HUDAH 81~85
⭐⭐HUDAH⭐⭐
Na
Feedoh & Meesha Lurv
8⃣1⃣~8⃣5⃣
Tunani kawai nake yanda zan iya zaman aure da mutumin da bai kaunata tun bansan kaina ba, harnazo nasan kaina nagane irin kiyayyar da yakeman kuma ace yau shi zan aura nayi rayuwa dashi, wasu zafafan hawaye suka biyo kunci na, bangaren maaah ma tausayaman take, a yan shekaruna za'akaini gidan wanda baisan darajata ba bare ta mahaifana, amma hakan kawai shine daidai.
Bangaren daddy ko wani irin gudu yake kamar zaitashi sama Allah kadai yakaishi gida, baiko bari gateman ya budemai gate ba ya fito, yayi cikin gida yana kwalama faruq Kira, mummy ce ta tareshi tana Alh lapia? Ingijeta yayi saboda gani yake duk bakin halinta ne ya kwaso, fady ce tafito tana daddy lapia? Yace farida ina wanan sakaran yayannaki yake? Tace yana dakinshi,daddy yace kiramanshi, fady taje dakinshi tayi knocking yace waye muryanta mai sanyi tace yaya nice, yace shigo, ta shiga ta iskeshi kwance, yace lil sis how far? Tace fyn bruh dama daddy ne kenemanka, yace toh tashi muje.
Sukajera sukataho itadai fady tana tunanin mi ya faruq yama daddy haka, shida Alama ma baisan miyayiba, sun isa parlour suka tarda daddy tsaye kamar andasa icce wani mugun kallo dayama faruq saida yan cikinshi suka juya, bai ankaraba yaji saukan wani wawan mari saidayakai kasa, hajia tace alh lapia tsawa ya dakamata, yace komai yaron nan yayi aykece sila.
Juyowa yayi kan faruq yace naji duk abinda ka aikata, toh kasani bani ka wulakanta ba kanka ka wulakanta, kuma magana ta karshe na yanke hadaka aure da HUDAH idan yaso idan ankaima ita ka yankata saboda tsabaragen kiyayya baitaba rudewa irin na yau ba, wani irin ihu mummy tasaka tace wlhi alh baiyuwa karasa da wadda zaka hada auren faruq da ita sai wannan shegiyar yarinya, kuma aure nan saidai idan ban duniya, hararata daddy yayi yace kina dunia za'ayishi kuma aure ba fashi tace toh nagani nikuma...
www.phirdauceejeeboh.mywapblog.com
Written by
Fiddausi Abdul'azeez ( Feedoh) &
Ayeesha Musa (Meesha Lurv).
®NWA®
Comments
Post a Comment