RASHIN GATA 105-106

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼

         *TANBARI*
```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)```

```NAH```
*FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟

*FEEDOH DEEDOH*
*(YAR FICIKA)*

```SADIYA ABDULLAHI
(STYLISH BCH)```

*ZAINAB Y HUSAYN*
*(AUTAR HAJIYA)*

```ZAHRA BUKAR
(CUTE ZARAH)```

"If you're alone, I'll be your shadow. If you want to cry, I'll be your shoulder. If you want a hug, I'll be your pillow. If you need to be happy, I'll be your smile... But anytime you need a friend, I'll just be me." THIS PAGE IS FOR YOU ZEEZEE YABOUR (Habeebty)..

106-110

   B'ata fuska yayi yace "ya ina maku magana amma kun tsaya kuna kallo na? Kodan ba ni baneba cikin wannan halin?" Su abin ma dariya ya basu kallonshi Umma tayi ta d'aurw fuska tace "ashe kasan darajan mutum kake wulak'anta Nana" b'ata fuska yayi yace "yanzu mi yakawo maganan  Nana dan Allah?.."
   "Tabbas bai san ko wacece ba" Umma ke fad'in haka cikin zuciyanta..
   Mummy, Umma magana fa nake maku? "Ba inda zamu" Umma tace mashi haka, fita yayi yabar d'akin fuuuu kamar wani kububuwa...
   Number family Dr d'in tayi try cikin sa'a ta shiga nan ta mashi bayani, "gani nan Hajiya" abinda yace kenan..
  Kallon Mummy tayi tace "gayanan zuwa" Alhamdulillah Mummy tace.....

  Baifi minti goma ba ya iso gidan, waya yama Umma yace "gashinan yazo" sawa tayi aka shigo dashi har d'akinta...
  Gaisawa sukayi daga nan ya fara duba Nana sai da ya gama duba bata tsaf kana ya d'aura mata ruwa ya mata Allura, juyowa yayi ya kallesu cikin murmushi yace "Hajia dama period ne zatayi shine take fama da ciwon ciki wannan is normal things ga mace dan most of em d'in mata suna yinshi amma ga ruwa nan na samata na mata allura in shaa Allah data tashi zataji sauk'i.." godia su ka mashi, bankwana yayi masu ya wuce..
  Kallon Umma, Mummy tayi tace "ikon Allah kenan kiga mutum shida aikinshi ya kasa ba kanshi taimako, amma fa yarinyar nan ta ban tausai lallai tana wahala" ajiyan zuciya Umma tayi tace "Wlh Mummy karkiga yanda hankalina ya tashi nidai har ga Allah ina k'aunar yarinyar nan har cikin raina.."
   Nikaina Umma inasan yarinyar nan inama Babynah ya sameta, b'ata fuska Umma tayi tace "daina ma wannan maganar yaron da ya tsaneta taya kike zatan zan bari ya aureta" murmushi tayi tace "ai Sameer yaro ne" hmm dama haka zakice..
   Dariya Mummy tayi tace "kalli yanda ya rud'e" ai baisan kowacece ba saboda nik'af d'in da take sakawa amma daya sani bazai kalli inda take ba...

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245