JINSINAH 146~150

❄❄ *JINSINAH*❄❄

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

*_page_*1⃣4⃣6⃣ *_to_*1⃣5⃣0⃣

*BAYAN* *SHEKARA* *D'AYA*
Abubuwa sunfaru cikin shekara d'aya inda finah takoma makaranta tana masters d'inta yanzu haka saura 1month tagama, kullum finah burinta ta kyautata ma iyayena dasu anty, iyayen finah zaka rantse da Allah damacan musulmai ne saboda sundage da sanin addini kuma Alhamdulillah yanzu sunsan komai na musulunci, "finah ta fidda moh aranta karatunta kawai tasaka gaba, saidai abinda ke bata mamaki duk inta fita makaranta yanda samari kemata chaaa itako ko kallonsu batayi, sanadiyan hakama yasa takesaka nik'af amma bata tsiraba data fitane sai anbiyota, itako bata kulasu, kuma anty bata takura mataba, haka shima amir saboda aganinshi moh zaidawo hayyacinshi iyayenta ma ganin masu rik'onta basu takura mata ba yasa suma suka kyaleta,,,,

Arif ne ya shigo da gudu ya fad'a kan anty yana nishi,  suhaila ce tashigo tace wlhi bazan yarda ba saina rama,  anty tace miya faru, "suhaila tace mummy fa kayan wasa na yaje ya b'ata, kuma yaman gwalo ya gudo wurinki, anty tace toh ayke babba ce kiyi hak'uri, zumb'ure baki tayi tace bari mammy tadawo saina gaya mata, arif yace sowee ya suhaila on my kneelz bazan k'ara ba, dariya suhaila tayi tace yaro kasan halin mammy ay, anty tace toh baya baki hak'uri ba, kinsan finah batama arif da wasa, dariya suhaila tayi tace yawuce nima wasa nake mashi, bazan fad'aba taso lil bruh, am joking kaji ko, tasowa yayi yana dariya suka fita, kallonsu anty keyi cikin sha'awa, finah ce tashigo gida, tunda ga gate su suhaila sukaje suna mata oyoyo, da murnanta ta taresu, tabasu swt d'inda tazo masu dashi, atare sukace tanx mammy, murmushi tayi tace welcum my pikins,,,,,
                     **********

Amir ne kwance anty tashigo da sallama amsa mata yayi, ya bud'e mata hannunshi da sauri tafad'a jikinshi, yamaida hannunshi ya rufe, cikin muryan k'asa k'asa anty tace dear magana nazo muyi, d'agota yayi ya kanne mata ido yace inajinki, sauka tayi k'asa tace favour nazo kaman, da sauri amir yace inajinki wane irin favour,  shiru ta d'anyi kana tace sonake ka auri nafisa da k'arfi amir yace *what* kinsan mi kike fad'a matar fa moh kikace na aura, tsayama cemaki akayi zan k'ara aure, haba aysha kina kuwa cikin hankalinki, "anty tace da hankalina, shin yaushe zamu tsaya jiran moh? Yakamata ayima finah adalci, dan Allah ka aureta nasan wacece ita shiya sa nace ka aureta, saikuma tafashe da kua, d'agota yayi ya rungume yana bata hak'uri amir yace ya isa naji, zanyi yanda kikace amma da sharad'in idan ita ta amince dan bazakiyi mata dole ba, " rungumeshi anty tayi tace zamata amince in shaa Allah nagode sosai, gobe saimuje mu gaya mata, amir yace kibari tadawo dukafa jibi zata dawo, anty tace gara muje kaga su mummy ma saisu sani, kad'a mata kai yayi yace olryt Allah yakaimu goben,,,,,

            "Saida su arif suka tafi skul kana anty tashirya dayake ansaka arif a play group, sun shirya tsaf itada amir suka fito suka nufa gidan iyayen finah, "suna isa suka iske daddy na nan baije aiki ba, mummy tace kardai ace kun biyo d'iyarku, anty tace ah ah mummy munzo kan wata magana ne mummy tace shikenan, "mummy tace shine bakuxo da su suhaila ba, amir yace aysun tafi skul shiyasa, xama akayi suka gaidasu cikin girmamawa amsawa su mummy sukayi, anty tace ina finah? Mummy tace tana d'aki, tashi tayi tashiga d'akin,,,,,,,,

