DIJAH 126~130

🏵🏵DIJAH🏵🏵

Feedoh yanmata✍🏻

1⃣2⃣6⃣~1⃣3⃣0⃣

Kodasu hamza suka iso magrib tayi, "hamza da daddy masallaci suka wuce basu shigo gida ba saida aka gama isha, "kana suka dawo gida, "suna shigowa suka tarda afrah da maaah parlour, "da gudu afrah tazo ta rungume daddy, "daddy yace baby nah nayi mssn d'inki da yawa fa, "afrah tace nima haka Daddy Nah, "Ammi ta tab'e baki tace kunji dashi, "hamza yace ayni Ammi gaskia taman yawa, "kiga sankai k'iri k'iri, "daddy da afrah suka dinga masu dariya haka dai suka dunga wasa da dariya da yaransu, " daining suka nufa saida sukagama cin abinci, "kana sukadawo parlor suna fira, "Ammi ce tace niko daddyn affy d'azu naga kanata kallon maralafiyan Hamzariee nah, wani abu halan?, "daddy yace kedai bari Ammin Hamzariee wlhi gani nake kamar nasan mai irin fuskar baiwar Allah nan amma nakasa tuna inane, "Affy tace k'ila kasan mai irin fuskan, "hamza yace daddyn little angel a katsina fa take, kuma kai bawani shiga katsina kakeyiba, "Ammi tace aykam dai daddy mayb kama ce da kasani, "murnushin manyance daddy yayi, yace koma dai yane nasan fuskar nan, "gaba d'aya suka kalleshi yace kwarai, Allah dai ya tunoman inda nasan mai fuskar nan, "gaba d'aya sukace Amin, "hakadai suka k'araci firansu har lokacin bacci yayi sukama iyayensu sallama kowa yayi d'akin shi.......

**************************
Wasa wasa kwanaki sunja yanzu haka dijah watanta ukku a DIFF hospital amma har yanzu tana nan kwance kamar gawa, kuma watannan ukku bakida ranan da yan gidansu hamza basu zuwa, shiko yamaida asibitin kamar gidansu da nan yake yini ga wata rama da yayi"duk wanda yaga hamza saiya bashi tausai saboda, ramewar da yayi, "shiko hamza gani yake kamar shiyajama dijah wannan iftila'i, "danma dai su Ammi natamashi nasiha da yadaina damuwa, "kuma k'addara ce wadda ta riga fata, "hamza ne ya shigo parlor daddy da sallama, " daddy ne ya amsa mashi, "yazauna kusa da daddy tare da gaida abokin daddy, "daddy yace hamzarieen Ammi har anshirya? ,"hamza yace eh,  daddy yace toh ko tafiya zakayi kaga nayi bak'o, "bak'on daddy yace ah Alh Abubakar karna tsaidaku, "zan iya tafiya, "daddy yace ah ah bawata unguwa baceba, marar lapian hamza zamuje ganine, "bak'on yace dama hamza yayi aure ne? "Murmushi daddy yayi yace haba Alh Lawal yaza'ay hamza yayi aure baka saniba, "wlhi wata ukku da suka wuce yaje katsina ya banke wata yarinya, "babban matsalan inda yayi bankar babu wanda yasanta, gashi kuma ta shiga commer, "girgiza kai alh Lawal yayi yace Allah yabata lapia Allah kuma ya bayyana iyayenta, "duka sukace Amin.

Alh Lawal yace aysai muje nima naga patient d'in yaronah, murmushi hamza yayi yace nagode, "daddy yace toh mutafi, "suna fita zasu shiga mota wayan Alh Lawal tayi ringn, "ganin mai kiran yasa ya d'auka wayan, "banji miyace ba, nadaiji yace shikenan ganinan zuwa, "zuwa yayi yace Alh Abubakar bazan samu zuwa asibiti ba, jikin mai d'akina yatashi, girgiza kai daddy yayi yace Allah yabata lapia Amin yace, "dafa kan hamza yayi, yace my boy kayi hak'uri watarana naje naga patient d'inka, "hamza yace bakomai nagode, "Allah kuma yabata lapia, "alh Lawal yace Amin, sukayi sallama Alh Lawal yaja mota yatafi, suma sukaja mota suka nufa asibiti.........

www.phirdauceejeebo.mywapblog.com

Written by
           Feedoh Deedoh✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180