KUNYA ADON MACE 151~155

*KUNYA ADON MACE*

*_Feedoh yanmata_*✍🏻

*THIS PAGE IS DEDICATED TO*
            ❣ *AUTAR HAJIA*❣

*NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
  ® *(NWA)*

*_page_*1⃣5⃣1⃣ *_to_*1⃣5⃣5⃣

Parlon papa ta nufa da aysaah "nasiha ya mata mai ratsa jiki, aysaah kibi mijinki kamar yanda Allah yace kiyi hak'uri da duk abunda zaki gani ki b'oye sirrin mijinki tashi kitafi Allah ya maki albarka, kuka aysaah keyi shi kanshi papa saida yayi kuka...

D'akin mummynzarah ta nufa da ita nan ma nasiha ta mata tasowa mummyn zarah tayi tazo kusa da aysaah ta duk'a hannunta ta kamo...

Aysaah nasan zaki tunanin ban damu da ke ba kamar yadda na damu da k'annenki bahaka na nufin ban sanki baneba ah ah kawai dan kina d'iyar fari, amma yanzu zakiji abinda kikeso kiji aysaah wlhi duk cikin yarana babu wanda nakeso sama dake "fad'awa aysaah tayi jikin mummyzarah tana kuka ita kanta mummynzarah kuka takeyi...

D'akin ammi aka nufa da ita tana shiga ta fizge da gudu ta fad'a kan ammi kuka suke mai tsuma rai babu wanda bai masu kuka ba...

aysaah kije Allah ya baki sa'a tarbiyan da kika samu wurinmu kiyi amfani da ita kinga dai yanda muke zama gidannan da kowa dan haka kiyi wanda yafishi "ammi na kaiwa nan ta tashi tabar wurin tana kuka...

Kiran ammi aysaah keyi amma ammi bata juyoba haka aka kama aysaah aka nufa gidanta da ita maitama...

Tunda suka fito gida aysaah ke kuka har aka kawo maitama..

k'in fitowa tayi sai da aka kira ammi a waya bansan mi ammi tace ba tana kashe waya ta fito..

Yan kai amarya sakin baki sukayi suna ganin gida kowa ya yaba da irin kyan gidan aysaah 3 bedroom sai 4parlor sai kitchen...
                 ★★★★★★★★★
Yan kai amarya kowa ya kama gabanshi haneefa da mufeedah suka rage....

Kallonsu aysaah tayi amma dai nan zaku kwana ko? dariya haneefa tayi so kike ya salman ya koremu? Kuka aysaah ta fara toh miye na kuka cewar mufeedah shikenan nan zamu kwana rungumesu tayi tana hawaye...

```11:00pm```
Sha d'aya ango da abokanshi suka shigo aysaah har tafara bacci kan cinyar haneefa duk dan karsu tafi subarta...

wasa da dariya akayi kana abokan ango suka masu nasiha 100k suka ba su haneefa kud'in siyen baki..

Tashi sukayi zasu tafi aysaah tace batasan wannan ba da kyar aka b'anb'areta jikin haneefa tana kuka su kansu kukan suke....

"Da gudu ta nufa bedroom ta fad'a kan gado "salman ne ya d'agota hawayen ya goge mata "haba baby doll keda yaka mata kiyi farin ciki ba kuka zakiyi ba, yau fa ranan farin cikinmu ce, kiyi hak'uri kidaina kuka nayi alk'awarin zan kula da ke kamar yadda amminki ke maki bazan maki fad'aba...

Kayi alk'awarin bazaka man fad'a ba "shi abunma dariya ya bashi i promise u yarinya na, dariya tafarayi har sai da kumatunta ya lotsa...

Haka ya dinga janta da fira harsaida yaga ta sake..

Hannunta ya kama suka fita suna zagaya gidan gaskia tsarin gidan ya mata kyau sosai..

Wani lambu ya kaita kallonta yayi kinga inda zamu dinga wasa muda our unborn child d'inmu "dariya tayi ta b'oye cikin jikinshi....

D'aki ya nufa da ita kallonta yayi jeki alwalla kizo muyi sallah bata mashi musu ba shima alwallan yayi....

Sallah suka kabbara "bayan sungama sallah ya kama kanta ya mata adu'o'i kamar yanda annabinmu ya umurci duk wani sabon aure suyi. Tambayoyi ya mata kuma alhamdulillah ta bashi amsa..

"Tashi yayi ya nufa kitchen ya d'auko plate da cups "kaji ne gasassu ya juye *fadeelatuwa kwad'ayayya nasan taso tana wurin,*😂😂😂 "kamo ta yayi ya zaunar da ita bisa cinyarshi kallonshi tayi ya kashe mata ido...

K'asa tayi da kanta "haka ya dinga bata a baki saida ya tabbatar da ta k'oshi kana ya bata fresh milk "shima zama yayi ya cika cikinshi kana ya kwashe kayan ya nufa kitchen dasu...

Dawowa yayi ya kalleta wat next kuma? Bacci "salman yace ah ah wanka dai..

Tashi muje na maki zaro ido tayi harsai da tasashi dariya, "yes wanka zan maki..

Marairaicewa tayi pls ya salman Allah zanyi da kaina kuma zanfita sosai "shidai dariya kawai yakeyi..

Kamota yayi ya rakata bakin toilet d'in. Da gudu ta fad'a toilet d'in ta maidashi ta rufe dariya salman yayi sosai...

Kayane ya ciro mata na bacci kana ya nufa d'akinshi dan yayi wanka...

Tana fitowa ta shirya ta d'aga kayan da ya kawo mata...

Murmushi tayi dan rigan ana ganin komai na jikinka..

Saida ya kulle ko ina kana yadawo "ganinta yayi rungume da riga  " yabaki saka rigan ba? Ya salman tayi shara shara..

Haka kuma zaki sata "pls ka canjaman wata salman yace Allah ita zaki saka "dan dole ta saka rigan..

Kwanciya tayi "saida ya masu adu'a kana ya kashe wuta juyota yayi jikinshi nanfa tafara kyarma tana kuka..

Rad'a mata yayi a kunnenta stop cry ba abinda zan maki

Amma duk da haka ta kasa daina kukan "wasa salman yafarayi da ita ko ina na jikinta saida ya shafe hannyushi yakawo kan dukiyar fulaninta da suke tsaye "kuka aysaah keyi sosai shiko baimasan tanayi ba "shafasu yakeyi a hankali..

Salman kasa controling kanshi yayi, itako aysaah kuka takeyi tana rok'onshi amma baisan tanayi ba dan yatafi wata sabuwar dunia...

*Nidai yarficika tsumman k'afafuwana najawo na rufo masu k'ofan da fatan Allah yabasu zaman lafiya...*

Bisa kujeran parlor nayi kwanciya na daga nan sanyi AC yasa na dinga bacci harda snoring 😂😂😂

Phirdauceejeebo.blogspot.com

*IG: yar_ficika*


© *Feedoh Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245