"Tana shiga ta ganta bisa sallaya da alamun sallah ta gama,  sallama anty tayi, amsawa finah tayi, tasowa tayi ta rungume anty tace yanzu nake cewa nakiraki, murmushi anty tayi tace ayni gani nazo, zama sukayi,  "anty tace finah wajenki nazo da k'ok'on barata, murmushi finah tayi tace anty miye na wani bara kifad'i abinda kikeso nikuma na aiwatar maki dashi, anty tace komiye kinyi alk'awari finah tace nayi anty, " gyara zama anty tayi takkali gefe guda tace sonake ki auri Amir wata zabura da finah tayi ni kaina *yar_ficika* saida biron d'auko maku rahoton tafad'i, finah tace anty kinsan me kika fad'a kuwa anty tace nasani, finah na hawaye tace plz anty ki canja wani wlhi ban iya zaman kishi dake, kuka takeyi sosao, anty tace shinakeso, idan kuma zaki karya alk'awari to, tashi finahh tayi tabarma anty d'akin, tana fita parlor tafad'a kan mummy, mummy tace mike faruwa nafisa?

Kamar daga sama sukaji anty tace waidan nace ta auri amir, ba mummy ba ko daddy saida ya razana, finah tace mummy kinjita ko wlhi bazan iyaba, anty bata cancanci ayi kishi da ita ba, mummy tace aysha nikaina bazanso ace finah ce kishiyarki ba mutane zasu zagemu suce duk irin hallancin da kuka mata, anty tace mummy ba ruwana da mutane idan dai harta amince, finah tace anty bazan iya amincewa ba,,,

         "Takowa anty tayi tazo gaban finah d'agota tayi tace nafisa kinban mamaki duk halarcin da namaki, ashe bazaki iya sakaman da alkairi ba kinzama butulu, nagode sosai da sakayyar da kikaman, kuma kinsan muhimmancin Alk'awari, anty nakaiwa nan ta d'auki jikkarta tace amir muje amir da yazama hoto tunda aka fara badak'ala " biyo ta tayi da gudu ta kama hannunta,   tace anty kiyi hak'uri wlh banda nufin nazama butulu wajenki, dan Allah kiyi hak'uri ki fahimceni, anty tace bawata fahimta da zanmaki, idan harbazaki amince ba, "cikin sheshek'ar kuka finah tace na amince anty idan hakan na nufin samun farin cikinki, rumgumeta anty tayi tanata mata godia, janta finah tayi suka zauna"nankuma kuka yazamana dariya, saikuma aka bud'e shafin sabon fira, anty tace idan finah tagamq final exams d'inta sai ayi biki, tunda yanzu bai wuce 3weeks ba, iayayen finah sun amince da haka,,,,,

Umma ce zaune parlor ta buga tagumi, gawani bak'i da tayi, sallamar d'an uwanat taji, cikin murna ta amsa mashi, yana shigowa saita fashe da kuka, wuri yasamu yazauna, sannu da zuwa umma tamashi tana share hawaye, amsawa malam yayi, yak'are mata kallo, malam yace haka kika koma, cikin kuka umma tace matar na Allah ne tamaidani haka, malam yace karki gayaman  komai, duk abinda kukeyi ina sane dashi, ke abinda kika shukane kika fara girbewa, yanzu baiwar Allah nan da kuka d'ora mata karan tsana aysaida kuka fiddata, toh kema gashi nan kinacin taki uk'ubar, yanzu inashi na Allah d'in umma tace nayi sati banganshiba matarshi tahanashi zuwa wurina, kumani babban bak'in cikina da ya mance da matarshi da d'anshi duk yanda yake farin ciki da an ambacesu shikenan saita fashe da kuka, "waya malam ya jawo yakira na Allah bugu ukku na Allah ya d'auka cikin girmamawa ya gaida malama, malam yace yazo yanq gida, " cikin mintuna k'alilan moh yashigo, guri yasamu yqzauna yagaida malam, baiko kalli inda umma takeba, wasu ruwa malam ya bashi cikin d'an galan yace shanyesu baiyi gardama ba yashanye, yana ko sha yafarajin canji, amma haryanzu yakasa tuna koma malam yace gobe ka shirya kaida mahaifiyarka kuzo, zakuyi sati d'aya can,  sallan kuma ka gayama matarka tahanaka, zuwa ranku yab'aci daga kai har ita, malam na kaiwa nan yatashi yatafi, shima mik'ewa yayi jiki sake yatafi sashen fadilah,,,,,,,,,



*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_*❤

IG: yar_ficika

© *_written_* *_by_*
               *_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180