HUDAH 66~70

⭐⭐HUDAH⭐⭐

Na
    Feedoh & meesha lurv

6⃣6⃣~7⃣0⃣

Haka nafito daga wanka dak'yar nake tafiya domain wani iron zugi nakeji akasana duk dana shiga ruwan zafin amma duk da hakan bandaina jin wata azabar ba ina shiga d'aki da dafa bango na shiga kuka ta taras da maaah takeyi nima kukan na fashe mata dashi na fad'a kanta d'agowa tayi Dan batasan shigo wata ba, tace har kin fito daga wanka d'aga kaina nayi alamar eh, lallashina maaah takeyi man had'a da nasiha da yadda da kad'dara har saidai naji zuciyata tayi zanyi sannan nad'ago kaina nace Ngd maah amma Dan Allah kiyafeman wlh bada Sabina yayi man fin k'arfina yayi bai dubi MARAICI NA ba ( na best Jeeddah Aliyu)
Yake tamin mutunci na ba.

Dakyar maaah tasamu nayi shiru tad'auko kayana nasa bayan nasa maaah ta tashi tace bari naje tad'ora mana, girki kid'an kwanta kihuta kafin magana nad'ago kaina sannan nace " toh maaah" kwaciyata keda wuya ba'ad'au wani lokaci ba wani zazzafan zazzabi ya rufeni, kafin kice mi tuni jikina yad'au karkarwa nishina maaah taje da sauri ta shigo cikin d'akin,  tana mai cewa lfy HUDAH nan taji shiru Dan alokacin kod'an yatsana bana iya d'agawa saboda zafin jikina gawan ciwon kai yahauni,fita maaah tayi tad'auko ruwa a roba da towel tazo zata shafamin amma alokacin har nafita a haiyacina.

Da gudu maaah maah ta d'au mayafi ta fita wajen Neman abin hawa tana fita alokacin Baban su faruq yafito da mota, wajen ta yazo yana mai tabayarta lafiya nan maah tafad'a masa halin da HUDAH ke ciki, da sauri yafito a motar yashiga cikin gidan maaah na binsa abaya yana shiga yaga halin Dana ke ciki tsaf yad'aukeni yasani aka fad'a yayi waje dani da gudu maah ta bishi tana fita ta rufe gidan sannan tafad'a mota, da gudu Alhaji yaja motar sai medical center yan zuwa da sauri aka amsheta nan likitoci suka rufa akaina Dan bani temakon gaggawa zuwa wani lokaci suka shawa kan matsalar allura bacci sukayi man sannan suka d'oramin drip fitowa sukayi a d'akin da sauri maaah da Alhaji sukayi wajensu nan likitan yace.

Written by
            Fiddausi Abdul'azez(Feedoh) & Ayeesha Musa ( meesha lurv).

®NWA®

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180