JINSINAH 181~185
❄❄ *JINSINAH*❄❄
*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻
*_page_* 1⃣8⃣1⃣ *_toh_*1⃣8⃣5⃣
Anty tace wai moh bakajin kunyarmu, mufa surukanka ne yanzu, dariya moh yayi yace surukan zamani ba, amir yace haryanzu hannufa kake, dariya sukayi gaba d'aya yace natuba uncle amir, "driver gidan Anty ya shigo da su arif, arif na hango amir ya ruga da gudu yana papa, sun gumarshi amir yayi ya d'aga sama, dariya yakeyi, yace papa I miss u, amir yace I miss u so much my boy, kallonsu moh yadingayi cikin sha'awa kuma yanda su amir suka rik'e mashi yaro abin namashi dad'i, Anty ce tace my boy ni bakai missn d'ina ba ko saukowa yayi ya ruga wurinta yace sowee my maaamaa, nayi missn d'inki, karki fushi kinji my mummy dariya sukayi ga ba d'aya, suhaila taje gaban gadon Moh tamashi ya jiki, ta d'ale cinyar finah, "Anty tace my boy bakaga mammy ba? Zumb'ure baki yayi yace naganta ay duka na takeyi, dariya sukayi, itadai finah tanata wasa da suhaila, amir yace oya my soja jekama daddy ya jiki, da gudu ya wuce wajenshi yace daddy ya jiki, shafashi moh yayi cikin k'auna yace na samu sauk'i arif, juyawa yayi yace mammy ni bazaki d'aukeni ba sai ya suhaila, sannan finah tayi magana, bacewa kayi dukanka nakeba, dariya yayi yace am jocking fa, papa mummy aykunsan wasa nakeba, atare sukace yes boss, abun saiya k'ara burge moh har hawaye saida ya share a hankali, "firah aka dingayj sosai, sai yamma lik'is su Anty suka wuce, amir yace bari naje gida na dawo, tunda kwana asibiti yaganmu, finah kibari nadawo saiki tafi dan kar abarshi shikad'ai finah tace toh, tashi tayi ta rakasu Anty,,,,,,
*********
Tana shigowa d'akin da sallama, ya bud'e mata hannuwanshi da gudu taje tafad'a jikinshi rungumeta yayi yana ajiyan zuciya, shafata yafarayi yana kissn d'inta, kwace kanta tayi tana girgiza Kai, finah tace moh yanzu fa ba matsayin mata da miji mukeba, ahankali yace aykin kusa dawowa matata, finah tace toh kayi hak'uri sai an d'uara, moh yace hakane, finah tace my moh banga Anty Fadilah ba moh yab'ata fuska yace aybazaki ganta ba, tace miyasa, nan ya kwashe komai ya gaya mata harda k'afanta data fita, finah ta tausaya mata tace my moh ayda baka saketa tund taga ishara, moh yace ita tasaka aka sakeki kuma, finah tace ni komai ya wuce yanzu Saki nawa kamata, moh yace saki ukku mana, finah tace what haba moh wlhi saki ukku yayi yawa, yanxu inane gidansu ninaje na ganta, moh yace toh gaskia yanzu bansan inda suke haya ba cz babanta yasamu karayan arzik'i, girgiza kai finah tayi tana hawaye, dan tasan sakayya ce Allah yamata, "jawota moh yayi yace miye na kuka ai hak'ik'in ki ne ke binta, nanfa ya dinga aikin lallashi haryasamu tayi shiru, firan soyayya suka shigayi, kowa nagayama d'an uwanshi yanda yai missn d'inshi,,,,,,
********
Yau asabar yayi daidai da 25/08/2016 aka sake d'aura auren Muhammad da finah akan sadaki naira dubu hamsin, lakadan ba ajalan ba, inda dubban mutane suka shaida d'aurin auren abokansu sunsamu halartan auren inda abun ya dinga ba moh mamamki, danshi baiyi gayya ba, amma yasan aikin amir ne, bayan angama d'aura aure moh yadinga gaisawa da jama'a kowa na tayashi murna, wurin amir yaje rungumeshi yayi yace banda bakin maka godia saidai Allah ya biyaka, murmushi amir yayi ya bugi kafad'an shi yace aikomi namaka ka cancanci haka abokinah, daganan aka fara reception, "yamma nayi k'awayen amarya su Mufeen duk sun hallara rookiee sadau ko nan aka kwana yan groups d'insu finah Feedoh & Bieebee suma ba abarsu abayaba dan sunje kuma harda kyautar da akama amarya, can nahango Ja'o tana ta neman Rookiey Kaxs, wurinta naje nace lafiya tace kinsan halin Rookiey Kaxs ita nake nema dariya nayi nace anacan Ana kwasar shinkafa ana sakawa cikin handbag Ja'o tace Ashe dai kema kinsan halinta,,,,,
"K'arfe takwas aka fito da amarya za'akai wajensu daddy aka kaita nasiha daddy da mummy suka mata mai ratsa jiki, kuka finah keyi sosai, "haka Anty tafito da ita tasakata mota saigidan moh, "suna shiga aka wuce da ita sashen Umma, nasiha Umma Tamata sosai tare da mata fatan zaman lafiya, part d'inta aka nufa da ita, wani irin farin ciki ya lullub'eta ganin tasake dawowa gidan masoyinta, yan kai amarya sun watse sai Anty kad'ai, 10pm moh da amir suka shigo, arif naganin amir ya ruga da gudu yana papa, d'aukanshi yayi yana mashi wasa, wuri aka samu aka zauna, amir yak'ara yimasu nasiha da kuma hak'uri da juna, kana sukayi bankwana, arif yace mummy zan biki ni bazan zauna wajen mammy ba, dariya Anty tayi tace dama k'afanmu k'afanka yarona,,,,,,,
"Sunyi komai yanda Allah ya umurci amare suyi, kaji ya d'auko suka faraci saida suka k'oshi kana, ya kwashe komai, yana dawowa ya sungumeta yayi d'aki da ita, wasa yafara yimata daga nan labari ya canja, saida finah tayi kuka dan tabbas tasan moh ba k'aramin missn d'inta yayi ba,,,,,,,,,
*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_*❤
IG: yar_ficika
© *_written_* *_by_*
*_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment