JINSINAH 01~05
❄❄JINSINAH❄❄
Feedoh yanmata✍🏻
Page 0⃣1⃣to0⃣5⃣
Bismillahir rahmanir rahim
Sharhi
Wannan labarin k'agene ba da gaske ba, nayishine akan yanda wasu mutane ke nuna tsana da tsangwama akan wanda ba, musulmi ba idan ya musulinta sai aga kamar tubabbene, adinga tsanarshi.....
Ta dago manyan idanuwanta masu haske ta kalleshi tare da sakin mai murmushi mai sanyi, tace Muhammad, ina sonka amma ina tsoro danginka ba za su karbeni ba, i dont want to fall deeply for u, da sauri ya katseta No claire, tunda har kin furta kina sona u have nothing to worry about, if u can sacrifice dis much for me den y cant i? Claire Addinina be haramta na aureki ba, just look at urself, u are a decent Christian, kin rufe jikinki gabaki daya ga mayafi kin yafa, ga hausa rangadagam a bakinki? wa zai kalle ki yace ke ba musulma bace kuma ba ba hausa ba? Tace ai ba nan gizon ke saqar ba, yayi murmushi yace to ina yake saqar? Tace ur ppl myt not accept me, besides u are married, nd m scared of ur wife. My wife is not a problem, i can assure u dis. Nd kuma kasan babana ba zai yarda na auri musulmi ba, amma idan ka mun Alqawarin zama dani, ba zaka gujeni ba, u will stay with me for better or for worse, tohm zan maka Alqawarin rabuwa da kowa don na aureka. Amma fa ba zan fita daga addinina ba, Ya kalleta yace Alheri ne Aurenki Claire, i can feel it, ban fiye kallon mata ba, amma kallo daya na miki na ji kin kwanta mun, tunda ga nan na yarda akwai wani Boyayyen Alamari a wannan taraiya ta mu, shiyasa na dage kan sai na aureki, kuma na miki Alqawari, i wont force u to leave Christianity Religion, har sai ke da kanki kinyi shaawar shiga Addinina da kanki willingly, don na san duk wanda ya zauna dani zaiyi shaawar shiga Musulunci. Dukan wasa ta kai mai tare da fadin oops so sorry, na manta m not yet ur muharrr wat do u eveb call it? Yayi daria yace Muharrama ta maimaita tarr da maida mai da murmushin
Agogon hannunshi ya kalla yace claire bari natafi, turo baki tayi irin na shagwababbun nan tace gaskia bansan katafi, murmushi yayi yace nima bada san raina zantafi ba, kinga dare yayi karnaje madam ta rufeman gida, claire tace saika dawo nabaka gurin kwana, dariya yayi yace natafi idan na biye maki ban tafiya yanzu, mota yashiga ya tada, d'aga mai hannu takeyi harsaida taga tadaina ganinshi kana, tayi murmushi tanufa gida cikin sakin fuska.
Tana shiga gida, parlor ta iske mamanta, zata wuce d'aki mamanta takirata tace Claire from were? Kadai kiceman wannan musulmin ne yazo, murmushi claire tayi tace shine mum, mum tace mata claire kina da hankali kuwa saunawa zangaya maki, kifita harkan musulminan ba jinsinku d'aya ba, kuma kinsan abin kunya ne ace kin auri musulmi bahaushe, ba jinsinki ba amma dayake ya hure maki kunne kin rains maganata, shine danace karki k'ara fita wajenshi kika fits, toh abinda zan gayamaki kozaki mutu bazaki aureshi ba nafisan ki mutu da ki auri musulmi, claire tace toh ayshi nakeso kuma ni ba ruwana da jinsinah bazaiso ba, nidai shinakeso, dan ba jinsinmu d'aya ba sai ace aure bazaiyu ba,kuma bazan mutu ba saina auri Muhammad, haba mum kudaina haka, wlhi ni Muhammad nakeso, girgiza kai mum d'inta tayi cikin takaicin d'iyarta tace kinsan abinda bazaiyu ba kenan ki auri musulmi, ay abin kunya zaki jamana, kuma kinsan babanki bazai yarda ba, claire tace nifa bawai nace zanbar addinina bane, amma wlhi inasan Muhammad kuma saina aureshi koda jinsinah zasu tsineman, tana kaiwa nan tayi d'aki, tabar mum sake da baki da bak'in ciki, mum tace ayko bari babanki yadawo, wlhi yazama dole kibar wannan musulmin wanda kesan ya canja maki ra'ayi, saidai kizab'a danni har yafeki ina iyayi duk da kina ganin kekad'ai na haifa, saina yafeki akan wannan musulmin, hakadai mum tadinga masifa ita kad'ai.......
Dedicated to biebee isa❤
Am using this opportunity 2 wish my beautiful people barka da sallah
EID MUBARAK, my beautiful people, Allah ubangiji ya karb'i ibadunmu, Lurv u in 2 pieces my people❤💕💕
Written by
Feedoh Deedoh✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment