JINSINAH 81~85
❄❄ *JINSINAH* ❄❄
*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻
*_page_*8⃣1⃣ *_to_*8⃣5⃣
Fadilah na fita sashenta ta nufa, mukkulin motarta ta d'auka, parking space suka had'u da Umma, "ganinta a hargitse, Umma tace miyafaru Ina kuma zaki, "wani irin mugun kallon Fadilah tamata tace dole saikinji inda zani? Nifa bansan saka Ido, inama ruwanki da inda zani, "sakin baki Umma tayi saikuma tayi murmushi tace Allah yahuci zuciyarki saikin dawo, "tsaki Fadilah tayi ta shige mota abinta, kamar zata taka Umma, saida Umma ta tsorata, ganin yanda take niyar bugeta,,,,,,,,
"Gudu take shararawa kamar wadda zata tashi sama, "Allah ne kawai yakawota gidan habiba lafiya, "horn tadingayi, "maigadi dayaji horn bana lafiya baneba dasauri ya bud'e gate d'in, da gudu ta cinno kan motanta, ganin haka yasa maigadi tsalle yakoma gefe guda yana ganin ikon Allah, fitowa tayi daga cikin motar ko kulle ta batayiba, tafad'a cikin gida,,,,,,,,,,,,,,
**********
Sallama ta dingayi amma shiru, bakowa parlor, saman bene tahaye, tanata sallama amma shiru, d'akin habiba ta tura, "kwance take tare dawani ganin haka yasa fadilah tasaki k'ofan tadawo parlor tazauna,,,, "takusa minti talatin saigasu sun sakko bako kunyar Allah idonsu, Allah ya shiryamu da dukkan kullihin musulmi, "ganinta yasa habiba manaki, tace Hajia kece da kanki, kuma bakiman wayaba, tunyaushe kikazo, hararta tayi tace Ina zakisan nazo, tunda kina shekewarki, dariya tayi, tace baby kaga nayi bakuwa kaje, amma anjima kana iya dawowa, girgiza Kai yayi yace shikenan,,,,,,,
"Yana fita habiba ta kalli fadilah tace ya akayine kawata, duk murnan munci nasara ne yasa kika kasaman waya saida kikazo?, "Fadilah tace wace nasara, ay yanzu dai bamu da ita, "nanta kwashe komai kaf tagayama habiba, dafe k'irji habiba tayi tace munshiga ukku, yanzu miye abinyi? Fadilah tace nima bansaniba, "habiba tace kodai komawa zamuyi wajen malamin? Fadilah tace ah ah aykinji mitace kidai barshi kawai ninasan abinyi,,,,,,,
*********
Sai marace lik'is Anty tabar gidan finah, tare da k'ara mata gargadin ta kula da kyau, "kuma batabar gidan ba saidata gyara matashi tare dayimata girki, "dayake tun sanda aka sallamota asibiti tadaina girki saboda bata da lafiya, "Ana fitowa sallar isha tashi tashiga wanka, tana fitowa taji tana sha'awar yima mijinta kwalliya, "dayake aykinta ne, "kwalliya tayi simple ta d'auko wata b'ingileliyar riga pink wadda bata rufe Mata cibi ba tasaka takawo wando tasaka, takasa kanta hudu tasamashi ribom shima pink, "tayi matuk'ar kyau, parlor takoma ta hakimce kamar ba itaba ba, "gawani k'amshi natashi,,,,
"Da sallama ya shigo, ganinta yayi parlor ga kwalliya tasha sakin baki yayi yana kallonta kamar ba finarshi ba, tashi tayi taje wajenshi, tana zuwa ya bud'e mata hannu, fad'awa tayi jikinshi tana yar shagwaba, "shiko moh yakasa komai sai aikin murmushi, "janshi tayi takaishi parlor, tazaunar dashi, kana tatashi takawo mashi abinci, duk inda tayi yana biye da ita da Ido, "abinci yaci sosai, yana gamawa, takwashe Kayan, takai kitchen "ruwan wanka ta hadamashi, zuwa tayi takama k'ugu gabanshi tace katashi katafi kayi wanka, janyota yayi tafad'a jikinshi, nan yacigaba da wasa da ita, dakyar ta kwace tana dariya, tashi yayi yaje yayi wanka, "shima shiryawa yayi cikin kayan bacci yayi kyau sosai,,,,,,,,
"D'akinta yasameta ta kwanta, gadon yahau ya yaye blanket din data rufa dashi yace wlhi yarinya baki isaba tashi zakiyi, dariya takamayi, tana shagwaba ni gaskia my moh bacci nakeji, "dariya yayi yace bako kiyinshi, "cakulkuli yafara yimata, dariya tadingayi, duniyar ma'aurata suka fad'a, suka kuma faranta rankowa, "gaskia moh har tausai yabata dan tasan yayi missn d'inta kwana biyu, amma kumafa Tasha wahala "Dan dakyar tasamu ya kyaleta, "bayan sunyi wanka jawota yayi jikinshi ya kankame kamar wani zai kwace mai ita "daganan kuma bacci yayi gaba dasu, "nima *_Yar_* *_ficika_* na kwaso kafafuwana dan barci nakeji,,,,,,,,,,,,,,
*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_*❤
IG: yar_ficika
© *_written_* *_by_*
*_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment