RASHIN GATA 91-95

🌺🌼RASHIN GATA🌺🌼

TAMBARIN

NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NAW)

NAH
   FOUR STARS 🌟🌟🌟🌟

FEEDOH DEEDOH
YAR FICIKA

SADIYA ABDALLAH
STYLISH BCH

ZAINAB Y HUSSEIN
AUTAR HAJIYA

ZAHRA BUKAR
CUTE ZAHRA

91-95.

   "Oh ni Sameer dama ban mata haka ba, amma ai ita taja gashi akan ta again nak'ara shan wani marin wajen Umma.."
   Badan ciwon Mom ba wallahi da bazani wajen ta ba, shegiya ugly kawai mai fuskar aljanu hannun sa yasaka yana shafa kuncin sa tabbas yaji marin cikin jikin sa amma ya ya iya Umma ce ba wani ba..
   Yana cikin wannan kogin tunanin suka tsaya a traffic dan bin ka'idar dokar titi...
  Mama nagama lets go Allah yasa bazan tsaya fitsari ba, dan nasha tea da almara'i da yawa akan chips d'in ma...
   Nana ke magana a zuwan bata damu ba, dan Maman ta ta sake, amma k'asan zuciyarta hawaye ne masu zafi suke zuba, a yau da jiya tunanin ta kaf ya tsaya ina zata qara samun aiki..

  Taimakon su d'aya gidan su haya suka saka amma da shikenan....
  Mama ina magana kintafi wani tunani daban? ko tunanin surukin naki kike kafin yazo? dak'uwa tai mata da murmushi kan fuskar ta tace "Nana ina tunanin ya?..... Noo Mama keep everything are side Allah da yayimu shiyasan yadda zai yi damu kada kisa komi cikin ranki Mama ta Umma na Momy na Ummi ta ana bihibbak bikil hayatee, ana mani gairik ya ruhee(ina sonki sosai rayuwa ta, banda kamarki ruheena) hugging nata tai, itama Maman k'ank'ame 'yarta tayi a duniya tanason Nana itane gatan ta komi nata. "I cant stop loving u my daughter." Abinda tace kenan hawaye suke sharewa sosai, baran Nana da kukan yazo mata da yawa takasa danneshi dole ta b'arke da kuka...
  Haka sukayi koke koken su, kana suka mik'e sai waje, already kayan su na cikin mota shiga kawai zasuyi dan haka suna fitowa Nana bud'ewa Mama gaban mota tai sai data ga ta shiga mayafin ta daya fito shita gyaramata ta rufe murfin motar..

   Shiga itama zatayi, saijin horn sukai bata kawo kowa ba take k'ok'arin shiga k'arar bud'e gate dataji yasa kata dakatawa...
   Mota ce k'irar Buggaty ta shigo red colour, ganin wanda ke gaban motar yasaka Nana saurin shiga tata motar taimata key da ribos zata wuce, ganin tafara tafiya yasa Abban Sameer fitowa da sauri ya sha gaban ta...
  Mama ma cewa take "Nana suwaye wad'annan ki tsaya muga" ko kallon Maman batayi ba sai ma k'ok'arin kauce masa da takeyi tabi wata hanyar nan ma gaban ta yasha.
Oh Nana...Mama plz kiyi shiru Sameer ne mai zai mun Mama pls "let stay away from him" Nana tsaya nace kona sab'a miki Babban mutum na tsaidaki kina masa haka tarbiyyar dana baki kenan?...
  Kuka ta fashewa Maman da shi tace "Why Mama me zan masa, bayan yacimun mutunci ya rabani da aiki na ya zagi iyayena to dame yazo kuma ko ni d'inma zai saka a kora daga garin ko duniyar?"..
  Kukan datake yasaka niqab din nata jiqewa amma ko a jikin ta saima fita datayi daga cikin motar tai hanyar waje, shikam Sameer jinsa yake tamkar guguwa, a duniya dama akwai wadda zatayi musu haka? amma Nana tacika mara mutunci...
  Badan Umma ba wallahi saiya mareta Abbansa na rok'on ta amma tana annoying nasa, Allah ya isa kawai yake ambata kamarshi guda ace yazo begging wata, kaiii bazan tsaya ganin takaici ba yana gama fad'a yasakai zai fice, Umma dama na kula dashi janyo shi tayi ina zaka kuma ai kaika jawo dama ance d'an kuka mai jawowa iyayen sa komai, dubi Nan tsayawa tai cak, a haka Abba ya k'araso Nana ina ganin ki mai hankali ko gayan akai cewa zakiyi haka bazan yadda ba amma gashi nagani da ido na kuma ni kika yiwa...

