RASHIN GATA 6-10

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼

         *TANBARI*
```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)```

```NAH```
*FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟

*FEEDOH DEEDOH*
*(YAR FICIKA)*

```SADIYA ABDULLAHI
(STYLISH BCH)```

*ZAINAB Y HUSAYN*
*(AUTAR HAJIYA)*

```ZAHRA BUKAR
(CUTIE ZARAH)```

6-10

```ABUJAH```

        Please my son tashi kayi sallah sai ka koma barci ka idan kayi kaji? Uhmm uhmm Cweety Mom wai har k'arfe nawa ne yanzu da kika damu sai nayi sallah tun yanxu 11:30 fah, son aman bakayi sallah asuba ba. Cike da shagwab'a ya mik'e, yana zun b'urar baki ae ban makara ba fah, kawai dan dai kin damune, Eh bubu komai tashi kayi har toilet tarakasa kafin ta wuce kitchen dan yimasa special girke.

   Bayan yayi brush yayi wanka sanan ya d'aura alwalal sallar asuba, sallah yayi aman shaf-shaf dan ko tsayawa addua' baiba ya mik'e, a kan dinning table yatarar da Dad d'insa da kuma Ummansa, ko gaishesu baiyi ba yaja kujera ya zauna, Dad d'insa ne yayi k'arfin halincewa Son babu gaisuwa? Swrry Dad ina kwana? Lafiya Umma mrng, ko amasawa batayi ba, saboda ita dabi'unsa haushi yake bata, bai damu da k'in amsawar datayiba saboda idan da sabo yariga  yasaba da halin Umma. Dad Ina cweety Mom dina? Tana kitchen tana special girki, Allah sarki Momy bara naje na tayatah.. A kitchen yasameta tana had'amasa lemon kwakwa, rugumeta yayi ta baya, Nagama sallar cweety Mom, haba son ba angama ake cewaba, an idar ake cewa, tam cweety Mom na idar, yawwa ko kaifa, Sannu da aiki kinji Momynah, yauwa Son. Kawo na tayaki, a'a Son barshi na k'arasa ladana, Kai cweety Mom ni bakiso nasamu ladan Momyna? yafad'a cik'e da shagwab'a sai kace jinjirin yaye.
   Wai yaushe zaka girma ne sanan kuma kayi aure ne Son?" ko mun huta dawanan yar banzar shagwab'ar takah, kaje Can kadinga yiwa matarka muma Mu huta, Aure kuma cweety Mom? Eh mana Son, duka-duka shekaruna nawa 27 fah cweety Mom, Gaskiya nidai ba yanzu zanyi aure ba kawai sai ya fashe da kukan shagwab'a har yana buga k'afa k'asa, yace "kawai dan na tsufah da wuri haka kawai," waye yace maka aure ne ke tsufar da mutum? Eh mana cweety Momy mutum da yayi aure kawai sai ya haihu shikenan fah sai sufara kiraka wani Daddy, ni dai banason na haihu yanzu, banaso na tsufah gaskiya.

    Murmushi tayi tace "Uhmmm Son dan-dai kawai baka samu wacce kakeso bane shiyasa kace haka, aman komai lokaci ne, Ina fatan lokacin kuma yazo kwanan ma"
   Zumb'ure baki yayi yace "nidai Mom mudaina maganar nan" dariya tayi ta shafo kuncinshi tace "an daina d'an lelena"...

********* ******** **********

   Tana zaune a d'akinta kasan cewar week end ne tana bacci Maman ta kuma tana tsakar gida ita da makociyar ta suna hira sallama akayi yaron yace "wai ana sallama da Dr khadija" Mama tace "jek'ace bacci takeyi ya dawo anjima" sake dawowa yaron yayi wai yace "dan Allah tazo ace mata Dr umar ne" jin sunan da yaron ya fad'a ne yasa Mama cewa jekace tana zuwa ita kuma ta mik'e dan ta taso ta abinda kuma bataso kenan idan tana bacci ta tasheta.
   Tadad'e akanta kafin tafara kiran sunanta, Nanah! Nanah !! Juyitayi tare dafadin *la'illaha'illahu mahamadir rasulullah*, tanayi tana mutseseka ido almar barci bai isheta ba. "Umma lafiya Kuwa?" Ta tambayeta  Eh Lafiya Dr Umar ke sallama dake a waje, Dr Umar kuma Umma? Eh dan har nace ace barci kike, sai yasake aikowa yace ace shine, to Mai Zan masa ni Nanah, weekend d'inma baza abar mutum yasamu Hutu ba kenan? Hak'uri zakiyi Nanah kinji? To Umma babu komai.


    Sai data shiga toilet ta kuskure bakinta, kafin dauki Hijab d'inta tazura, tare da d'aukar nikaf d'inta tanad'a, a jikin motarsa tasame sa sanye yake da  Riga blue  wando black, har gaban motar sa tak'arasa, "Ina yini?" takatse masa tunani da yake, baima san dazuwan nata gun ba, "Lafiya" ya amsa cikin sauri, yasu Umma? Umma tana lafiya tabasa amsa, Ina kika Kai wayarki inata kira tun safe, tana nan na kasheta ne kawai, keda kike Likita maiyasa zaki kashe wayarki bayan kinsan za'a iya nemanki kowane lokaci?

    Inaso inyi barci ne shiyasa nakasheta, kuma naga yau babu aiki ne shiyasa, tabashi amsa, Ayya hakane kam daman nazo na gaya miki ne anyi miki transfer zuwa babban asibitin dake Abuja keda Dr Hydar, nayi iya k'ok'ari dangani hakan bai kasance ba, aman babu yarda muka iya sai kinje cand'in, saboda canji daga minister lafiya ne......

Kubiyo mu😘
Four star🌟🌟🌟🌟

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245