KUNYA ADON MACE 56~60

*KUNYA* *ADON* *MACE*

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

® *NWA*

*_page_* 5⃣6⃣ *_to_*6⃣0⃣

Tana shiga d'akin ammi ta tarda ta zaune bisa gado fad'awa tayi kanta tace wash ammi nah bakiji ina kiranki ba d'agowa ammi tayi tace banji ba my dota kindawo lafiya? lafiya lau nadawo ammi nah d'ago ta tayi tace yadai my dota naga kina dariya kamar akwai magana bakinki fad'ad'a dariyanta tayi tace akwai ammi nah, papa yana gida "eh" Ammi tace "yawwa ammi nah gayamashi yana da guess parlor kallonta ammi tayi d'aga mata kai tayi alamar eh waya tajawo takira papa tagaya mashi sak'on aysaah tana gamawa tace yawwa ammi tashi muje ba musu ammi ta d'auki gyalenta ta bita har parlor, suna zuwa parlor daidai papa da mummynzarah suma sun shigo parlon, suna shiga parlon kowa yasamu wuri ya zauna "asad ne yasauka k'asa ya gaidasu amsawa sukayi cikin sakin fuska, kallon rashin sani suka dingayi mashi, dariya aysaah tayi tace nasan bakusan shiba amma yanzu zaku sanshi, salman ne yayi sallama da gudu taje ta kamo hannunshi tace yawwa bruh gara kaima daka na nan murmushi yamata yace tasamu be my babe dariya tayi, zama yayi yagaida su papa mik'ama asad hannu yayi suka gaisa.....
               ********
Papa nasan bakusan waye ba, sunanshi asad yaron minister of finance ne alh jeeboh mun had'u dashi last week shine yace yanasan nazama sister d'inshi saboda inamashi ka da sistr d'inshi ablah shine nace toh bari nayi introducing d'inshi wajenku, jinjina kai papa yayi yace tabbas asad mahaifinka aboki nane kuma mutumin arzik'ine naji dad'in yanda ka nuna kulawarka akan my dota kuma ka d'auka nan gidanku ne baka da Matsala da kowa, d'aga kai yayi yace nagode papa Allah yak'ara girma, ammi tace gaskia nafi kowa farin ciki da d'iyata tasamu bruh dama anhad'e mata kai cikin gida dariya akayi mummynzarah tace saidai kayi hankali saboda wautanta yayi yawa idan tayi shirme kadinga zaneta zumb'ure baki tayi tace ammi kinaji? Jawota ammi tayi tace ba mai dukanki ay bruh dinki ne *Aysaah* ta kalli *Salman* tace ga d'an uwa namaka, asad wanan kuma shine *salman* d'in danake baka labari murmushi yayi ay ina ganinshi naganeshi, hakadai sukacigaba da fira tashi su papa sukayi sukabarsu sunata fira sai marece sosai kana asad yabar gidan tare da farin ciki fal aranshi na karamcin da yasamu gidansu *AYSAAH*....

"Wata dattijuwa ce zaune parlor tana kallon zee world sallama yayi ya shiga amsa mashi tayi tare da sakin fuska yana zuwa inda take d'ora kanshi yayi kan cinyarta shafa kan tayi tace my son yau ina katafi kabarni ni kad'ai kasan bansan kana nesa dani d'agowa yayi ya kalleta maaah ina gidansu *AYSAAH* murmushi maaah tayi tace hpe dai kundaidaita girgiza kai yayi yace maaah a yanzu *Aysaah* matsayin sistr na nad'auketa matsayi d'aya suke itada ablah maaah dai sakin baki tayi tana kallonshi saboda ranan da yafara ganinta kamar zaiyi hauka  amma yanzu gashi ya canja magana, kallonta yayi yace maaah nasan zaki mamaki aysaah akwai Wanda takeso  .............kwashe komai yayi ya gayama maaah yace kuma nayi alk'awarin zan tayata fighting akan abinda takeso kuma sainaga tasamu abinda takeso "kallonshi maaah tayi tace toh kaifa murmushi yayi yace ayshi yasa nace maki yanzu tazama k'anwata pls maaah inasan kid'auki *Aysaah* kamarni da ablah dan Allah shafa kanshi tayi tace karkadamu in shaa Allah zan d'auketa rungumeta yayi yace nagodai maaah, kinmasan wani abu babanta abokin daddy ne maaah tace ashe d'iya tamace toh yanzu yaushe za'a akawo man ita asad yace maaah karki damu aysaikin gaji da ganin *Aysaah* maah tace shikenan my son......

Hakadai rayuwa taciga da tafiya kullum *Aysaah* kamar ana k'ara mata son Salman shikuwa soyayya mai k'arfin ta k'ara shiga tsakaninshi da sahr yanzu asad ke kai *Aysaah* skul yakuma d'auko su, "watarana asad da Salman sunfita saiyaji salman yana waya saida yagama yace dawa kake waya dariya yayi yace da matata kallonshi asad yayi yace wace irin mata kuma murmushi yayi yace matar da zan aura  mana sunanta sahr saida wutar asad ta d'auke ga zufa da yafarayi saboda jin maganan kallonshi salman yayi yace yadai murmushi ya k'ak'aro yace *Aysaah* tasani kuwa girgiza kai salman yayi yace haryanzu ban gayamataba bari nayi saimunje kaduna kawai nayi surprise d'inta, girgiza kai asad yayi yace shikenan haka suka koma gida jikin asad duk a mace ga tausayin *Aysaah* daya cika mashi rai, hakadai ranan ya kwana kamar bai lafiya, *aysaah* ta dinga kiran wayan asad amma ank'i d'agawa hankalinta yatashi gashi wajen 11:pm bare taje gidansu taga ko lafiya......




Phirdauceejeebo.blogspot.com


*IG*: yar_ficika

© *Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245