RASHIN GATA 26-30

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼

®NAGARTA WRITERS ASSOCIATION

NAH
FOUR STARS⭐🌟⭐🌟

ZAHRA BUKAR
(Cute Zahra)

FEEDOH DEEDOH
(Yar ficika)

ZAINAB Y HUSSEAIN
(Autar hajiya)

SADIYA ABDALLAH
(Stylish Bichi)

Page 26-30

  Majina ya share had'e da zufa, kallon ta yai da idonsa da yai ja alamar kukan dai na nan, doctor aini banma gane abinda kike cewa ba, aiki Kamar yaya?, acikin ta ko a kanta ko baki koina cutar take?
Sir ita ciwon ta acikin fata yake ba lallai ace kowanne doctor ne Zai iya gane kan cutar ba, a skin nata take kuma bayan haka tanaso ta huda mata bones nata ma, a yadda mukayi checking nata nagani, bata shiga k'ashi amma tana iya lalata shi idan cutar ta jima, To wacce irin cuta ce haka? MOLD SICKNESS.
  Bazan iya yimaka bayani kanta ba tunda banda wani good points da zan baka wanda zaka gamsu amma kuna iya zuwa wajen wadda ko wanda zai muku full explanation akan ya take ya ake ake kamuwa da ita, tana gama fad'a ta mik'e thank you Dady yace.
Doctor yazaki fita bakigayamana sunan asibitin ba ko wacce k'asa zamu?. Oh I'm sorry I think I told u oo is not so far fa cikin Abujan nan ne amma babban branch nasu yana a Miami kuma kaf Africa wannan shine kad'ai branch nasu lemme give u d doctor Ammar number so dat idan kunje saiku nemesa but I too I'm under probability bansani ba ko a yanzu ku sami doctor din amma a ran Thursday night mun hadu yake cewa a washe gari zata zo Doctor d'in.
   To kenan ita d'aya ce zata iya duba ta?, really saboda ita daya ce tai saura a 9ja wadda tasan systems na yadda abin yake. A 2010 Miami tai announcement akan tanaso 9ja tabata students guda 10 wad'anda zata horar akan sanin cuttutukan dake cikin k'ashi da fata wanda basanin su akayi ba saidai ayita magani har lokacin mutuwar mutum yai ba'asan standard cutar datake samun sa ba.
  So a wannan time d'in harda ita aka d'auka, ragowan suna aiki a Africa wasu kuma suna can Miami ta dauke su, itama sunso riqeta amma taqi. To kaji yadda akayi yazama ita d'aya ce qasa ce ta horar dasu bawai anan ake karatun ba.
  Kai ya jinjina sannan tabashi number din Doctor Ammar ta fita, bayanta suka bi nuni taimusu da d'akin da take, shiga sukai cikin sanyin gwiwa, shi Dady tunani yake to ya akayi Aisha ta kamu da wannan cutar?, bashida amsa illa qarasawa da yayi bakin gadon, Hannun ta yakama yanamaijin tausayin ta sosai, Zuciyar sa na girmama Aisha saboda mace ce tagari tanaso duk abinda yake so ta kular masa da yaro tamkar d'an cikin ta tun yarintar sa kawo girman sa.
Dady bara naiwa likitan waya sai muje koh?, da hannu yai masa magana.
  Fita zaiyi harya murd'a handle d'in saiya juyo abin tausayi tana kwance oxygen ce a hancin ta ga alamar bugawar zuciyar ta nan tundra riganta na  d'agawa, fita yai kawai zuciyar sa a cunkushe kamar ya cirota baitab'a shiga tashin hankali irin wannana ba, a rayuwar sa baisan wahala ba ko tashin hankali amma yau d'aya ya d'and'ana yaji.
  Wayar sa qirar Samsung galaxy waterpool sai IPhone 7+ ita ya ciro cikin aljihun sa, dialing number d'in Doctor Ammar yai, bugu uku ya d'aga da sallama yafara gaisawa sukai Kanawha yamasa bayanin yadda abin yake.
  "Ikon Allah to babu damuwa ku kawota yanzu Allah yabata lafiya amma kuyi sauri da d'azu nema zance kada kuzo saboda a yau aka kawomana inji nan.
  Katsewa yai da sauri yashiga d'akin yace Umma I get it bara nayiwa Doctor magana azo asakata a motor, Tom kayi sauri plx kaga tasamu bacci kafin ta tashi munje Insha Allah, ok Umma tafiya yai domin kiran Doctor.
    "Mama nidai a'a wallahi bazanci tuwo ba kiyi ke d'aya, banji Mai akaceba naga dai Doctor Nana tana dariya, Mama office lafiya lou saidai ba dad'I tunda banaganin ki, kai Mama ki irga nan da 30 Minutes ina hanya, ok Mama ya kan? Allah ya kara sauqi kidaure kisha maganin kinga jiya bakiyi bacci da wuri ba, yauwa Mama saina dawo ki huta nizanzo namana girki, tom bye miss u sweetie, dariya tai ta ajiye wayar, I love u Mama u means all to me Mama I cant explain how much I love u, Innocent Mama da kanta tai murmushi bata hada sabgar kowa data mama, bataiwa Mama qarya kome take gayamata itama Maman haka.
   Kayanta ta fara had'awa jaakarta ta janyo sabulu ta d'akko toilet d'in ta shiga batafi 7 Minutes ba ta fito da niqab d'in ta sallah tai anan tai adduoin ta, sannan ta mik'e, omg remain 10 Minutes  naje naga mama nacenmata taban 30 Minutes da sauri kamar yarinya ta fice daga office d'in gudu gudu taiwa Doctor Ammar sallama da wasu Doctors d'in ta fice.
  Adai dai lokacin datasaka motar ta a hanyar fita a asibitin shima lokacin ne yasako tasa motar, wucewa kowa yai ita ta fita shiya shiga.

FOUR STARS ne

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245