JINSINAH 176~180
❄❄ *JINSINAH*❄❄
*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻
*_page_*1⃣7⃣6⃣ *_to_*1⃣8⃣0⃣
Da sauri ta d'ago fuskanta suna had'a ido, saita fad'a jikinshi tana kuka shima rungumeta yayi yana kuka, moh yace pls finah karki barni, wlhi i cant do without you, kidaure ki dawo gareni, umma tayi nadama zaki samu farin ciki yanzu a gidana, dan Alllah, cikin kuka finah tace bazan barka ba moh ina tare da kai duk rintsi, saida sukayi kuka mai isarsu kana sukayi shiru, gyaran murya anty tayi tace toh asibiti dai kuke, sai a sannan finah ta tuna ina suke, sunne kanta tayi cikin cinyarta tana dariya, umma ce ta tako tazo gabanta tace nafisa kiyafeman dan Allah, finah tace umma wlhi yawuce wurina nikam na yafe maki, godia umma tayi tana sharan kwalla, "kallon finah moh yayi yace my finah wai ina arif, finah tace ay anty zaka tambaya arif, yana hannunta, moh yace anty ashe arif na wajenku na gode da kulawarku akan iyakaina anty tayi murmushi tace bakomai moh, ay arif yanzu yazama d'ana, ko komawa za'ayi bandashi, umma tace dama ayba mai kwace maku arifu d'anku ne, moh yace umma arif yake ba arifu ba, dariya gaba d'aya akayi,,,,,
" Iyayen finah ne sukashigo d'akin da sallamarsu, suna shigowa anty tabasu wuri suka zauna, gaisawa akayi kallon moh sukayi suka mashi yamai jiki, amsawa yayi cikin ladabi, anty ce tacema umma ga iyayen finah nan, nanfa aka sake sabuwar gaisuwa cikin girmamawa, umma ta rok'esu gafara akan abinda tayima d'iyarsu daddy yace bakomai, umma ay duk k'addara ne gashi ta sanadiyarta muma munshigo addinin dayafi kowane addini muhimmanci, ummah tace hakane, nanfa aka cigaba da fira,,,,
*********
"Umma tacema su daddy ina neman alfarma guda, daddy yace tamicece, ummah ta zayya nemasu ciwon moh tace dan Allah ku kaini wajen wanda zai auri nafisa na rok'eshi yabarma na Allah ita, saboda ciwonshi, dariya daddy yayo yace ummay aikina tare da wanda zata aura yanzu haka, umma tace banganeba, nuna amir daddy yayi yace da shine zata aura, moh sakin baki yayi yana kallon amir kallon tuhuma, " gyaran murya anty tayi tace moh karka zargi amir da cin amanarka, nina tilasta mashi da sai ya auri finah, nikuma hikimar yin haka bansan gudan jininka ya tozarta, ko yakoma marayan k'arfi da yaji, shida matarka, shiyasa nayi wannan hukunci dan idan yana hannunmu toh zamu mashi rik'on da zamuyima d'iyarmu suhaila, "moh yace hakane anty nakuma gode sosai da irin guddumuwar da kukeba yarona da matata, dafashi amir yayi yace bakomai, moh aykai yanzu ka wuce aboki d'an uwanane, rungumeshi moh yayi yana hawaye, " Amir ya kalli iyayen finah yace daddy mai wuri ya dawo, kuyi hak'uri ni na janye nabarma moh kayanshi, Allah yabasu zaman lafiya, daddy yace hakane kam kayi tunani mai kyau dama nima inada niyar namaka magana kuma Alhamdulillah tunda kayi tunani, godiya umma ta dingayi hartana kuka saida mummy ta lallasheta, "amir yace kuma auren na nan yanda aka sashi, nanda kwana ukku, daddy yace hakan na da kyau, shiko moh yarasa inda zaisa kanshi dan murna,,,,,
" moh keta zabgama finah shagwaba, gaban iyayensu, itako finah sai sunne kai takeyi, daddy yace mutafi ko, umma tace nima tafiya zanyi, abun na Allah baya k'arewa, dariya daddy sukayi, suka fita, dr yar ficika ce tashigo, ganin moh nata dariya yanama finah shagwaba tace ashe ciwon naka kenan, tunda yanzu tazo, dole ka warke, dariya akayi gaba d'aya, moh yace nafa warke yanzuma zakiyi discharging nawa, dariya dr tayi tace aynagani ka warke, dubashi dr tayi tareda yan rubuce rubuce a file nashi, kallon finah tayi tace toh hajiya, yanzu dai kinsan kece maganin ciwon shi saiki kula da lafiyanshi, dan yanzu nauyi kula dashi yana kanki, murmushi finah tayi tace in shaa Allah I'll try my best, naga baisake kwanciya asibiti ba, dariya dr tayi tace hakan yayi, kuma in shaa Allah gobe zan sallameka, amir yace so soon haka dr d'aga kai tayi tace ay ga maganinshi nan kusa dashi, toh is better a sallameshi, dariya sukayi gaba d'aya, bankwana dr tamasu tatafi, rungumo finah moh yayi yana k'arama Allah godia da zai sake zama na biyu da finarshi,,,,,,,,,
*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_*❤
IG: yar_ficika
© *_written_* *_by_*
*_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment