MATATA GIMBIYATA 69-70

🌸💦MATATA GIMBIYATA💦🌸

💘MY WIFE MY PRINCESS💘

STORY BY
JEEDDAH JA'O

WRITTEN BY
FEEDOH DEEDOH
         (NWA)

EDITED BY
ROOKIEY KAXS

         6⃣9⃣➖7⃣0⃣
*END*

  *FOUR YEARS LATER*

      "Emaan ki tsaya mana zakiyi latti fa tun d'azu kink'i bari na sa miki button"
Deenah kenan yayinda take ta faman shirya Emaan gashi ta kusa latti to school amma k'iriniya ya hana ta tsaya wa waje d'aya

   Tsaye yake jikin mota yana kallon agogon hannun shi. Sighting yayi ya d'aga kai yana kallon entrance na gidan , komawa ya yi domin duba dalilin dad'ewar Emaan d'in yana bud'e k'ofa sai ta fice da gudu tana dariya.

Da gudu Deenah tazo not considering akwai mutum a k'ofa taci karo dashi sai da suka Kusan zubewa k'asa Sadeeq ya tokare k'ofa da hannun shi ya gyara tsayuwar shi. Juyawa yayi yana kallon Emaan dake ta sheqa dariya
yace
"Princess!!"
Buya  tayi a bayan motar shi kuma ya sake Deenah zai tafi.
Hannun shi ta rik'e
tace
"wait a second after snatching some of my kisses and hugs yau har tittle d'ina ka bata?"

Janyo ta yayi jikin shi yace
"A'a girma na baki da k'arin matsayi kin tashi daga ```MATATA GIMBIYA ta kin koma MATATA SARAUNIYA TA```

  ```dariya ya bata tace
"sarkin wayo, wasa wasa de Emaan ta koya maka witty attitude nata ko?"
Dariya yayi ya ja hancinta gami da pecking nata sannan ya juya ya nufi mota ,saida suka b'ace ta juyo ta dubi Jeeddah da Feedoh tace

"I Guess's this is it! Alk'alumanku sun gaji why not take a step back there are tons of peoples out there waiting for their story to be told ,go! Mine stops here."

   Nide nace Deenah is wrong da tace her story stops here because for her its just the beginning. The beginning of a new life, time to forget all sorrow s and move on!!"```

   *Alhamdulillah*

It was said that FORGIVENESS IS THE BEST FORM OF LOVE, IT TAKES A STRONG PERSON TO SAY SORRY AND EVEN STRONGER TO FORGIVE!!
Never live your life having hate for anybody because you will end up hurting your self more than the person you hate.....

  And remember trust is like a broken glass when broken it will never go back the way it was..

  Wannan Babban sadaukar wa ce ga all those wonderful fans of MATATA GIMBIYA TA! For we couldn't reach this far without you 💞......

Comments

  1. Allah sarki, this is my best novel so far, naso wannan labarin with all my heart, I was so worried when I lost where to read this book I had ask google to find me this page💕😘 thank you so much Firdausi, Allah ya Kara basira n for the lost Allah ya jikan Mama da Rahma🙏🏻

    ReplyDelete
  2. One of the interesting novel that I have ever read, the writer tried very well despite the fact that the book is hausa language but you add a delicate English to make the story interesting

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245