KUNYA ADON MACE 36~40

*KUNYA* *ADON* *MACE*

*_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏼

*_page_* 3⃣6⃣ *_to_*4⃣0⃣

Hakadai haneefa tadinga jan aysaah fira harta samu tasake, suna gama lectures suka nufo wajen mota wani guy ne yakafa mata ido tunda suka fito yake kallonta sam hankalinta baikai gashi ba amma hanifa tana kallonshi suna isa wajen mota takowa yayi yazo wajensu sallama yamasu hanifa ta amsa dan aysaah ko kallonshi bataiba, murmushi yayi yace my name is asad, murmushi hanifa tayi tace nice name murmushi yayi yace yanmata kufa hanifa tace my name is hanifa yace nyc name yace wat ov ur frnd hanifa tace aysaah wow nyc name, amma ita bata magana ne mota tashige tace idan kingama surutun kizo mutafi murmushi tayi tace am comming, asad yace amma frnd d'inna taki tamun tunda kukataho naganta wlhi taman murmushi hanifa tayi tace aiki ja amma taimako d'aya zanmaka ka dinga binmu abaya dankaga gidansu toh sauran fight d'in nakane murmushi asad yayi yace tnx so much sis, "tana shiga motan aysaah tafara masifa itadai batace mata komai ba hanifa tace aysaah kidinga sama ranki salama shin kinsan waye wannan dazaki mashi haka toh minamashi abinda tace kenan murmushi tayi tace yanda yake maki magana kika shareshi toh shima masoyinki ne saboda yace sanki yake kuma ba san wasa ba, tab'e baki tayi tace kunji dashi kuduka yanzu ina zamu hanifa tace muwuce gidanku anjima natafi gida haka kuwa akayi suna tafe asad nabinsu amma batasaniba harsuka isa gida, yana ganin gidansu yayi ajiyar zuciya yajuya yatafi......
                  ***********
Yana shigowa gida parlor ya iske mammy da far'anshi ya isa wajenta kanshi ya  d'ora bisa cinyarta shafa kanshi tayi tace salman yaushe zaka girma murmushi yayi yace mammy aybazan girma ba indai kina nan shafa kanshi tayi tace sai randa namaka aure dariya yayi mammy tace wai ina labarin aysaah dariya yayi har kumatunshi suka lotsa yace mammy baby doll fushi take dani tunda nataho tak'i d'aukan wayana mammy tace aysaah rigima, waini banga my lurv ba, taje gidan frnd d'inta namanta datace kaje kad'aukota, mammy miyasa bata fita da motarta ba, nima bansaniba, tsaki yayi yace ga driver d'inta ko Allah mufeedah tarainani, dariya mammy tayi tace kunfi kusa nidai ga address tace nabaka karb'a yayi yace yanzu zan d'aukota tashi yayi yanama mammy sai yadawo....


"Yana isa gaban gate d'in gidan yamata waya yace gashinan yazo minti biyar saigashi sunfito tunda suka nufoshi yak'ura mata ido suna k'arasowa cikin siririyan muryanta tagaidashi jiyayi baitab'ajin murya mai dad'in taba amsawa yayi cikin sakin fuska mufeedah tace ya salman k'awatace sahr yace sannu lil, sis sahr wannan shine ya salman wanda nake baki labari one nd only bruh d'ina murmushi tayi wanda yak'ara mata kyau tace nyc meeting u our bruh murmushi yayi yace same dear, mufeedah ta kalli sahr tace bestie toh mu zamu wuce sahr tace kamar karku tafi dafa kafad'anta mufeedah tayi tace don't worry bestie zandawo, salman yace sis kiban number inki dan yanzu nayi new sis murmushi tayi tace toh bruh exchanging contact sukayi kana sukayi bankwana suka tafi....

*BAYAN* *KWANA* *BIYU*
Soyayya mai k'arfi tashiga tsakanin Salman da sahr kullum suna mak'ale a waya abin ba k'aramin d'agama mufeedah hankali yayi ba saboda ita kanta tagano aysaah nasan Salman saidai bata fad'ama kowa ba dan haka itama bata fad'aba ta dai dinga tayata da adua, "mak'ale yake da waya suna firan soyayya Salman yace swthrt inafa da k'anwa tace banda mufeedah yace yeah akwai aysaah she's my favorite sis inaji da ita komi take so inaso nagaya makine dan kisani karki shigo gidana kiga sabon al'amari sahr tace karkadamu my man zantayaka san abinda kakeso, tnx so much my future wife in Shaa Allah nakoma Abuja zan had'aku, toh shikenan my man hakadai sukaci gaba da firan soyayya kamar karsu rabu da juna sukeji....

*wACECE* *SAHR*
Sahr d'iyace ga senetor basheer modibbo ita kad'aice wajen iyayenta yar gatace gaba da baya sahr kyakywace ajin farko saidai ko kusa batakamo k'afan aysaah wajen kyau ba, k'awance su yasamo asaline ita da mufeedah tun suna secondary hargashi yanzu suna jami'ah aji d'aya shekarunta bazasu wuce 17yrs ba duk family d'inta yanzu kowa yasan salman saboda irin san da take mashi.....

*TURK'ASHI* 🤔🤔

Phirdauceejeebo.blogspot.com



*IG* *yar_ficika*



© *Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245