸💦MATATA GIMBIYATA💦🌸

💘MY WIFE MY PRINCESS💘

STORY BY
JEEDDAH JA'O

WRITTEN BY
FEEDOH DEEDOH
         (NWA)

EDITED BY
ROOKIEY KAXS

         6⃣7⃣➖6⃣8⃣

  "You are indeed a blessing to me my princess, I feel like hunting all the happiness in this world just for a gift to you."
   D'ago idanuwanta tayi ta aza kan fuskar shi dayake rigingine take kanta bisa cinyarsa tayi Murmushi, zauna wa tayi kan gwiwar ta tana facing nashi hannuwan ta sak'ale cikin nashi tace
"Awe that's so sweet of you "
janyota yayi jikin shi yana maimaita maganar ta yana kwaikwayon muryar ta hakan yasa ta rufe fuskar ta a k'irjin shi tana dariya, mutsu mutsu  ya fara yana dariya hakan yasa ta tsaya kallon shi
  "Chakulkuli fa kika yi min"
ya fad'a yana k'ark'are dariyar mutumiyar kuwa abun nema ya samu ta dinga tickling nashi da kyar yasa ta daina dalilin kwantarta da yayi gami da danne duk hannayen ta.
  Like Arnav and khushi haka suka k'ura wa juna ido yayinda duk suke neman numfashinsu ya daidaita.

  Sassauta rik'on yayi yana k'ok'arin kissing nata ,da sauri tasa hannu ta toshe  bakin hi cikin narkakkiyar murya tace
"The lights"
idanuwanta kan k'erarrun light bulbs dake mak'ale a both side na wall d'in d'akin.
D'aga gira Sadeeq yayi yace
"Oohhhh!! The lights?
Ya tambaya yana kallon wutan kafin ya maida dubansa gasu Feedoh deedoh, jeeddahjao and y'ar lukuta rookie Kaxz yace
"Sorry ladies I think by this moment privacy is needed,ya isa haka nan d'aukar rahoton sai da safen ku"
   Sosai Feedoh tayi dariya suka mik'e gami da barin d'akin
"Jeeddahjao help me put the lights up pleeeeeease"
Sadeeq requested

"As you wish Angon Deenah "
we both retorted as we immediately evacuated the bedroom........

*Washegari*

    A kasalance ta bud'e manyan idanuwanta wad'anda bacci bai ishe su ba to her surprise zaune yake ya k'ura mata idanuwa kamar bai san ta ba ko kyaftawa baya yi.
  Mik'e wa tayi zaune gami da snapping hannayen ta a fuskar shi sannan ta yi Murmushi tace
"Ya da kallo haka?"
Sai lokacin ya kawar da kai yana dariya bata san dalilin dariyar ba kuma ya mata Peck a kumatu gami da k'ank'ameta kamar jaririya ya dire a bathroom yace
"Yau wata zata yi sallah da k'adangaru"
zare idanuwa tayi baki  bud'e tana kallon yadda gari ya waye tangaras.

"This is all your fault, da ka kyale ni nayi bacci na da wuri all this wouldn't have happened! Gashi yanzu na tashi a makare"
dariyarsa yaci gaba dayi tayi k'ok'arin turashi waje ta kasa sam bata da kuzari dan haka ta ja shower curtains ta bar shi a wajen, shima ya kammala abinda zai yi ya fice ya nufi d'aki.
  Wardrobe ya bud'e ya d'auko wata bak'ar t-shirt k'irar lacoste da dogon wando combat yasa , feshe jikin shi yayi da turaruka masu daddad'an k'amshi gami da saka agogon shi ya d'auki wayar sa ya fice daga d'akin.
    Da sauri ta fito daga wanka ko drying gashin ta bata tsaya yi ba ta zira jallabiya ta tada ik'ama tana idar wa bayan tayi azkar ta karanta Qur'an zare jallabiyar tayi ta nufi gaban madubi , shafa wancan goga wancan....

*Ganin bata da niyyar kammalawa na garzaya falo dan in ga wainar da Sadeeq ke toya wa....*

   Zaune yake a kan lallausan Royal lounge dake falon yana waya, k'aran doorbell yasa ya dubi Sadeeya dake faman saita table
yace
"get the door please"
Cikin sauri ta nufi k'ofar tana kunce Apron d'in jikin ta.
  Bak'in fuskoki ta gani wanda bata tab'a gani ba su hud'u dattijuwa da dattijo ga kuma wani d'an saurayin da zai kusa ogan ta a shekaru , sai kuma wata y'ar kyakkyawa da jaririn yaro a hannu.
"Sannu dai baiwar Allah, ina fata nan ne gidan Deenah Ismael?"
Ko ba komai Sadeeya ta san full sunan Deenah Kasantuwar tana yawan bata labarai a kan school da sauran su.
"Eh nan ne su waye za'a ce?"
tambayar da tai musu kenan tana bin su da kallo d'aya bayan d'aya

"Iyayenta ne mu"
da sauri Sadeeya ta koma ta sanar ma Sadeeq zuwan su.
"Tirk'ashi yau time bomb zai tashi a gidan nan kenan"
Sadeeq ya fad'a a zuciyar shi kafin ya umarci Sadeeya da ta shigo da su.........

