JINSINAH 186~190
❄❄ *JINSINAH* ❄❄
*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻
*_page_* 1⃣8⃣6⃣ *_to_*1⃣9⃣0⃣
Tunda sukayi sallan asuba suka koma suka kwanta, basu farka ba sai 11am da sauri finah tatashi tashiga wanka tana fitowa kwalliya tayi cikin wani pink material doguwan riga yamata kyau sosai, gefen gadon zauna, hura mashi iska ta dingayi, a hankali ya bud'e idonshi, yana bud'ewa ta kashe mashi ido tashi tayi zata ruga ya kamota, rungumeta yayi yana dariya, yace Ina zaki dariya tayi tace girki zan muna kar Umma taga mundad'e dariya yayi yace aike amarya ce masu girki suna nan kekam hutawa zakiyi, "dataimakon finah Moh yayi wanka yafito ita tashiryashi da kanta dan yace bazai shirya ba ita zata shiryashi, bayan sungama suka taxi daining table komai na nan saida sukaci suka k'oshi kana suka nufa part d'in Umma dan sugaidata, da sallama suka shiga tana ganin finah tataso ta rungumeta, finah ce tagaida Umma cikin ladabi Umma ta amsa tana shimata albarka shima moh gaida Umma yayi, "Umma tamasu nasiha mai ratsa jiki, Umma ta kalli Moh tace yakamata na koma gida na, "finah tace Umma kiyi hak'uri kizauna damu muna buk'atarki kusa damu kuma can kad'aici zai dameki, Umma tace shikenan tashi sukayi suka mata bankwana tanata shi masu albarka,,,,,,
**********
*BAYAN* *SHEKARA* *HUD'U*
Finah ce zaune tana gyaran k'umba wasu yara su biyu masu kyan gaske suka rugo suna mammy zai dukemu, taresu tayi tace galiya gaya waye kuka jawo, kafin subata amsa arif ya shigo ya huci yace mammy kima 2wince d'inki magana wlhi sudaina jana, finah tace haba arifun Anty da uncle k'annenka fane kayi hak'uri dasu, gwalo sukayi mashi ta baya, arif yace mammy wlhi zan b'allasu gwalo fa sukeman, finah tace nace kayi hak'uri, zumb'ure baki yayi yace ni yau ma zankoma gidanmu, tunda nan ba'a sona, dariya sukayi sukace sowee bruh, k'ulewa arif yak'arayi, "moh ne yashigo da sallama, da gudu galiya da gaya suka nufa moh suna oyoyo daddy, peck yamasu yace my twince ya kuke ga bad'aya sukace fyn, kallon arif yayi yace soja bakaga daddy baneba, arif yace daddy bayan yarannan sun rainani kuma mammy batasan amasu fad'a moh yace kayi hak'uri kaji aikai babba ne, arif yace ni yau zankoma gida tunda kunkasa rik'e promise d'insu papa da mummy, dariya Moh yayi yace kuje Ku shirts mufita yawo, da gudu suka wuce suna dariya, "takowa yayi yazo wajen finah yace angel baki ganni baneba, murmushi tayi tace wai kagama da pikins d'inka ko, dariya yayi ya rungumeta,,,,
"Sunsha yawo cikin gari har gidansu finah sukaje, AGG mall suka tsaya, moh yace kowa ya d'auka abinda yakeso, nanfa sukashiga kwasan kaya, harsaida finah tace ya isa, suna fitowa galiya tace mammy bani kud'i naba almajira, jikka ta bud'e ta basu kud'i inda almajiran take suka nufa, suna zuwa suka mik'a Mata amsa tayi tana godia, itama finah zuwa tayi ta bata, mik'amatan da zatayi yasa tasaki k'aran da saida moh ya juyo, da sauri yake tambayanta lafiya, Fadilah ta dinga gwada mashi tana hawaye, itama fadilan kuka takeyi,tacefinah kiyafeman hakk'in kine ke bina ki gafarta mani konasamu sassauci a rayuwana, moh yace to miye muje, Fadilah tace dan Allah kuyafeman, finah tace Anty Fadilah na yafemaki, kaima my moh kayafe Mata, moh yace ya yafe mata, cheque moh ya rubuta mata na miliyan d'aya, yace gashi kinja jari, amsa tayi tana godia, shiko moh yahad'a kan iyalinshi sukayi gida,,, suna zuwa gida kowa ya zube abinda yasawo, nanfa suka dinga fira moh yana kallon iyalanshi yana murmushi, arif ma dake fushi tuni ya sake suke wasa, moh yace kuzo muyi selfie da gudu suka taho selfie ya dingayi masu, yana gamawa yahad'asu ya rungume yanama Allah godia da ya albarkacheshi da zuri'a,,
TAMMAT BIHAMDULLAH
Godia ta tabbata ga Allah subahanahu wata'ala dayaban ikon gama wannan littafin nawa mai suna *JINSINAH* kuskuren danayi Allah yafeman
Godia ta musamman ga Feedoh & Biebee group,
Na sadaukar da littafin nan gareki zainab isa (BIEBEE ISA)
Wannan littafin nawa tukuicine ga duk mai suna *NAFISA*
Nagode da irin kulawar da kukama littafina Lakers hassan gwarzo 2011 Allah yabarni da ku
Kunfi kowa san wannan littafin nawa
Mufidah abubakar dano (mufeen)
Zee Sifawa
Fadilah
Meenah darlyn
Ummu bassam
Miss softie
Taku ta dabance my yan k'anne
Maryam Ladan Shuni (meemee)
Hauwa bello (jeedah)
Na'ila Ibrahim (nimcy)
Nagode da soyayyar da kukema book d'ina
Rookiee sadau (inlaw)
Rookiey Kaxs
Jeedarh Ja'o
Maman meenat
Kadija candy my candy crush
Banmance dakeba yar uwata Feenah'S nagode sosai da kulawarki akan book Dina
Taku ta dabance
S.A. Azeez mai hanci roba
Rama Lurv
Meelat Ahk
Anty Amina kaura
Anty Carofee
Mammy Lawal
Queen d'ankano
Yesmeen tafisu
Safiyya Binji
Feena ka'oje
Aisha Khalil
Azeezah
Amaal
Da duk Wanda ban fad'a ba nagode kwarai
Kuna raina
Feedoh &Biebee novel
Rookie sadau novel
Maman Meenat novel
Khadijah candy
Hausa novel
Haima novel
Muyi zumunci dan Allah
Meesha Lurv fans
Jeeddah & meemee group
Novels only
Dandalin Lubiee maitafsir
Marubutan zamani
Tafisu novel
Nimcy Lurv group
Nagode sosai, Allah yabar zumnci
For comments or correction here my digit 08037791855
Saikunjini a cigaban zaman gida,,
Gamasu Neman books d'ina zaku iya samu a blog d'ina phirdauceejeebo.blogspot.com
Lurv you all my people❤
© *_written_* *_by_*
*_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻
Comments
Post a Comment