KUNYA ADON MACE 51~55

*KUNYA* *ADON* *MACE*

*_Feedoh_* *_yanmata_*

*_page_*5⃣1⃣ *_to_*5⃣5⃣

*WASHE* *GARI*

Suna fitowa lectures ta kalli agogon hannunta 10:55am tagani kallon haneefa tayi tace muje cafteria haneefa cikin rashin fahimta ta kalleta mizamuyi? zanyi magana da asad ne kije kawai ni kinsameni Ana nan  idan kungama d'aga kanta tayi tace issokay sainazo juyawa tayi ta nufa hanyar cafteria, tana isa ta hangoshi inda suka zauna zuwa tayi da sallama amsawa yayi cikin sakin fuska agoginshi ya kala yace kin karya ak'awari marairaicewa tayi sai abin ya burgeshi kayi hak'uri  shhhhh baki laifi ay pretty kujera taja ta zauna tace tanchue murmushi yayi yace never mind, gaidashi tayi ya amsa tare da tambayarta ya lectures amsa mashi tayi da lafiya lau, shiru ya biyo baya....

      
   Gyaran murya tayi tace idan ka shirya zanfara Asad yace kafin kifara yakamata kisan wayeni d'aga kanta tayi alamar eh..

*WAYE* *ASAD*
kamar yadda kikasani ni sunana asad ni d'an minister of finance ne alh jeeboh nasan zaki sanshi hajia karima itace mahaifiyarmu mu biyu ne wajen mahaifanmu dagani sai sister na ablah yanzu haka tana karatu a Germany nikuma nayi makaranta na tun daga primary har PhD d'ina a America yanzu haka ina aiki da company d'in daddynah a nan garin, yanda akayi naganki kuwa nazo skul d'inku wajen wani frnd d'ina shinefa kafin yafito naganki kuma naji kinman kinji labarina da yanda akayi naganki.......


      "Kallonshi tayi tamashi smile tace wow inasan nasan wannan sistr d'in taka murmushi yayi yace karki damu pretty zan had'aku....

     "Yanzu kenake jira naji wacece pretty na da abinda ke sata kuka...
              ***********
D'agowa tayi ido rune ta kalleshi tace yanzu kuwa zakaji, kamar yadda kasani sunana aysaah...............ta kwashe komai ta gayama asad babu abinda tarage mashi har sanda takema asad babu abinda ta b'oye mashi, d'agowa yayi yaja  numfashi kallonta yayi yace naji komai pretty kuma na karb'i uzurinki karki damu wlhi bazan takura makiba,, "amma dan Allah kiman taimako d'aya kid'aukeni a matsayi blood broda d'inki nikuma zanmaki duk abinda yake saki farinciki....


         "D'agowa tayi ta kalleshi duk saiya bata tausai murmushi tayi tace karkadamu daga yau kazama broda d'ina da murmushi ya d'ago yace dagaske d'aga kai tayi tace I mean it toh idan hakane mik'oman hannunki mu k'ulla murmushi tayi ta mik'a mashi d'an yatsa suka k'ulla, kallonshi tayi tace bruh yau zanyi introducing d'inka a family na da murna yace yawwa pretty muje toh tashi sukayi suka tafi suna fira.....

"Haneefa na zaune ta hango aysaah da asad suna tafiya suna magana cikin nishad'i abin yabata mamaki suna k'arasowa yace bestieen mu idan kingama muje ko, sakin baki tayi tana kallonsu dariya aysaah tayi tace idan kingama tunanin muje, tashi tayi tace muje "suna zuwa wajen mota aysaah ta mik'amashi key karb'a yayi yace pretty mota nafa tace toh kawo ka biyoni baya dode ma kasan gidan, dariya yayi yafad'a motarshi itama taja mota, kan hanya tama haneefa bayanin komai tabbas haneefa taji dad'in haka......

          "Maitama ta aje haneefa sukayi bankwana kana tad'auki hanyar asokoro shiko gogan naku yana biye da ita, tana tafiya yana biye da ita harsuka isa horn tayi maigadi ya bud'e mata cinna kan motanta tayi cikin gida shima ya rufamata baya saidatayi parking a parking space kana tafito shima fitowa yayi kallonshi tayi tace bruh muje ko kallonta yayi ya kashe mata ido muje pretty haka suka jera sukayi cikin gida suna fira, suna shiga bakowa parlor kallonshi tayi tace bruh zauna bari nakiramaka su amminah zama yayi itakuma tawuce d'akin ammi tana ihu kallonta yayi harga Allah komai na  aysaah yana burgeshi kuma in shaaah Allah saiya taimaka mata burinta ya cika, dan ganinta yake kamar ablah sister d'inshi...

Phirdauceejeebo.blogspot.com


*IG*: *yar_ficika*



© *Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245