  Jikin tane yai sanyi, da sauri ta tsuguna Abba ba haka bane kayi hak'uri dan Allah bazan kuma ba kaji gani nazo ai..
   Mama ma da ranta ya b'aci zuwa tai tabashi hak'uri tana hararen Nana bakomi Maman Nana itama aiba laifi taiba kawai dai idan babba yazo gunka saika girmamashi ka tsaya kaji mai zaice da kai...
  Haka ne kam, Alhaji lafiya dai koh? Ehto amma da sauk'i, nan ya zayyano mata buk'atar sa na son Nana ta taho ta duba masa mata kana ya gaya mata komai akan firing Nana da akai.
Jinjina kai Mama tai, kana ta muskuta tace "ba komi kasan yara amma wannan ba matsala bace, Nana kije ki duba lafiyar ta sosai, kiyi kamar nice banda lafiya kibata kulawa wadda 'ya zata yiwa mahaifiyar ta kinji kowacce patient kibata kulawa sosai kinji Nanan masai na..."
  Dariya ta saki da sauri ta rungume Maman ta sannan ta d'aure fuska tace "Mama kinmanta an sallameni aini yanzu ban cikin Staff na asibitin so kinga sai hak'uri banda kuma kayan aikin da zan mata aiki I'm sorry Abba na dena aiki yanzu ta fad'a kamar zatayi kuka.."
   No my daughter ai an maidaki angane komai nidai fatana ki manta komai indai kin d'auke ni matsayin Abban da kike cewa kizo ki duban lafiyar matata..
   Ba komi muje, yauwa d'iyar albarka....
   Sameer jeka bata hak'urin kukan da kasata dan wallahi badan yarinyar arzik'i bace banga wadda zakayiwa haka ba ta hak'ura da sauri jeka..
   Umman sace tace "masa haka."
   Ido ya bud'e Umma nizan bata hak'uri? Yes yanzu kuma zaka bata indai na isa da kai...
   Kwarai kuwa tilas kabata hak'uri, dan kaine silar komai kodan kaganta haka ba *RASHIN GATA* yasa take aiki ba jeka oya kabata idan ba haka ba babu inda zata bare har ta duba Momin naka...

   Kuka ne Sameer baiyi ba kawai amma ya shak'a matuk'a, cikin isa ya k'arasa gaban ta I'm sorry villager ya fad'a a hankali...
  Itama cikin murmushi na mugunta a hankali tace "ba komi tunda kaban hak'uri amma next time ka kula da kyau ni Nana nafi k'arfin wulak'ancin kowa, kalli Abban ka Ummanka kaf hak'uri suke ban, ko yanzu naci gari d'an saurayi dole abini kuma ehe ajebo da ba villeger hak'uri" murmushi ta sakar mashi na mugunta..
  Kaf maganar da take a kunnan Abba da Umma, dariya suka saka kamar ba abinda ya damesu...
   Cikin fushi yace "Umma kinajin abinda take cewa koh?, waini ne ajebo haka akeyi kowa Nana cikin asibiti Nana, gidan radio Nana kuma kowa Nana saboda son kai?"
   "Ayya nima nace Sameer shikenan?" Maman Nana ce ta fad'i haka da murmushi cikin fuskar ta...
  Kaima ai kanada kirki ba ita kad'ai bace mai kirki, kaji "a'a Hajiya nikam 'yata tana da kirki dan kowa yabon ta yake" Umma tace, haka Abba ma cewa "yai ai Nana mutum ce tanada hankali ga iya lafazi ba wani, ba da baya girma ganin sa yake like d'an 10 years ma....
   Maman Nana murmushi tayi takama hannun sa rabu da su dole kuma mutum ya duba maka Momy kyalesu san kai suke Allah kuma ya hana son kai...
  Sosai yai dariya sai yaji matar tai masa hannun sa data kama ya d'ago peck yaiwa wajen ya juya ga Nana ya nai mata dariya da harara...

  Itama rama hararan tayi, kana tace "Abba munada abinyi mutafi"...
  Yauwa muje, cikin mota hak'uri dai Abba yake ta bata Umma ma haka har suka iso cikin asibitin...
  Koda shigar su Nana kaya ta canja sai wasu materials data d'iba ta tafi d'akin da aka kwantar da Maman...
   Binta Sameer zaiyi, juyowa tai tace "halan kaima doctor ne idan kai zaka dubata natafi?" kai Sameer dawo mana kabar ta tayi aikin ta....
   Umma ......sheeii tace masa kwafa yai kana yasami gu ya zauna...
   Can Dr ce take k'ok'arin ta akan Mama, sannu a hankali ta gano inda aka sami problem d'in ...

FOUR STARS🌟🌟🌟🌟

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245