DIJAH 191 ~195
🏵🏵DIJAH🏵🏵
Feedoh yanmata✍🏻
1⃣9⃣1⃣~1⃣9⃣5⃣
Dijah ya dinga nunawa da yatsaya yakasa magana, itako sai kyarma takeyi, daddy ne ya mik'e yace Alh Lawal lafiya? Miyafaru kake nuna amanar Hamzariee kokasantane, daddy atare ya jeroma Alh lawal tambayoyi, "Alh Lawal yace wannan d'iyata ce nina haifeta naji ajikina, dama tunda natashi nakejin kaina wani iri, "baya dijah ta dinga ja zata fita, tana kuka tace nifa ba d'iyarka baceba ni shegia ce banda uwa banda uba, daddy ne yakamo hannujta, daddy yace baba Alh Lawal yada ganin d'iya zakace d'iyarkace kaida d'iyarka ta b'ace tun tana jaririya, Alh Lawal yace wlhi d'iyata ce ga kamar ta nan da zainabu, "kuma inada shaida a harshenta, saboda tunda aka haifeta harshenta yake da bak'i, "daddy yace dijah bud'a bakinki, dijah na bud'awa saiga harshe da bak'i, daddy yace Allahu Akbar lallai dijah d'iyarka ce, nidama duk idan naganta sainaga akwai inda nasan fuskarta, "kafin su Ankara saidai sukaga dijah tafad'i sumammiya, daidai hamza na shigowa parlor, da gudu ya k'araso ya kiran sunanta, su daddy sukayo kanta, shiko hamza inbanda kuka ba abinda yakeyi, duk sun rud'e Ammi ce da affy sukaji kukan hamza suka nufo parlor da Sauri, turus sukayi ganin dijah kwance kamar gawa, Affy tafad'a kanta tana kuka, tace plz sis kitashi danasan dagaske kike, dana karb'a tray d'in nakawo, Ammi ce ta d'auko ruwa ta watsama dijah, amma shiru, haka Ammi tacigaba da watsa mata, ajiyan zuciya tayi, can kuma ta bud'e idonta , parlor tabi da kallo, ido ta tsurama wanda yakirata da sunan mahaifinta, saikuma tafashe da kuka, Ammi ce tajawota tafara lallashi, dakyar akasamu tayi shiru, shiko hamza inbanda ajiyan zucia abinda yake...
*****************************
Shiru parlor ya d'auka, kamar ba mutane ke cikinshi ba, Alh lawal yace zonan 'yata, tashi tayi taje wurinshi rungumeta yayi saikuma suka fara kuka, dakyar akasamu sukayi shiru, "shiko Hamzariee sai washe baki yake ganin cewa Alh Lawal ne baban dijah, "dijah tace baba ya akayi kuka yardani, miyasa bakusoni irin yanda kowa yaso d'anshi ba, wane laifi na aykatamaku haka, kodai bata hanyar aure kuka samenibq, kuka yafashe dashi yace kiyi hak'uri d'iyata k'addara tarabamu dake, wlhi ke d'iyar sunna ce kamar kowa, amma bazan fad'a maki komi yanzu ba saimunje wajen mahaifiyarki, "alh Lawal yace Alh abubakar Ashe gudan jinina na gidanka wani al'amari sai ubangiji, daddy yace aykuwa dai, itace wadda kaso kaje gani Allah bai nufaba, ashe bakuda rabon kugana sai yanzu, "Alh Lawal yace kardai kaceman itace amanar Hamzariee Nah, daddy yace itaface, nan akabashi labarin yanda tazo wajensu, amma basu bashi labarin ta na k'auye ba, kuka Alh Lawal yayi, yace alh nagode, lallai kacika d'an halak, "bakasan mutum ka rik'eta kuma harkana shirin had'a ta aure da d'anku, nagode Alhi yace bakomai ay d'a duk na kowane, "Alh Lawal yace kema Hajia nafisa nagode Allah yabiyaku da gidan Aljanna Firdausi, tace Amin,
Alh Lawal yace saimutashi muduka, muje gidana, saboda zainabu taga farin cikinta, daddy yace ayhaka za'ayi, "Hamzariee yace baba kafin nan, inasan kanema man auren dijah wajensu Ammi da daddy, saboda sunasan suhanani, dariya akayi, daddy yace Ammi kinji rashin kunyar d'anki ko, Alh Lawal yace ba wata rashin kunya dan yaro yayi magana da babanshi, yanzu dai muna neman iri, adaure aba d'ana auren dijah, Ammi tace bazanma d'iyata auren dole ba, sai idan tanaso, daddy yace nima haka, "Alh Lawal yace toh bari na tambayeta, "Khadijah kinasan Hamzariee tashi tayi tabar parlor da gudu tana dariya, Alh Lawal yace ayni dama nasan za'aso d'ana, daddy yace aybata amsaba, Alh Lawal yace ay alamu sun nuna ta amince, "Alh lawal yace hamza jeka cema matarka ta zo mutafi taga mahaifiyarta, tashi hamza yayi cikin farin ciki, yanufa d'akin dijah kodayaje tsaye yaganta ta d'aga hannu tanama Allah godia tana hawaye, "rungumota yayi yace my babe kukan mikuma kikeyi, tace charming dole inyi kuka Allah yacikaman burina, naga mahaifana, gashi kuma zakazama mijina, kaga dole nayi kuka, k'ara rungumeta yayi yace hakane my babe, amma godia zaki ga Allah, dijah tace hanake, hamza yace muje ana jiranmu zamuje muga mamanki, sakkowa sukayi koda sukazo bakin mota suka iske su daddy suna jiransu........
www.Phirdauceejeebo.mywapblog.com
IG: yar_ficika
Written by
Feedoh Deedoh✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment