KUNYA ADON MACE 01~05

*KUNYA* *ADON* *MACE*

*_feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

Bismillahir rahmanir rahim

Wannan labarin yafaru ne true life story ne , saidai zan k'ara wasu abubuwan kuma zan rage wasu yanda labarin zaitafi daidai,,

*_page_* 0⃣1⃣ *_to_*0⃣5⃣

Tsaye take a gaban faculty of law, d'aga kai nayi dan nagano ma masu karatu sunan skul, d'in nail university abuja naga ansaka, ristchwatch d'in hannunta ta kalla, mai tambarin apple, tsaki tasaki, alaman kamar an takura mata, "wata budurwa ce ta nufota tana washe baki, d'aure fuska tayi, murmushu tayi data k'araso wajenta, tace am sorry nasan na b'atamaki lokaci, wlhi natsaya summiting assignment ne, tab'e baki tayi tace wlhi hanifa kin b'ataman rai, dakin tarda nayi tafiyana, akanmi zaki b'ataman lokaci, kinsan dana gama lecture burina naje naga ammi nah, dariya tayi tace aysaah yar gidan ammi, yanzu dai mutafi,,,,,,

        "Wajen motarta ta nufa mai k'irar BMW i3, suna shiga tama motan key, saida suka hau titi sosai, hanifa tace, waini kam aysaah yaushe salman zaidawo, wani murmushi tasaki, wanda nikaina yar ficika, bansan fassaranshi ba, aysaah tace nikaina bansaniba, amma d'azu naji suna waya da ammi, maybe yakusa zuwa, "daga nan babu wadda tak'ara cewa komai, "aysaah ta kalli hanifa daketa faman chrtn tace madam gida zaki, hanifa tace nuh maitama store zaki ajeni, daganan zan d'auki drop yakaini, idan nagama, abinda nake, aysaah tace shikenan,,,,,

"Tana ajeta maitama store, ta d'auki hanyar gida, missippi naga ta nufa, gaban wani ash gate ta tsaya, horn tayi mai gadi ya wangale mata gate, hancin motanta ta saka ciki, parking space tasamu tayi parking, saida ta tabbatar ta kulle ko Ina kana tayi cikin gida, tana kwalama ammi Kira, ammi na dawo, parlor ta samesu zaune, fad'awa tayi jikin ammi tana ammi bakijina shine kika kyaleni, rungumeta ammi tayi tace sowee my one nd only banjiba, "tsaki sukaji anja, ammi tace hajiya lafiya, tace inafa lafiya kalli yanda kika lalata yarinyar nan, aysaah tace Mummyn zara waimi namaki haka, hajiya tace uwaki kikaman,,

        "Dariya ammi tayi tace aymuna hak'uri hakanan, oya my dota tafi kici abinci ki sallah, saloon zamuje, nagaji da ganin kanki, ba gyara, dariya aysaah tayi tace angama ammi nah, peack tama ammi kana ta nufa upstairs, tanajin mummyn zarah na masifa amma bata bi ta kanta ba,,,,,,

"Tana shiga d'akinta ta jefar da jikkanta, wani kit naga tajawo bud'eshi tayi ta d'auko wani envelope tana bud'ewa hoto yafad'o d'auka tayi ta kalli pic d'in tana smile, kiss tamashi kana ta tashi, toilet ta fad'a shawa ta sakarma kanta, saidatayi wanka, kana ta d'aura alwalla, tana fitowa ta tada sallah, tana idarwa tayi adu'oi kana ta dawo gaban dressing mirror, light makeup tayi, tasaka turare, gaban wadrop taje, Riga da wando ta jawo black nd red, sakawa tayi, ta d'auko kimono ta d'aura kan Kayan, Masha Allah tafito sak balaraba, kallon kanta tayi tasaki murmushi, dan tasan tayi kyau, scarve ta d'auko tayi rolling, turaren rasasi ta feshe jikinta dashi, gaban shoe rack d'inta taje Gucci ta jawo, black tasaka, handbag d'intama ta Gucci, kallon kanta tayi, murmushi tasaki kana ta nufa k'asa,,,,,

          "Tana sauka sistrs d'inta suka fara wow unty aysaah kinyi kyau, dariya tayi tace tnx my pikins, daining area ta nufa zama tayi taci abinci saida ta tabbatar data k'oshi, kana tanufa d'akin ammi, tana shiga tafara ihu ammi na shirya kifito, ammi tace ni karki fasaman kunne ganinan, dariya tayi ta ce toh my ammi of life,,,

"Suna isa saloon aka wanke mata Kai, steaming aka Mata, kana aka Mata pedicure Ana gamawa,,suka d'auko hanyar gida, juya kan sitiyarin tayi, kallonta ammi tayi tace Ina kuma zamu, murmushi tayi tace drum stick zamu, shawarma zansiya, ammi tace olryt, suna isa tayi order basu fi minti talatin ba aka sallamesu, hanyar gida suka nufa suna fira cikin so da k'auna,,,,,

Phirdauceejeebo.blogspot.com

IG: yar_ficika

© *Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245