HUDAH 121~125
⭐⭐HUDAH⭐⭐
Na
Feedoh & meesha lurv
1⃣2⃣1⃣~1⃣2⃣5⃣
Bikin ya kan kama, gida biyu sai shirye shirye biki suke biki ya ra ya rage saura kwana biyu Hudah ita da fady bazama kullum suna hanya sune suyi can suyi nan, yauma sunje anyi masu k'unshi mai kyau marar hayaniya yayi kyau sosai Amarya tayi, ba'a magana saboda tasha gyaran jiki ba kad'an ba, tun bikin saura sati biyu ake mata gyaran jiki, sosai jikinta yayi kyau indan ka kalleta sau d'aya bza kaso ka d'auke idonka akanta ba, wani irin kyau ne tayi na ban mamaki, gsky ba karya Hudan AD ta haska koshi da AD da kyar za ganeta "lolz" washegari za'a fara shagalin bikin fady kwance tad'ago takalli HUDAH tace wlh sis duk nagaji tun kafin mufara shagalin, HUDAH tace "ae dole mugaji fady dubi irin yawa da mukasha" ni wlh ko AD banson yazo yanzu, fady tace "saboda me kika ce haka?" Wlh bawani Abu gajiyace tasa koshi banaso gani yanzu dariya fady tayi sannan tace karyar banza ba agansa ba shiyasa dariya hudah tayi tayi kawai.
Bikin wan shagali rana bata k'arya saidai uwar diya taji kunya komai akasawa lokaci zaizo yau tak'ama ranar d'aurin Auren NAUFAL DA HUDAH bayan ansha shagali iri iri, perty sai da sukayi wajen kala biyar sai da HUDAH tace itafa ya isa haka duk inda kaje cikin kt zance bikin kawai akeyi sanarwa aka bayar gidan radio gidan TV sai nuna hoton Amarya Dan ango ake inda suka fito kamar taurari saboda haskawa, mammyn fady dataga irin kyau da Amarya tayi da irin barin nera da akayi hankalinta yatashi hawan ruwa yakusa kamata d'aki tashiga tarufe ita d'aya tana uban kuka.
And'aura auren NAUFAL DA HUDAH Akan sadaki 200k lakadan ba ajalan ba daddy yayi rawar gani wajen bikin inda yayi Hudah kaya nagani nafad'a ko d'iyar kusar govt sai haka inda aka kai Amarya gidan angonta dake GRA tayi kuka rabuwa da maaah ta'akazo fita da ita maaah tayi mata nasiha sosai itama maaah tun tana d'aurewa sai da tasa kuka yayar maaah naganin haka taja Hannu Hudah suka fitoh daga d'akin tana kuka kamar ranta zaifita, gidan daddy aka shiga da ita suna zuwa dakin daddy suka shiga yayi mata nasiha sosai daga k'arshe ya tashi yad'auko mata alqur'an da sauran litattafai addini da sallaya da casbaha ya mik'a mata hannu biyu tasa ta k'arba sannan yaja hannunta ya kaita d'akin mummy yace ga hudah nan, zata tafi duk'awa hudah tayi hark'asa tace mummy dan Allah idan namaki laifi kiyafeman " wani nadama yazoma mummy takama hannu hudah ta tadata ta rungume tace hudah nizan nema yafiya wajenki, irin k'iyayyar dana nuna maki kiyafeman ,hudah tace mummy bakomai, kud'i mummy tad'auko masu yawa taba huda, "amsa tayi tana godia , daddy yakama hannunta yasa ta amota yakaita har d'akinta yazaunar da ita sannan yayi mata sallama ya tafi nan tak'ara fashewa dasabon kuka sai datajima sannan su fady sukazo ita da sauran jama'a kan fady tafad'a tasa mata sabon kuka, "rungumeta fady tayi tace toh yanzu miye na kuka ba daddynki yakawoki ba, "turo baki tayi tace kuma ay cewa zakuyi zaku tafi, fady tace wlhi daddy yace kar wadda ta kwana.
Abokan ango sun rako ango akayi wasa da dariya suka sayi bakin amarya, akace fady suzo amaidasu gida,"nanfa daru yatashi saboda dakyar aka kwalkwale hudah jikin fady, huda kuka fady kuka, su sadiya Marafa yan kafi biki suma kuka, "dakyar naufal yashawo kan hudah tayi shiru, sallah sukayi raka'a biyu, yakama kanta yamata adu'a kamar yanda manxonmu yace ayi, tambayoyi yamata takuma bashi amsa, " tashi yayi yad'auko plate da cup,"dakyar yasamu taci saida yaga takusa amai kana ya kyaleta, kashe komai na wuta yayi, yad'auki hudah sai d'aki, nanfa zance yasha banban nidai fitowa nayi najamasu k'ofar da fatan zaman lapia.
K'arfe ukku naufal yatashi yahad'ama hudah ruwa d'aukarta yayi kamar ya d'auki Babylabo bai ajeta ko inaba sai toilet wanka yamata kana yabarta ta ida, tunda hudah tafito daga toilet data kwanta bata farkaba sai 6am dak'yar tatashi tayi sallah, shidai AD binta yake da ido yana murmushi, tanagama sallah takoma ta kwanta sune basu farkaba sai 12pm, wanna hudah tayi tasa wani cream material tayi kyau, amma takasa had'a ido da naufal shiko sai washe baki yake.
Parlour suka fito suna zuwa suka iske ankawo masu break daga gidansu naufal, abinci yazubamasu, yanaba hudah amma takasa sakewa dashi, saida sukagama tsaf kana yakwashe kayan, "dawowa yayi ya zauna ya jawo huda jikinshi yace haba princess AD kuma akejima kunya yau, dariya tayi tak'ara lafewa jikinshi, naufal yace hudah nagode da Allah yabanke amatsayin Mata, bayan keda kanki kikaban labari da zan rantse virgin nasameki, tnx so much u mean d whole world 2 mie, Allah tabarmu tare "huda tace amin AD nah...
www.phirdauceejeebo.mywapblog.com
Written by
Firdausi Abdul'Azeez (Feedoh) &
Ayeesha Musa (Meesha Lurv).
®NWA®
Comments
Post a Comment