  Cike da ladabi Sadeeq ya gaida su duk da yana mugun jin haushin abubuwan da suka tafka na rashin tausayawa matar sa bayan gaisuwa, introduction and stuffs, Uncle khamees ya buk'aci ganin Deenah Sadeeq yayi shiru na wasu dak'ik'ai kafin ya kalli Sadeeya ya mata nuni da ido alamar ta k'ira Deenah, babu b'ata lokaci ta hau sama ta nufi d'akin Deenah.
  Bak'in Anarkali dress ne jikin ta wanda yayi daidai da tsarin jikin ta kyakkyawan surarta ya bayyana mayafin rigar da yake golden ta yafa a kanta in a moment naga Deenah like never before, tayi mugun kyau *for a moment I taught say na miss universe standing*

"Kin yi bak'i Madame"
Sadeeya ta fad'a murmushi.
"Bak'i?"
Deenah ta tambaya cike da mamaki don bata expecting kowa. Mik'e wa tayi tana gyara mayafin ta, ta fice Sadeeya na binta.

    Saukowa take daga bene ba tare da ta d'ago kan ta ba, Hasali ma messages take dubawa a waya,

  Su duka mik'ewa sukayi daga ganin ta yayinda at the edge of the staircase ta  d'ago. A lokaci guda murmushin ta ya sauya zuwa tsananin k'unar Zuci ,ji tayi jinin jikinta ma tafarfasa yake gumi ya karyo mata a take wayar hannun ta ta jefar kafin ta juya da gudu zata bar falon.
  Charaf Sadeeq ya damk'e hannun ta dedai lokacin su Mom suka shigo falon.

  "Dan Allah ka sake  ni in tafi bana so in sake ganin su ever! Tell them to leave pleeeeeease!"

  Dukkanin su zubewa sukayi a kan gwiwowin su iya Rok'on duniyar nan babu wanda basu yi ba Deenah ta basu baya ko magiya da suke kawai ji take ba tasiri yake a zuciyar ta ba. Sadeeq ya basu hak'uri yace su tafi zai yi magana da ita zai gani ko zai shawo kanta bai gama rufe baki ba Uncle khamees ya yanke Jiki ya fad'i baki duk jini, salati da taji ana yi yasa ta juya da sauri ba k'aramin tsorata tayi ba ganin halin da kawun ya shiga nan ta fara kuka , she Wanted to take a step forward Amma ji take ta kasa sam bata da Wannan courage d'in ta rasa me ma yasa tausayinsu ya kamata despite all they have done.
  Sadeeq ya tsorata ba kad'an ba dan haka ya kama hannun Deenah pleading with her. Da kyar ta iya fitar da kukan dake ran ta, tabbas Wannan kuka ne wanda ya shafe shekaru bai samu fitowa ba , kuka tayi me tsananin tsuma rai har ta zube k'asa Sadeeq ya durk'usa shima yayi hugging nata yana neman calming nata down. Mom da Aysha suka sa driver ya d'auki Uncle khamees zuwa asibiti domin bashi taimakon gaggawa .
Sadeeq was trying his best to console Deenah finally she gave up crying ,ta mik'e tace
"Kai ni asibitin ,ina son ganin shi ,dan Allah."
Sosai Sadeeq yayi farin ciki key d'in motar sa ya d'auka suka fita......
    Finally Deenah gave up  ta yafe wa y'an uwanta , Sadeeq yaji dad'i Mom kuwa ganin Rashin lafiyar Khamees yasa ta umarci Sadeeq da ya mallaka musu d'aya daga cikin gidajenshi su zauna kusa da y'an uwa.
Bakin godiya ma rasashi suka yi tsabar dad'i har lokacin kunyar Deenah suke yi.
Three months later komai yayi settling kamar nothing happened Yaya Saeed yana aiki tare da Sadeeq a company d'in Sadeeq ,alhamdulillah komai yana tafiya masa daidai, kausar da d'anta sun koma gidan mijin ta a Jos

  Mom kuwa da Aysha sun koma gida An bar Deenah  da Sadeeq sai Sadeeya.
   Watanni biyu bayan dawowan su daga Saudi doctor confirmed Deenah pregnant, wannan shine riba biyu...........

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245