RASHIN GATA 21-25

🌼🌼 *RASHIN GATA*🌼🌼

® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)

NAH
  FOUR STARS⭐⭐⭐⭐

FEEDOH DEEDOH
(YAR FICIKA)

SADIYA ABDALLAH
(STYLISH BICHI)

ZAINAB Y HUSSEAIN
(AUTAR HAJIYA)

ZAHRA BUKAR
(CUT ZAHRA)

21-25

  File ne a qalla yai guda shida a gabanta kowanne da yanayin cutar datake damun sa, ohp zafi yai yawa labcourt nata ta cire wadda take saman Atamfarta super waige tafara tana neman ina zata ajiye rigar cikin haka ne ta hangi abin ratayewa a lokacin ne taqara kai dubanta ga yanayin office din.
  Babba ne da toilet a ciki ga AC da freeing daga gefe sosai wajan yamata kyau.
  Kirrr karar wayar ta ya janyo hankalin ta da sauri ta juya Dr Sambo ne akan layi mts to mezakamun bayan nabar wajen ka cike da qosawa tayi picking call d'insa.
" Hello Dr ya kike ya Mama? shiru kuma baki nemeniba so ya kika ga wajen? Fantastic abinda tace kenan, ok nabugo ne naji komai yatafi yadda ake so good gashi abinda nakeson ji naji shi bye.
  Hmm tace kawai kana taiwa massenger na wajan magana akan yafara kiran pateint sannu a hankali take aikin ta cikin kwarewa ga niqab d'inta wanda ko alama batada burin cireshi farin glass datasaka shine kawai ta cire ta sakashi cikin ma'adanin sa.
   Pateint ta farko mace ce one by one tai kiransu tai checking nasu sosai wasu anbasu test wasu kuma photo kafin 12 harta gama sai hutu.
  Wayarta ta ciro cikin jaka app na Quran ta bude tafara karantawa tanayi tana sipping coffee wanda yaji kayan kamshi cikin sa.
Nocking akayi da kulawa ta dago kanta ta dubi mai shigowar...Ammm Madam oga yace yaga shiru ko nan za'a kamiki abincin?, Noo I'm ok nasha tea kagansa ma saidai idan kunada plantain amma abinci kam.....kai ta kad'a. Ok yace kawai kana ya saici hanya.
    Go slow ne a wajen sosai duk da mafi yawan lokaci bazaka zo kasami go slow haka ba, amma yau abin yai worst, kowa kagani cikin motar sa cike yake da qosawa ciki harda wani guy wanda yake cikin wata arniyar FORMATIC yar yayi fara, zuge glass din motar yai yana kallon gaban sa, omg wai meyasaka na biyo hanyar nan ga Dady yamun waya Mummy jikin ta ya tashi inalillah" haka yaita sumbatu saiaga can hanya ta bud'e.
   Da gudu ya tafi yanayi yana amsa waya Dady on my way fa kace mee.? Ok gani nan nooo Dady nakusa fa
Kansa ya shafo daga k'eyarsa zuwa goshin sa zufa ya share yana maijin tausayin Mummy yasan ciwon tane amma baizata abin yakai haka ba ace harda suma yana cikin maganar ne har yaka gidan su.
  Horn yai a bakin katafaren gate din gidan su,da gudu aka wangale masa kofar hacin motarsa ya saka da sauri ya kasara gnin Mumy hannun Dady ga Umman sa a gefe tana share hawaye.
  Kofar motar ya bud'e ya k'arasa Mom..Mom!  Idansa yakai kan Dady dake fidda hawaye..Dady mene haka wani abu ya faru?
Son duba kaga Momin ka is not alive I try my best naji ko tana numfashi amma inaaa... jikin ta yasaki nakiraka at least 10 times bakai picking ba drivers d'in mu mun aikesu nibazan iya deriving ba kaikuma......, Dady bangani ba yana magana yana tab'a hannun Momin ido ya zaro Dady mutafi asibiti is alive naji ajikina Mom saitaga yara na datake burin gani jikin sa rawa yake qoqarin sa ya karb'i Mumyn a hannun Dady amma ya kasa da sauri suka shiga motar sa ya ja sai KELINA HOSPITAL dake 3rd Avenue Gwarinpa Estate wad'anda suka kware akan harkar surgery da yanayin skin na mutum komai da ruwanka medical hospital ne da sauri ya sunkuci Mumyn baibari ma ankawo abin d'aukan ba da kansa yai emergency da ita gaba d'aya Son ya rud'e baisan tashin hankali ba sai akan ciwon Mumy baisan hawaye masu zafi ba sai akan ciwon Mumy wani irin ciwo Mumy kedashi sunje India' Egypt amma daga taji sauqi sai abin ya dawo yamafi na da how comes ya zaiyi bazai juri ganin Mom haka ba.
  Kansa yaji anshafa a hankali ya d'ago Umman sace, Kansa ta rungume tana shafawa a hankali Son kayi shiru Momyn ka zataji sauqi kaji kaimata addu'a ita tafi buqata a wajen ka akan komai babu abinda zaka sakamata dashi sai wannan addu'a saboda haka kayita mata kaji Son?
Hawaye ya share yace Umma " Mumy she do all things to me, danasan tanada cuta haka wallahi science zan karanta amma inaaa time ya qure wani irin ciwo ne haka daga yatafi saiya dawo habaaa, kansa ya dafe kuka mai sauti ya saki, cikin haka ne Doctor ZAHRA Bukar ta fito da hannu taimusu alama dasu biyo ta haka akayi kuwa bayanta sukabi.
  Zama tai akan kujeran ta sannan taimusu nuni dasu zauna, a hankali ta d'ago ta kalle su, rubutu tai akan paper sannan ta bada all attention nata a kansu.
Ammm Hajiya sorry fa ba wani abune kuke kuka haka idan har zaku iya Insha Allah cikin 2 months zataji sauqi harma akaci sa'a tarabu da ciwon duka. Wato ciwon dake jikin ta ya jima a jikin ta wanda badan tanashan magani ba kuma tana maintaining kanta da ciwon yafi haka, then a yadda cutar ta take tana iya yad'uwa cikin jikin mutanen dake mu'amala da ita da batashan wani magani shi kariyane ga mutanen dake kusa da ita, munyi qoqarin mu da bincike da test test gaskiya bamuda likitan da zai iya mata wannan aikin koya rubuta mata magani wanda shine daidai da stage d'in datake kai, bamu dasu kuma gashi a yau ko gobe gaskiya akeson ko yayane ayi qoqari ayimata aikin kada ku dauki lokaci plx kuyi saving life d'in 'yar uwar ku.



  FOUR STARS⭐⭐⭐⭐

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245