HUDAH 61~65
⭐⭐HUDAH⭐⭐
Na
Feedoh & Meesha Lurv
6⃣1⃣~6⃣5⃣
Muka shiga gidan,yayi parking maigadin yazo da gudu yana gaida ya faruq, ya amsa mai a yatsine, nidai ina binsu da I do cz jikina yafara bani ba alkairi baneba biyo faruq danayi, haka kawai nafara tsorata dashi kawai dai na dake ne, ya juyo yaceman pretty mujeko karmu dade maaah tamana fada, nadagamai kai yayi gaba nabishi baya, murda kofa yayi tare da sallama ba amsa, yasakai nidai ina binshi muna shiga wani babban parlor muka shiga yaceman pretty zauna bari su fito nace toh, wata hanya naga yabi, na dinga mamaki miyakaishi shiga gidan matan aure bayan mijin ke Frnd enshi, nakauda wannan zancen da cewa mayb wani parlor en zashi dan kiranshi.
Shiru wajen minti biyar saigashi yafito rike da tray da cup ya buda fridge ya dauko lemu yazo kusa dani ya aje yace gasunan zuwa, yau dauka cup ya tsiyaya man soya milk ya mik'oman sai a sannan nace mai ah ah nak'oshi, fuska ya bata yace miye haka kuma wannan ay baidaceba, inda kinsan haka zakiman dabaki bari mukazoba, ganin yab'ata ranshi na amsa nayi bismillah nasha, shiru shiru bawanda yafito nace ya faruq kodai sun manta da mune, yace ba shakka amma Ina zuwa, hanyar dayabi ita naga yasakebi.
Fitowa yayi yace yi hakuri gasunan nace mai nidai mutafi nadawo watarana, saboda nafara zargin bakowa gidannan, yace ah ah saifa kun gaisa, kujeran da nake zaune ita yazo ya zauna ya matseni sosai nad'ago kaina da masifa nace mai miye haka kuma, tashin da zanyi ya fisgoni na fad'o bisa kirjinshi ya matseni gam, yace sha'awarkice kice haka, nad'ago kaina kwallan dake makale dani suka gangaro yasa baki ya lashe, nace ya faruq kaima Allah ka kyaleni karka cutar dani matsayin kanwarka nake dan Allah, wani wawan murmushi ya saki yace wlhi Huda yau saina lashi zumarki naji yadda take, kinyi kuskure ko kuma nace kunyi kuskure keda mahaifiyarki da kuka kasa gano wayeni, kina tunanin sanki nake? Wlhi bantabajin sankiba hasalima tsanar danamaku tana nan karuwa takeyi, saidai kawai Ina sha'awarkine inasan nasan dadinki nasan babu tahanyar da zan sameki cikin sauki saita kulla soyayya dake,
Nidai inbanda kuka ba abinda nake saboda nakasa kwatar kaina, Ina karajin haushin kaina dana yarda dashi, nace ya faruq kaima girman Allah karka rabani da budurcina saboda shine yancina gidan mijina wata dariya yasaki yace HUDA wlhi yau sainaji yanda like.
Haka ya daukeni yayi wani daki dani nadinga zillewa amma Ina nakasa saboda karfinmu ba dayaba, bai dire ni ko inaba sai saman gado nadinga rokonshi Ina magiya amma ko kallo na baiyiba haka ya rabani da kayana kaf ya dinga wasa dani Ina kuka Ina komai amma yaki kyaleni, inaji Ina gani faruq yarabani da budurcina bai sararaman ba sai da yagama dan kanshi kana ya tureni gefe guda, tashi yayi yashiga toilet, yana fitowa ya tarda na had'ada kai da gwuiwa Ina kuka, yace yanmata tashi kiyi wanka na d'ago na kalleshi nace faruq in shaa Allah yanda kaman sai Allah yaman sakayya dakai, kuma Allah ya isa kawai zance maka wlhi na tsaneka na tsani kowa naka kuma in shaa Allah saikaga sakayya tunnan duniya,dariya yayi yace oops sori yanmata ay Allah ya isarki ba abunda zataman kinji KO na girgiza kai nace shikenan we shall ce, Ay Allah bai barin hakkin wani kan wani, na mik'e nasaka kayana na fito dakyar nagane hanya, cikin ikon Allah Ina murda k'ofa najita bude nafita ina hawaye, dakyar nakai kaina baking titi,Ina nan tsaye ina jiran napep saigashi yazo yayi parking yace muje in ajeki nace banso mugu kawai, murmushi yayi yaja motarshi yayi gaba, Ina nan tsaye harnasamu napep nagayamai inda I zaikaini, yace muje, inbanda kuka ba abinda nake cikin Napep saida muka iso yaceman Hajia munzo nasauko na buda jikkata nabashi 500 nawuce yana hajia canjinki bankobi takanshiba nayi cikin gida.
Ina shiga natarda maaah tayi tagumi ko sallama banyiba na fad'a jikinta, hankalinta tashe tace lapia? miya faru?ko accident kukayi? Tambayoyi tajeroman ba wanda na iya amsawa saida naga ranta ya baci,nace maaah kiyafeman sai yanzu na gano dalilinki na kin sakewa da faruq da kikai ashe faruq mugune tuni jikin ma yayi sanyi tad'agoni face Hudah dan Allah kigayaman miyamaki, nace maaah faruq fyade yaman wani irin salati maaah tasaki tare da kuka tace yau nashiga ukku ni hadiza wannan wace irin jarabawa ce haka tasamemu? Ya Allah kabamu ikon cin wannan jarabawan daka muna, maaah tace kinga abinda nake gwadamaki kenan, Allah yamaki sakayya huda, maaah kuka ni kuka saida mukayi mai isarmu, maaah tafara lallashina taredaman nasiha yarda da kaddara, maaah ta mike takaiman ruwa toilet tace huda jeki wanka akwai kuma na zafi na nan kigasa jikinki sosai, haka natashi jiki ba kwari na shiga toilet ina wanka ina kuka....
Written by
Fiddausi Abdul'azeez (Feedoh) &
Ayeesha Musa (Meesha Lurv).
®NWA®
Comments
Post a Comment