KUNYA ADON MACE 16~20

*KUNYA* *ADON* *MACE*

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

*_page_* 1⃣6⃣ *_to_*2⃣0⃣

Tunda tayi sallan asuba bata koma ba, cz tana da 8 gashi kuma ya Salman yana gida, dan idan tana gari itake had'amashi abinci, tama riga data saba,bayan tagama shirya mashi abinci takoma d'akinta ta Shiga wanka, tana fitowa wanka light makeup tayi saboda batasan tarkace, abaya ta d'auko pink ta saka, kana tayi rolling kanta da scarves shima pink, hand bag d'inta da shoe d'inta duk na Aldo ne, gaskia aysaah tasan gayu, k'asa ta sauka a gurguje tayi break fast saboda ta kusa makara, d'akin ammi ta shiga tamata bankwana takamo hanya tafito...
              *********
Tana shiga d'akinshi ta iske yana waya, sauri yayi ya katse wayan, tasowa yayi yace wow my babe kinyi kyau, murmushi tayi tace tnx bruh, sai skul aysaah tace eh, d'aga kanshi yayi yace ina abinci nah, aysaah tace yana kan daining, kasan bazan iya fitaba ban had'ama breakfast ba, hancinta yaja yace I knw sis,  datz y I lurv u, murmushi tayi tace lurv u more  bruh, agogonta ta kalla tace zanfa makara bari naje, peack ya mata a goshi yace ki kula da kanki kinji lil sis, murmushi tayi tace l'll my bruh ta juya ta tafi...

       "Tunda taje skul bakinta yak'i rufuwa hanifa ta fahimci haka, saida suka Gama lecture hanifa tace waini aysaah yadai yau naganki cikin nishad'i ko dream guy d'in naki ne yafad'a maki yana sanki, murmushi tayi tace danafi kowa son haka, ya Salman ne fa yadawo, hanifa tace iyeh ashe shiyasa naganki cikin annashuwa fav bruh yadawo, murmushi tayi tace kedai bari bestie. Haka dai sukagama lectures d'insu har suka dawo gida....

"Tana shiga parlor tafara ihun nata tana ammi nah nadawo, parlor ta iskesu zaune fad'awa tayi kanta tace washhh my ammi yau nagaji dayawa, d'agota ammi tayi tace karki karyani, lafewa tayi jikinta tace ammi dukafa 18yrz gareni taya zan karyaki, tsoki mummynzarah tayi, tace wlhi duk keke lalata yarinyar nan kullum da sabuwan iskancin dazatazo dashi, ammi tace waini kam mummynzarah mi yarinyata tamaki haka, ba damar yarinya ta sake saikifara k'orafi gaskia nagaji, bansamaki idanuwa a yaranki nima kibarman yarinyata ta wala, tana kaiwa nan taja hannun aysaah sukayi cikin d'aki, "suna shiga d'aki aysaah tace amminah ina ya Salman ammi tace yaje gidan frnd d'inshi amma nasan yanzu gab yake da gida, aysaah tace shikenan bari naje d'aki.....

           "Tana shiga d'akin ta aje handbag d'inta kit ta bud'e ta d'auko hoto, kallom hoton take tana shafawa, aysaah tace inama kanaji na inama kasan irin sanda nake maka na tabbata da kasoni, Allah kasa kazama mijina uban yayana, hawayen da suka gangaro matane ta share, "sallama akayi sauri tayi ta b'oye pic d'in shigowa yayi yace lilsis dama kina nan kikabarni inata nemanki, murmushi tayi tace sowed broda mee bansan kadawo ba, na tambayi ammi nah tace kaje gidan frnd d'inka, zama yayi yace Eh can naje, fira sukeyi sosai, Salman yace baby doll bani labarin boyfrnd d'inki, sadda kai tayi k'asa tana hawaye, d'agota yayi yace toh miye na kuka dannace kiban labarin surukina share mata hawayen yayi yace toh shikenan bazan k'ara tambaya ba, murmushi tayi tace bruh bandashi for now amma maybe gaba nasamu, Salman yace eyyah karki damu my babe in shaa Allah ryt one na nan zuwa kinji, d'aga kanta tayi, "Salman yace muje kiban abinci yunwa nakeji kinji, d'aga kanta tayi ta tashi suka fita.....

"Yana gama cin abinci yace muje ki amshi tsarabanki, da murna ta bishi d'akinshi akwati guda Ya ajemata tana bud'ewa taga abaya da kimono dayake dama batada abun sawa sai abaya, ga kuma takalma da jikka sai wata sark'a English gold, fad'awa tayi kanshi tace tnx so much bruh, d'agota yayi yace bansan godiyan sister na komi namaki kin cancanci haka kinji d'aga kai tayi tamashi peack taja akwatinta tayi sashen ammi dashi tana kwalama ammi kira, murmushi yayi yace zanso naga sanda aysaah zatayi hankali, tana shiga d'akin ammi taci karo da ita zata fito ammi tace babynah lafiya kikeman wannan kiran murmushi tayi tace lafiya lau muje kiga tsarabana, zama ammi tayi taga kaya ammi tace eyyeh lallai ya Salman Ya kyauta mungode sosai, fad'awa tayi kan ammi tace ammi inasanki shafa kanta ammi tayi tace nima inasanki dota nah tashi kikai kayan d'akinki, tashi tayi taja akwati ta wuce d'akinta.......



Phirdauceejeebo.blogspot.com


® *Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245