DIJAH 172~175

🏵🏵DIJAH🏵🏵

Feedoh yanmata✍🏻

1⃣7⃣1⃣~1⃣7⃣5⃣

Yau dijah tafara extra lesson kuma Alhamdulillah tana ganewa, gefe kuma Hamzariee ne zaune yana kallonta, dashi ake lesson d'in, "kallonta yake yana murmushi, suna had'a ido, gira ya d'aga mata, tare da sakar mata murmushi, itama murmushi tamashi, "hakadai aka gama lesson, "hamza yama lesson teacher d'in dijah godia, jerawa sukayi, suka nufi gida, suna zuwa Ammi suka iske parlor Hamzariee yafad'a kanta yace Ammi mungaji, Ammi tace kungaji, kota gaji? No d'agani karka karyani, zumb'ure baki, hamza yayi yatashi, Ammi tace zonan dijah, murmushi tayi tare dama hamza gwalo, "hamza yak'ara k'ulewa, kwanya yama dijah ya ruga, "k'ara tasaka Ammi tataso ina yaruga, tace zaka dawo kasameni, hannunta Ammi takama, suka aauna, Ammi tace dijatu nah ya lesson d'in? Dijah tace Alhamdullah, Ammi tace kinadai ganewa d'aga Kai dijah tayi, "Ammi tace khadijah kinada matsala? Dijah tace ah ah, Ammi tace idan kinada matsala karkiji kunya, kigayaman kinji ko? Dijah tace in shaa Allah Ammi, nakuma gode maku, Allah yasaka maku da gidan Aljanna, Ammi tace Amin babynah, "duk maganan da sukayi kan idon Hamzariee sukayi, wani farin ciki yakeyi, yanda yaga gidansu sunkarb'i amanarshi, kamar su suka haifeta, d'aki yatafi cikin farin ciki..... 

****************************
Hamza ne kwance bisa gado, sai juyi yakeyi, "duk inda ya kalla ita yake gani tana mashi murmushi, yarasa dalilin dayasa yake damuwa da al'amuranta, waya ya d'auko ya kira naf, bugu biyu naf ya d'auka, gaisawa sukayi, naf yace ina matata, hamza yace bansaniba, "dariya naf yayi, yace toh ina dijatunka, murmushi hamza yayi yace tana d'aki, naf yace ita kasan inda take kenan, hamza yace eh mana, "Hamzariee yace bama wannan naf, kasan miyasa na kiraka? Naf yace ina zansani, hamza yace Nafeeu miyasa na damu da al'amuran dijah ne, miyasa ta tsayaman a rai, damuwarta damuwa tace? "Shiru naf yayi harsaida hamza yakira sunanshi, Nafeeu yace zahirin gaskia san dijah kakeyi, hamza yace so? Wane irin so kuma, Nafeeu yace kwarai so, kuma ba k'aramin so ba, kuma kai kak'i yarda santa kake, Abinda baka saniba shine kakamu da santa sosai, numfashi hamza ya ja, yace toh yanzu naf miye abinyi, Nafeeu yace abinyi kawai kacigaba da danne ma zuciyarka ita, "hamza yace saboda mi? Nafeeu yace saboda batada asali, kuma kasan Ammi bazata bari ka aureta ba, saboda bamusan asalinta ba, shidai hamza shiru yayi, yarasa abinda kemai dad'i, Nafeeu dai haka dai yadinga fad'a mashi dole ya hak'ura yacire ranta da ita, bankwana sukayi hamza ya kashe wayanshi, "yasan tabbas abinda Nafeeu yagaya mashi gaskia ne, shikanshi ya yarda yanasan dijah, amma taya zaijema da Ammi da maganan nan, kuma ayanda yakeji bai iyajin zai rabu da dijah, kumashi baisan ta ina zaifara ba, baisan yajamata tsangwama, yace toh ni hamza yazanyi....

"Taufa hamza dai yagane san dijah yakeyi, amma kuma yarasa yanda zaiyi, nikaina feedoh narasa abincewa, saboda nikaina na tsorata danaji san dijah yakeyi....

NOTE: Assalamu Alaikum my beautiful people 2dayz kunjini shiru wlhi biki nakeyi shiyasa, amma da ank'are zakujini kullum, nagode, feedoh lurvs u 2 d moon nback💕💕💕

www.phirdauceejeebo.mywapblog.com

Written by
           Feedoh Deedoh✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180