ZAMAN GIDA 31~35

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

*_page_* 3⃣1⃣ *_to_*3⃣5⃣

Malam yace kowa cen ku zata kawo hanjin b'era, sannan kuma zaku kawo budurwan tinkiya wadda kukasan budurwace dan idan ba budurwa baceba aikinku bazaiyi ba, sannan kusamo bak'in kare sai zakaru jajaye guda biyu, saboda aljannu sai sun sha jini dole, gaba d'aya sukace "eh" malam yace aikunji, basai na maimaita ba, feedoh ce tayi k'arfin hali tace malam mizai hana mubada kud'in dan gaskia bamusan inda xamu samo hanjin b'era ba da kuma budurwan tinkiya, malam yace munan bamu karb'an kud'i abinda nace ku  kawo dole shi zaku kawo, dan haka nabaku nan da kwana ukku idan kun shirya kun dawo, kutashi kutafi, kuma ta baya baya zaku fita, haka suka mik'e jiki sake sukayi waje, suna fitowa babu mai iya magana cikinsu, jakkuna suka d'ale sukayi gaba,,,,,

            "Saida masu jakunnan suka kaisu inda zasu samu mashina kana suka saukesu suka biyasu kud'insu, Marafa tace gaskia nikam ba zan iya ba, hady tace wlhi nima feedoh ko takasa cewa komai, Rookiey Kaxs tace ai wannan abu barinshi shiyafi ina zamu samu wani hanjin b'era, hady tace kebama hanjin b'eran ba, wai budurwan tinkiya, yanzu Ina zamu samu wata budurwan tinkiya, baccin yana d'an iska, suka bushe da dariya, haka suka hau mashina suka nufa Tasha,,,,
               *******

K'arfe hud'u da rabi suka isa katsina, feedoh tace ladies muwuce gidanmu muci abinci hady tace kinsan fa halin kakus tana iya faramana masifa, dariya feedoh tayi tace Allah yabarni da my Kakus, karku damu tana gidan k'anninta kuma tace sai dare zata dawo, mini jeep suka hau suka nufa gidansu feedoh,,,,


"Suna tsakar cin abinci wayan Marafa tayi ringing tana dubawa taga queen, kallonsu tayi tace queen d'an kano ce Rookiey tace sa handsfree, tana d'auka tasa handsfree queen tace Marafa Ina su hady Marafa tace duk muna tare, queen tace yauwa, dama zangayamaku ansamu wani malami zariya, kuma ba wasa kushirya kuzo gobe muje wurinshi tana fad'an haka ta yanke call,, "kallon juna suka kamayi, Marafa tace Anya malamai basai sunyi arzik'i damu ba, feedoh tace ketama arzik'i kike yanzu ubanwa zaibarmu mutafi wani zariya gobe, "kallonsu hady tayi tace jibarku kamar ba yanmata ba bakusan ya zakuyi ba, toh nikam Neman magani yanzu nafara, kuma gobe zariya zani bansan inda ake dacewa ba,,,,

*zariya* *Nada* *manyan* *bak'i* *kenan*😂😂😂

*Dedicated* *to* *Sadiya* *Marafa* *nd* *Hadiza* *Ahmad*

*Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180