KUNYA ADON MACE 06~10

KUNYA* *ADON* *MACE*

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

*_page_* 0⃣6⃣ *_to_*1⃣0⃣

Suna isa gida ana kiran magrib, koda suka shiga parlor ba kowa, sama suka haye kowa tayi d'akinta, aysaah na shiga d'aki tayada jikkarta, kit d'in naga ta d'auko ta bud'e pic d'in ta d'auko tana kallo tana murmushi, nikaina *yar_ficika* abun mamaki yakeban, yanda tadamu da hoton nan ko kanta bata damu dashi ba, kuma nakasa ganoma masu karatu hoton waye take kallo,, "da sauri tayi hanyar toilet, Alwalla tayo ta gabatar da magrib, tans gamawa tafara karatun alk'urani cikin muryanta mai dad'in sauraro, bata tashiba saidatayi isha, Wanda dama al'adanta ne idan tayi sallahn magrib bata tashi saitayi ishaaa,,,

          "K'asa ta nufa wajen iyayenta, daining area tasamesu, da murmushi ta isa wajen, wani dattijo naga tanufa wajenshi tana murmushi peack tamashi tace papa I miss u, rungumota yayi yace I miss u more my baby, hararanta mummyn zarah tafarayi, kumbure fuska tayi tace papa ammi nah kunga mummyn zarah na harara na? Dariya ammi tayi tace come here my babe, kyale mummynzarah, papa yace waimi yasa kikesan matsama dota ne, tab'e baki mummymzarah tayi tace aynaga tab'aran yarinyae nan saik'ara gaba yakeyi, murmushi ammi tayi tace hakadai kika gani, kujera aysaah taja tazauna ammi ce ta zuba mata tuwon shinkafa miyan agushi, saikuma pepper soup d'in kayan ciki, aysaah tace tanque so much my ammi, kumatunta ammi taja tace ur welcum my babe.....
           ***********

"Tana gama cin abinci tama iyayenta saida safe ta haye sama, saida tayi shirin bacci kana tajawo wayanta tafara chrtn tana chrtn tana murmushi da alamun tanajin dad'in firan datakeyi 10:30pm naga ta aje wayanta, adu'o tayi kana taja bargo,,,,, "aysaah bata farka ba sai asuba, tanayin sallan Asuba tayi azkar ta koma ta kwanta, bacci take mai dad'i bata farka ba sai. 12:00pm dayake yau weekends ne,  tana tashi tashiga toilet tayo wanka, light makeup tayi, taje gaban wardrop abaya ta d'auko maroon ta saka ita kanta tasan tayi kyau, tana gama shiryawa tayi hanyar parlor,,,,,

"Tana sauka wata kyakyawar yarinya ta taho da gudu ta rungumeta duk'awa tayi ta mata peack tace basma nah kintashi lafiya basma tace lafiya lau unty, aysaah tace inasu zarah? basma tace suna d'aki gyad'a kai tayi ta tashi tayi hanyar d'akin mummynzarah, da sallama ta shiga amsa mata akayi, zamatayi nesa da ita, tace mummynzarah ina kwana a dak'ile ta amsa da lafiya, abun baidameta ba tunda dama haka take amsa mata....
            ***********

"Tashi tayi ta nufa d'akin ammi, da gudu ta shiga fad'awa tayi kanta, d'agota ammi tayi tace zanso naga sanda zaki hankali k'ila saina maki aure dariya tayi tace haba ammi nah kingaji dani kenan? Murmushi ammi tayi tace ina zangaji da baby nah, gaidata aysaah tayi amsawa tayi cikin kulawa, fira sukeyi cikin so da k'auna, ammi ta kalli aysaah tace dota nah bataci abinci ba oya tashi kije kici tashi tayi tace angama my ammi peack ammi tamata tace I lurv u my baby, aysaah tace lurv u mre my ammi,,,,,

           "Saida ta ci tak'oshi kana takoma parlor, tana zama saiga basma tace unty assignment zaki mun aysaah tace olryt, amma kiramun su zarah suma nasan zasuyi, wasu kyawawan yanmata suka fito, gaba d'aya sukace unty aysaah good morning, aysaah ta amsa, aysaaah tace zarah rahma samir ku d'auko assignment d'inku, tafiya sukayi suka d'auko, saida tamasu assignment su duka, kana ta tashi takoma d'akin ammi,,,,

"Tana shiga tafad'a kan ammi tana shagwaba itako ammi sai biye mata takeyi, aysaah ta d'ago tace ammi wai yaushe Ya Salman zaidawo? Murmushi ammi tayi tace wlhi yak'i fad'aman wai surprise d'inmu zaiyi, murmushi ayssah tayi tace inaji ajikina yakusa dawowa, ammi tace yayi yargidan salman dariya tayi tak'ara lafewa jikin ammi,,,,

Phirdauceejeebo.blogspot.com

IG: yar_ficika

© *Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245