RASHIN GATA 41-45

🌼🌼 *RASHIN GATA*🌼🌼

*Nah*
*Four Stars* 🌟🌟🌟🌟

     *Xarah Bukar*
           (Cute xarah)

*Sadiya Abdullahi*
       (Stylish BCH)

*Feedoh Deedoh*
          (Yar ficika)

*Zainab Y Husain*
       (Autar Hajiya)

      *®NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION {NWA}*

Assalamu Alaikum to oll our  readers, mun gode kwarai da gaske da soyayyarku ga four stars🌟 am so swrrry masu cewa munayi page biyu-biyu, wlh babu tym ne saboda kowacemu akwai buk dinta datakeyi, aman idan har mun samu tym zakuga page biyu insha Allah, four stars na kaunar masoyansu a duk inda suke.

*Page 41- 45*

   Tun bayan da Sameer yabar asibitin ba gida ya nufa ba.
   Crystal garden dake gaba da unguwan yaje ya samu guri ya zauna cik'e da b'acin rai, ya tabbata yau inda babu Momy raye babu abunda zai sashi komawa gida ayanda zuciyar sa ke matuk'ar soyuwa, akan wata kucaka, yar talaka Umma ta kwashe sa da mari abunda bai tab'a experiencing a rayuwa ba.

    Daidai da kallon b'acin rai bai tab'a fuskan ta ba, sai yau kad'ai danya fad'i zuciyar sa Umma ta saka masa da k'yak'yawan marin bazata.
   Hankali su duk tashe kansancewar sha biyu na dare ya gota babu labarin Sameer, barin ma Umma da damuwarta ya nuna k'arara, aganinta itace silar faruwan hakan amma ya zatayi dole idan k'aramin yayi kuskure anuna mai kuransa bare ma Sameera da baisan darajan talaka ba.
   Tun ba yauba take k'ok'arin ganar dashi yak'i ganewa shiyasa sau da dama take yawan hura mai wuta bawai dan bata k'aunar saba.

   D'akin Momy ta nufa ta iske ta zaune kan gado rike da habarta, rashin dawowar Sameer ke damunta, azahirin gaskia Sameer bai dare awaje, duk inda biyar na yamma ya doso yana gida mak'ale dasu,  karasa wa gurinta tayi tana fadin "ya jikin naki ?"
   da sauki maganin ya taimaka matuk'a, sai d'an k'aik'aiyi da ba za'a rasa ba, Sameer ya dawo kuwa ?

   Tamke fuska Umma tayi kaman bata damu ba tace "bai dawo ba"
Shuru ya gota tsakanin su, kowa da abunda yake aiyanawa a ranshi.

   Kaman daga sama suka tsinkayo muryar Sameer a palo yana magana da Daddy.
   Da azama Umma ta mike tana fadin,
"barka ya dawo" ta fice da hanzari.
   Shigowan sa kenan ya iske Daddy tsaye yana kai komo a palon, a d'an tsorace Daddy ya nufo sa yana fadin,
"sameer ina ka shiga tun dazu?"'

   Kasa amsa Daddy yayi saboda kukan takaicin daya sark'e shi da azama Umma ta k'arasa gurin sa hade da rike shi tausayin sa gaba d'aya ya tokare mata zuciya, ba k'aramin dana sanin marin sa tayi ba.
    Lallashi sosai daban baki tahau yi masa har yan dan tsagaita kukan
Yace "ba komai Umma ya wuce amma dai ya kamata ki gane talaka ba abokin mu'amala bane, shiyasa ako yaushe nake nuna masu na gaba yayi gaba na baya sa labari"

   Baki sake Umma take kallonsa jin munanan kalaman dake wanzuwa daga bakisan ta lura dai Sameer ba canzuwa zaiyi ba har yanzu ya kasa gane arziki da talauci daga Ubangiji ne.
   Yak'en dole ta sakar mai tana mai cigaba da lausasashi gudun kar ranshi ya k'ara b'aci daga bisani su duka suka duk'ufa zuwa d'ak'in Momy.

****
    "Sannu mama"
Acewar Nana bayan ta ida bata maganin data sayo mata sannan ta rufa mata jikinta da bargo

   ki kwantar da hankalinki Nana murace kawai tasani nauyin jikin nan ba komai ba Mama ta fad'a tana kara lullube kanta.
   Murmushin dole tayi dan faran tawa mahaifiyar ta, amma k'asan k'ahon zuciyar ta zugi take mata da kalaman da unknw guy ya watsa mata, rufin asiri dai Allah ya basu, batasan dami yake tink'aho dashi ba dahar zai mata lak'abi da k'azama, talaka, amma babu komai rayuwa. Hawayen dake diga saman kuncin ta ya maido da ita hayyacin ta, da sauri ta share da kallabinta gudun kar Mama ta ganota.

    kwana biyu mummy ta samu lafiya dan ko kyaikyan da takeji yanzu babu "mummy na" Sameer ya fad'a tare da hayewa kan gadon data gama gyarawa yanzu "na'am my son how was your night?" sake gyara kwanciya yayi sannan yace, "fine Mummy ya jikin naki?" k'ok'arin rufe kanta take tare da cewa "da sauki kaga yanzu jinake kamar banyi komai ba gaskiya maganin nan yana da matuk'ar kyau Son doctor d'in nan tasan abinda take, saurin m'ikewa yayi yana yiwa Mummy wani irin kallo tare da buga tsaki."
    Mummy akanta fa Umma ta mareni!! har kike wani liking dinta wata stupid yarinya da ita talaka villeger ogle poll kai everything ma, kuma wallahi bazan kyaleta ba saina rama marina da Umma tamin. yana kaiwa nan yasa kai ya fita Daddy ma na kiran shi amma ko waigowa beyiba direct ya wuce hospital dan d'aukar fansa. da gudu ya k'arasa cikin asibitin inda yayi parking motar shi rannan yauma anan yayi, fitowa yayi yaje reception wata nurse yagani rike da files zata wuce cike da gadara yake tambayar ta ke ina wannan yarinyar cikin yanga tace "wafa?" d'an tsaki yayi tare da cewa "wadda take saka bakin  abu anan" yanuna face d'inshi ayya Dr Khadija ce kuma yau tad'au hutu bata zoba sai zuwa gobe in Allah ya kaimu....ko sauran zancen bai tsaya jistari gaba yana dukan hannu......

*Four Stars*🌟

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245