RASHIN GATA 126-130
🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼 *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` THIS PAGE IS FOR YOU YAN DANDALIN FEEDOH DEEDOH, MUNGODE KWARAI YANDA KUKE BIN LITTAFIN NAN. FOUR STARS NA MIK'A GODIYA #1LOVE♥ 126-130 Tashi yayi yabar masu parlour'n saboda maganganunsu takaici kawai suke bashi, d'akinshi ya nufa bisa gado ya fad'a yafara juyi yana zubar da wasu hawaye masu zafi.. Wacece yarinyar da za'a bashi? Shin irin macen da yake mafarkin ya aura ce? tana da ilimi? Ko kuma jahilace? Gaba d'aya ya jero ma kanshi wannan tambayoyin wanda shi kanshi bai da amsoshin su sai iyayenshi, amma ko wacece sai ta raina kanta dan sai na maida ita mak'ask'anciya sai na wulak...