JINSINAH 46~50

❄❄ *JINSINAH* ❄❄

*_Feedoh_* *_yanmata_* ✍🏻

*_page_* 4⃣6⃣ *_to_* 5⃣0⃣

K'arfe hudu nakoma d'akinsu *_Finah_* *_Amarya_*  kwance natarda ta jikin muhammad yana shafamata kanta, muhammad yace nafisa nagode kwarai da yanda nasameki lalllai kincika d'iya Allah ya shimaki albarka da rikeman mutuncin kanki dakikayi, dariya takeyi, tak'ara cusa kanta cikin k'irjinshi, tashi yayi yaje yahad'a ruwan zafi, "zuwa yayi ya sungumeta bai dire ta ko inaba sai toilet, dakanshi yamata wanka, bayan yagamane, yasamata dettol cikin ruwan zafi yace tazauna, tana zama tazubara tayi k'ara murmushi yayi yace saikin daure bbynah kinji, ahaka dai yadamu tazauna hartaji dad'in jikinta, saidata gama tsaf kana yanannadota cikin towel kamar jaririya, d'akinshi yawuce da ita, bisa gado ya ajeta, yad'auko wasu kaya yasaka mata kiss ya manna mata kunci yace Ina zuwa,,,,,,

           D'akin yakoma ya yaye bedsheets din yakai toilet kana ya shimfida wani yana gamawa shima yashiga wanka, yana fitowa yanufa d'akinshi, kodayaje yatarda tayi bacci murmushi yayi ya kwanta kusa da ita yajawota a jikinshi yanajin wani nishad'i a ranshi a haka har sarkin b'arayi bacci yayi gaba dashi,,,
                      ***

K'arfe shida saura muhammad ya farka a hankali yazare jikinshi toilet yashiga yayi alwalla yazo yagabatar da sallah,  yana gamawa yayi addu'o'i kana yakoma kan gado gashinta ya dinga huramata da bakinshi a hankali ta dinga bud'e I donta murmushi tamashi, Muhammad yace bbynah sallah, agogo ta duba sakkowa  tayi dasauri zata nufa toilet, tsayawa tayi tana wash, zuwa yayi yanamata dariya yataimaka Mata tashiga toilet tayi alwalla, tazo tagabatar da sallah, tana gamawa tafara karatun qur'ani burgeshi tayi dan yanda take karatun zaka rantse da Allah damacan tasan qur'anin, cikin ranshi yace wadda suke Kira tubabba   makenan amma batawasa da addininta amma tunda yake da Fadilah baitaba ganin tad'auko qur'ani ba sallarma ba cikata akeyiba saidai kullim hannu nakan waya, tanagama karatu ta dawo bisa gado rungumota yayi kam kamar wani zai kwaceta sunata fira dahaka harsukayi bacci,,,,

         "Tara saura kwata finah tafarka a gogo ta duba da sauri tasakko daga saman gado, tashiga toilet tayi wanka, tana fitowa ta tsaya gaban dressing merror tana Shafa, bawata kwalliya tayiba, wadrob dinta ta bud'a ta d'auko wata red super gown tasaka, " *_Masha_* *_Allah_* wani iri kyau finah tayi duk daba tayi wani heavy makeup ba amma tayi kyau, Abu dama da kyayyawa, saita fito balara sak, "agurguje tagama shiryawa harzata wuce tadawo tashafa kan muhammad daketa faman bacci, kiss tamashi a kunci tatashi kenan yarik'o hannunta, bud'e idonshi yayi yace Ina zaki, murmushi tayi tace kamanta, aykin Umma zanfara dafa kanshi yayi zaiyi magana, yatsanta ta d'ora kan bakinshi tace karkace komai plz, girgixa Kai yayi tatashi tayi waje,,,,,

         "Tana fitowa sukaci karo da Umma, duk'awa tayi tagaida ita bata kalletaba bare ta amsa Umma tace sannu isarsa sai yanzu kosokike yunwa takasheni, wlhi dakinbari saidanaje natadoki dakin gayama jikinki, dallah tashi kika kuraman ido, m"ikewa finah tayi harta wuce tace miza'a girka, tace duba kitchen d'in zaki gani,,,,,
                   ***

     " kitchen din tanufa dankali tagani, had'a wuta tayi dakyar tasamu wutan takama, gashi iccen d'anye ne gashi dama ba iya amfani tayi dashi ba, ruwan zafi tad'ora kana tazo tafara fere dankali, tana gama fere dankali, ruwan suntafasa a flast ta juye kana tad'ora soyen dankalin,,,,,

              "Sallama tayi d'akin Umma Fadilah ce zaune zata amsa Umma tace wayace maki Ana amsa sallamar tubabbe, itadai finah batace komai ba, gaida Fadilah tayyi tsaki ta yimata, ummatace dallah Malama wuce kiman aikina zakiwani tsaya kanmu,,,,,,

              "Sha d'aya da kwata finah tagama komai idan kaganta saitabaka tausai saikace ba itabaceba taci gayu da safe, kayan break d'insu tad'auka tayi part dinta dashi, parlor ta tarda muhammad yabuga tagumi sallama tayi amsa sallamar yayi tare da tashi kayan dake hannunta ya karb'a yana Mata sannu, murmushi tayi, gani tayi gidan fes ga k'amshi, kallonshi tayi face dear waya gyara gidannan Muhammad yace ni, ido tazaro tace sabodami, yace saboda naga aiki yamaki yawa, finah tace ayda kabarshi duk aykinane, hannunta Yakama yakaita toilet yace yi wanka kicire rigannan murmushi tayi tace angama boss,,,,
                    ***

Tana fitowa toilet shiryawa tayi cikin wani purple material gaskia tayi kyau dan kamar tafi d'azu kyau, parlor tanufa wajen mijinta yana ganinta yataso ya rungumeta, yace kinga kyan dakikayi kuwa, dariya tayi tace aydama kai namawa kuma nagode tunda kayaba, muhammad yace aykam bari mugama nabiya kwalliyannan yana magana yana kashe Mata ido wucewa tayi tazauna dayake tasan inda maganan tashi tanufa,,,

           "Abinci sukeci yanaci yana zubamata santi itadai dariya kawai takemashi, saida sukagama kana ta kwashe  kayan takai kitchen ta wanke dawowa parlor tayi, tazauna, muhammad yace finah kiyi hakuri aduk halin dazaki tsincin kanki watarana sai labari tabbas nasan mahaifiyata batamaki adalci ba, amma kiyi hakuri, kuma kada ki dauka duka *_JINSINMU_* Haka suke a a wlhi, "murmushi finah tayi tace karkadamu wlhi mijinah Zan iya komai akanka indai bai sab'ama mahaliccinmu ba, "rungumeta yayi yana Mata godia, saikuma yafara sunsunarta dagananfa komai ya canja mashi, d'aukarta yayi yakaita kan gado, nidai fitowa nayi nabarsu,,,,,,

HBD rookie_sadau Allah ya nunaman aurenki my inlaw darlyn🎉🎉🎂

*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_*❤

IG: yar_ficika

© *_written_* *_by_*

                 *_Feedoh_* *_Deedoh_* ✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180