ZAMAN GIDA 21~25

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

*_page_* 2⃣1⃣ *_toh_* 2⃣5⃣

*ASALINSU*
Asalin hadiza da Marafa yan
Katsaina ne, iyayensu yan katsina ne, "k'awance hadiza da sadiya ya samo asaline tun suna yara,unguwar su guda Mani house,tun suna yara suke tare bacci kawai ke rabasu, haka kuma koda suka girma tare sukeyin komai, ko fad'a sukeyi amma bazasu fasa tafiya tare ba,"toh ayanxu Mani house babu sauran budurwa saisu duk Wanda tatashi ammata aure tunda ga kan sa'aninsu har k'annensu tun abun baidamun su haryazo yafara damunsu, duk wannan bin malaman dasuke yi iyayensu basu saniba,saboda iyayensu da sun sani da sun hanasu "yanzu haka suna final year a Alqalam university katsina, "k'awance su da  feedoh yafare ne a skul cz skul d'insu d'aya department d'insu d'aya inda suke karanta computer science, "basu shiga harkan kowa, haka itama feedoh bata shiga harkan kowa, "amma ita k'ok'ari gareta kamar me tunda suka ga tana ganewa over shikenan suka shiga yimata shishigi, harsuka zama k'awaye, "har k'awancensu yakai ga iyayensu,,,,,

*CIGABAN* *LABARI*
Tun suna kan hanya Marafa keta masifa, ita abunnan ya isheta kowane da abinda zai gayamaka, "harsuka iso gida tana masifa, "gidansu Marafa suka wuce sukayi sa'a kuma mozan Marafa tatafi suna, abinci suka zubo suna tsakarci wayan feedoh yayi ringin tana d'agawa taga Rookiey Kaxs ce, d'auka tayi, Rookiey tace k'awata kina Ina feedoh tace Ina gidansu Marafa, Rookiey Kaxs tace gani nan zuwa, "kashe wayan tayi feedoh tace ladies ga Rookiey Kaxs nan zuwa, Hady tace saitazo dama na dad'e ban ganta ba,,,,,

              "Da gudu Rookiey tq fad'o cikin d'akin marafa, tsoki feedoh tayi tace shiyasa Maman Hady ke cewa bamuda hankali, ji dan Allah kamar ba budurwa ba kinwani fad'o da gudu, "Hady tace ay halinsu d'aya itada marafa, wani abun ay suke ja muna,,,,,

"Rookiey tace sowee ladies wlhi dole inyi murna, saboda nesa tazo kusa, Hady tace miyafaru? Rookiey tace kunsan me? Sukace ah ah, Rookiey tace wasila aka sakama biki Hady tace wace waseelar Rookiey tace Wasee mana, "feedoh tace shine nesa tazo kusa ke amma bakisan inda kemaki ciao ba, dariya sukayi ga ba d'aya,,,,

                  "Rookiey tace calm down k'awata aybaki bari nakai aya ba, tace muna jinki, tace wani malamine yamata aiki cikin marad'i yake, shine taman bayaninshi, koda zamuje, "shine na tambayi rama tace tasan k'auyen, kuma taceman aikinshi naci, wani irin ihu Hady tasaka, tana murna,,,,,

Rookiey tace ayba nan gizon ke sak'a ba, Hady tace mi? Rookiey tace akwai nisa sosai daga marad'i zuwa k'auyen, wai idan muka sauka Tasha, zamu hau mashin, daganan zaiyi tafiya damu takai ta 1hour saikuma ya ajemu mu hau jakki, "atare su ukkun suka had'a baki sukace jakki😳😳😳😳,,,

*Dedicated* *to* *sadiya* *marafa* *nd* *Hadiza* *Ahmad*


*Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180