KUNYA ADON MACE 31~35

*KUNYA* *ADON* *MACE*

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

*_page_* 3⃣1⃣ *_to_*3⃣5⃣

*CIGABAN* *LABARI*
Tunda ya isa kd yake kiran aysaah a waya amma ba'a amsa ba, ammi ce ya kira ringing biyu ta d'auka bayan sungaisa ta tambayeshi ya hanya salman yace hanya alhamdulillah, Salman yace ammi ina lil sis inata kiranta bata d'auka ba murmushi ammi tayi tace ay fushi takeyi tunda katafi bata sauko ba, ni abinda yafi d'agaman hankali true out   bataci abinci ba gata da ulcer chronic ajiyan zuciya salman yayi yace aysaah rigima karki damu ammi kinsan aysaah bata wasa da cikinta am sure ko tea ne zatasha, ammi tace shikenan hakadai suka dinga fira daga k'arshe sukayi bankwana.....
           **********
Da fara'anshi ya shiga gida sallama yayi da gudu ta k'araso ta rungumeshi rungumeta yayi yace I miss u so much my lurv murmushi tayi tace miss u mre bruh kama hannunshi tayi ta zaunar dashi kallonshi tayi tace bruh ya hanya kumatunta yaja yace lafiya lau mufeeda, lemu takawo mashi da ruwa tsiyaya mashi tayi tabashi amsa yayi yace tnx sis, inasu mammy ne? Mammy taje suna amma nasan bazata dad'eba tunda tasan yau zakazo shikuma daddy yau zaidawo daga Australia,  kallonshi tayi tace ina unty aysaah murmushi yayi yace tana nan lafiya lau dakyar tabarni nataho wai sai tabiyoni, mufeedah tace ayyah ayda kazo da ita yace kinsan tana skul shiyasa amma data na hutu tare zamu taho murmushi tayi tace aysaah da ya salman shima murmushi yamata salman yace bari naje nayi wanka kafin mammy tadawo......

*WASHE* *GARI*
Tana tashi wanka tashiga tayi dayake tana da morning lecture tana fitowa daga wanka powder kawai ta murza sai lipstick data saka feshe jikinta tayi da turaruka  shiryawa tayi cikin pink nd blue super d'auri takashe irin nazamani kallon kanta tayi a mirror ita kanta tasan tayi kyau duk da ba makeup tayi ba  d'auko gyalenta blue tayi  sai jikka da takalminta duk na aldo, wayoyinta ta kwaso yawan  miskals d'in data ganune yasata murmushi saukowa tayi k'asa tana k'arasowa taga ammi da mummynzarah zaune suna fira, kallonta ammi tayi saikuma tabata tausai saboda yanda taga tareme jiya kawai, gaidasu tayi ammi ce ta amsa cikin sakin fuska itadai mummynzarah batako kalli inda takeba, aysaah tace ammi zanje skul kallonta tayi tace abincinfa banji yunwa amsar data bata kenan, d'aure fuska tayi tace kinasan mub'ata girgiza kai tayi tace ah ah tace toh jeki ci abinci idan kuma kika k'i ba ruwana dake, dandole yasa aysaah takoma tazauna tafaracin abincin badan tana soba, tana gamawa tazo tace ammi nagama murmushi ammi tayi tace Allah shimaki albarka amsawa tayi da amin tatashi tatafi ammi tabita da kallon tausayi....



          "Tun suna lecture haneefa taga yanayin aysaah bata ce mata komai ba saida sukagama lecture, suna zaune hanifa tace waini bestie mike damunki yau ne? D'ago kanta tayi tana hawaye tace haneefa yazanyi da san ya Salman ta wace hanya zanbi ya salman yasoni batare da yasan na mutu kanshiba, wlhi hanifa inasan ya Salman amma shi baima saniba fad'awa kanta tayi taciga da kuka, gaskia aysaah taba haneefa tausayi d'agota tayi tashare mata hawaye tace pls stop cry kuka bazai maki magani ba adua zaki ciga dayi ita kad'aice mafita kallonta aysaah tayi tace yanzu bakida wata hanya da zanbi  "shiru hanifa tayi tacr gaskia hanya d'ayace kisameshi ki gaya mashi, "no I can't wlhi I can't saidai sanshi yakaini lahira amma bazan iyaba *KUNYA* *ADON* *MACE* nefa yanzu idan nagaya mashi zai d'auka banda kunya....

Haneefa tace shikenan naji bazaki iyaba amma zaki iya adua ko? D'aga kanta tayi alamun eh tace yawwa toh kawai kicigaba da adua olin shaaa Allah anytin will be fyn, sai salman yakawo kanshi da kanshi dariya tayi har kumatunta suka lotsa tace Allah yakaimu, hakadai hanifa taciga ba da Jan aysaah fira hartasamu tasake "kamar ba ita ke kukan salman ba lolxxxz....




Phirdauceejeebo.blogspot.com

*IG*: *yar_ficika*


© *Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

RASHIN GATA 176-180

RASHIN GATA 1-5

DIJAH 241~245