KUNYA ADON MACE 101~105

*KUNYA ADON MACE*

*_Feedoh yanmata_*✍🏻

*NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
   © *(NWA)*

*_page_*1⃣0⃣1⃣ *_to_*1⃣0⃣5⃣

*KADUNA*
Salman ne gaban iyayenshi yana masu bayani, numfasawa daddy yayi yace naji komai salman, amma kaga yama iyayenka kana neman aure? Girgiza kai yayi da ah ah. Salman aibani ya kamata kasamu da maganan aure ka ba iyayenka yakamata kasamu kamasu magana sune zasu nemo maka auren ni bani da hurumin da zan nemo maka aure, mummy tace gaskia ne bamu zaka samu da maganan auren ka ba ammi da papa yakamata kamasu magana saboda sune iyayenka su suka reneka, "salman yace hakane in shaa Allah dana koma zan masu magana "ablah tace waini bruh aysaah tasani kuwa murmushi salman yayi yace tasani, ablah tace mitace salman yace batace komai ba, Allah sarki aysaah da ya salman yasan irin sanda kike mashi da bai saurari wata ba Allah yabaki ikon cin jarabawanki duk azuciya ablah ke wannan maganan....
         ★★★★★★★★★★★
suna shiga d'akin suka iske ta tana barci duk ta rame gawani fari da tayi duk wanda yaga aysaah sai ya mata kuka, "ammi ce ta k'arasa gaban gadon hannunta ta d'ora kan goshin aysaah haba aysaah yanzu akwai abinda kikeso shine bansani ba miyasa zakiman haka miyasa zaki kasa gayaman matsalanki ko dan na magance maki ita gashi yanzu kin jefa kanki cikin mawuyacin hali in shaa Allah aysaah saina samo maki maganin matsalanki in dai bai sab'ama Allah ba sai kinyi dariya farin cikinki yadawo surutai takeyi ita kad'ai kamar aysaah najinta "saikuma ta fashe da kuka mummynzarah ce ta taso tazo ta kamota zaunar da ita tayi tana lallashinta harta samu tayi shiru, "papa ne ya jawo waya ya kira salman yake gaya mashi nanfa salman ya rud'e "papa gani nan zuwa ah ah salman zakayi dare kabari sai gobe kaji my son amsawa salman yayi da toh bawai dan yana so ba saidan yazama dole......

*WASHE GARI*
Zaune take gaban gadon ta ta rik'e hannunta kamar wani zai kwace mata ita doctor ne ya shigo da sallama amsa mashi ammi tayi gaida ammi yayi da tambayan ya mai jiki ammi ta amsa da sauki, "k'arasowa yayi gaban gadon aysaah gwaje gwaje yayi kana ya sake d'aura mata k'arin ruwa kallonshi ammi tayi tace doctor haryanzu fa bata farka ba tun jiya, murmushi yayi yace hajia karki damu dama munfisan haka saboda zuciyanta tasamu natsuwa dan ta koma normal idan tana baccin  saitafi samun sauk'i karki damu d'iyarki zata tashi at any time godia tama doctor, bankwana ya mata kana yatafi "mummynzarah ce ta shigo tashi ammi tayi ta tareta tare da karb'an kayan hannunta mummynzarah tace ammi ya jikinta da sauk'i "kallonta mummynzarah tayi tace ammi ga abinci nan ammi tace wlhi banjin yunwa mummynzarah tace haba ammi daurewa zakiyi inba sokike kema abaki gadon ba dan dole yasa ammi cin abinci....

```12:00pm```
"K'arfe sha biyu su salman da yan gidansu suka iso asibitin papa sukama waya ya gaya masu room number d'in, "suna isa sukayi sallama suka shiga da murna su ammi suka tarosu hankali salman duk bai kansu gadon aysaah ya matsa ganin halin da take ciki yasa salman zubda hawaye juyowa yayi yace ammi mike damun baby doll cikin hawaye ammi ta gaya masu abinda doctor ya fad'a "babu wanda baiyiwa aysaah kuka ba salman yace haba aysaah yanzu kina da damuwa shine baki iya gaya muna haba aysaah *why* miyasa zaki muna haka d'ora kanshi yayi bisa cikinta yana kuka sosai ammi ce tazo ta janyeshi itama tana kuka tace salman yanzu ba tym d'in kuka bane ba adua zamuyi mata harta samu lafiya duk inda farin cikin aysaah yake zan nemo matashi idan harshine zai sakata nishad'i tadawo aysaahr ta tada itama kuka takeyi da kyar aka samu sukayi shiru, "ninasan miye aysaah ke so nasan miyasa aysaah cikin wannan halin kedai ablah ba ruwanki kibari harta warke zata fad'i da kanta duk cikin zuciya ablah ke wannan maganan...
          ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
Daddy yace toh duk ya isa hakanan yanzu ba lokacin kuka bane ba adua zakuyi mata bakuma bari muka gaisa ba, zama sukayi suka gaisa tare da k'arin tambayan mai jiki, daddy yace papa *why not* afitar da aysaah india? Papa yace nima nayi tunanin haka amma kuma naga itama asibitinan na da kyau shiyasa amma mubari zuwa gaba mugani idan ba'asamu canji ba sai amasu visa su wuce kawai.......




Phirdauceejeebo.blogspot.com


*IG: yar_ficika*

© *Feedoh Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245