ZAMAN GIDA 01~05

🤔🤔 *ZAMAN* *GIDA*🤔🤔

*Tak'aitaccen* *labari*

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

*_page_* 0⃣1⃣ *_to_* 0⃣5⃣

Bismillahir rahmanir rahim,

      *Sharhi*
               Wannan labarin k'agene banyi dan cin fuska ko tozarta wani ba,,

*Na* *sadaukar* *da* *labarin* *ga* *k'awayena* *halima* *Marafa* *da* *hadiza* *Ahmad* *(Hady)*

Sadiya ce ta shigo gidansu hady da gudu, haryana kaima bango karo, amma bata damuba, "tsakar gida tawuce innna, girgixa Kai Inna tayi tace naga randa yarannan zasuyi hankali, "Allah ya shiryaku, yara kudinga gudu, kamar ba yanmata ba, shiyasa gashinan kunk'i auruwa,,,,,,,


            "Sadiya na shiga d'aki hadiza tagani kwance, tana latsa waya, "d'akama ta duka tayi, tace amma ke Yar iskace shine baki shirya ba? Hadiza tace haba Marafa, nafa shirya kenake jira, kizo, kaya kawai zansaka, "Marafa tace shikenan tashi kisaka Kayan, "wadda ke gefensu tace inakuma zaku? "Cikin tsiwa Marafa tace ina ruwanki, hady tace kekikama bata amsa,,,,,,

           "Shiri Hady tayi cikin wani purple material yamata kyau, sosai, tagama shiryawa harta fito, marafa tace bakifa shafa kwallin nan ba, hady tace kinga harna manta wlhi, Marafa tace ydama dole ki manta *ZAMAN* *GIDA* bai ishekiba, dariya Hady tayi takoma d'aki tashafa kwalli, niko *Yar_ficika* narasa kwallin miye hady tashafa,,,
                 *********

Fitowa sukayi, Inna tace kuma yau bikinwa akeyi, b'ata rai hady tayi tace waini Inna bamuda aiki sai zuwa biki, toh dubiya zamu, tab'e baki Inna tayi tace dama ay aikinku kenan, kullum biki, Ku ko natsuwa baku da ita bare azo naku, yanzu ke sadiya ki kalli yanda kika fad'o da gudu bako sallama, duk layinnan babu sa'anku amma kunk'i natsuwa, Allah ya shiryaku,,,,,,,,



Fita sukayi suna gunguni, "suna fita suka d'auko wani ruwa a kwalba suka shafe jikinsu dashi, suka kalli juna, hady tace ta ina zamu farabi, inda zamu had'u da manyan motoci k'ila Allah yahad'amu da rabonmu mu huta da gorin su Inna, "Marafa tace wlhi ni harna fara gajiya, da bin titi kullum mu kenan bin titi neman miji amma ko kare bai biyomu, "dafata hady tayi tace hak'uri zamuyi Allah ne baikawo lokacinba, amma in shas Allah ryt one yana nan zuwa, "Marafa tace kullum haka dama kike cewa ni babban takaicina ma yanda malamai  Kevin kud'inmu amma still gamu gida, "Allah ka yaye muna *ZAMAN* *GIDA* hady tace amin,,,,,,,

Hady tace Marafa mubi titin goruba road manyan motoci sunfi tsayawa nan , "Marafa tace shikenan, suka d'auki hanyar goruba road neman sa'a,,,,,,,


       " nidai *Yar_ficika* sai ince Allah yabada sa'ar abinda akajnema😂😂😂😂😂😂

*Dedicated* *to* *sadiya* *Marafa* *nd* *hadiza* *Ahmad*



*Feedoh* *Deedoh*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180