JINSINAH 126~130
❄❄ *JINSINAH*❄❄
*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻
*_page_* 1⃣2⃣6⃣ *_to_*1⃣3⃣0⃣
Moh ne ya shigo part d'in fadilah zaune ya tarda ta tana latsa waya as usual, "wucetw yayi yanufa d'akinshi, binshi tayi abaya ta lab'e toilet yaje ya sakar ma kanshi shower bayan, yafito wanka kayan bacci yasaka, ya kwanta, wani irin murna fadilah tayi data ga ya kwanta bisa pillow, part din umma tanufa bakin k'ofa ta tsaya ta Barbad'a maganin da boka yabata, "kwalama umma kira ta dingayi, dasauri umma tafito, tana k'etara maganin fadilah tace Alhamdulillah, "juyawa fadilah tayi, umma tace lafiya kike kirana, fadila tace bansaniba, tana fad'an haka takoma part d'inta, itama umma juyawa tayi takoma d'akinta,,,,,,
"Washe gari da safe
Moh tunda yatashi yaji jikinshi kamar banashi ba, kamar akwai abinda yamanta, amma yakasa tunawa, "wanka yafito ya shirya , parlor yasamu fadilah, wucewa zaiyi tace ina zaka moh yace zanje nagaida umma, fadilah tace banyarda ba, dawo kazauna, moh yace toh, wuri yasamu yazauna, "fadilah tace waini ina labarin finah da yaronta, shiru moh yayi can kuma yace wacece finah kuma? Fadilah tace bansan haka matarka mana da yaronta, moh yace gaskia banda wata mata, ayke kad'aice matata, kuma baki haihu ba, fadilah tace kana da mata mana moh yace bansanta ba dear, haryana b'ata rai, "dariya fadilah tayi tace wasa nake ma, my dear, dariya yayi, ya rungumeta, "moh yace yakamata natafi wajen aiki, finah tace mutafi inma rakiya,,,,
"Suna fitowa sukaci karo da umma,tayi tagumi rab'ata sukayi zasu wuce, umma ta kalli moh tace baka ganni baneba? Moh yace naganki, fadilah ce tace ba sainazo nagaidaki ba, kallon fadilah tayi, "fadilah tace eh nina hanashi kokina da abinyi? Umma tace ah ah ranki yadad'e, tsaki fadilah tayi taja moh takaishi har bakin mota, "saida taga tafiyarshi kana tadawo, wurga ma umma harara tayi tace ka d'anma ma kika gani, gidannan kinkusa barinshi, dallah ni tashi kiban wuri kinwani tsareni da idanuwa, Allah sarki umma jiki na b'ari tabar wajen,,,,,
"Fadilah nashiga d'aki, waya ta d'auko takira habiba ringing biyu habiba ta d'auka, tana d'agawa fadilah tace k'awa komai yatafi daidai idan, kinsamu lokaci kizo kiga yanda nake mulki, banji mi habiba tace ba bankwana sukayi kowa ya aje waya,,,,
"Wasa wasa yau sati guda amma komai ya canja gidan moh, sai yanda fadilah tace akeyi, tsakanin umma da moh sai kallo kawai, ko side d'inta fadilah tahanashi, zuwa kuma komai nashi yadaina ba umma,,,,
"Finah ce zaune tayi tagumi sai hawaye takeyi, anty ce tashigo d'akin, d'auke da arif daketa Kuka ganin finah na hawaye yasa tazauna dafata tayi, d'agowa finah tayi ta kalli anty, girgiza mata kai anty tayi tace haba finah, miye na kuka shin abu bazai wuceba? "Finah cikin kuka tace anty fushi fa yayi kiduba kiga yau 1week baizo ba ko baizo danni ba ay yazo dan arif, anty tace kimashi uzuri, mayb akwai abinda yahanashi zuwa kinsan moh bazaiyi haka ba ke kanki shaidace irin sanda yake maki plz stop cry kanji, bari yayanki yadawo yakirashi, mik'a mata arif tayi tace bashi yasha saikije gidan kiga mamanki tunda kina yawan mafarkinta, amma kibar arif nan,,,,,
"Finah ce gaban gidansu ta rasa yanda zatayi tashiga, can wata zuciya tace tashiga, "kutsa kai tayi cikin gidan, bakowa parlor d'akin mamanta tanufa, tana shiga ta iske mamanta kan gado da Alama bata da lafiya, ga daddy tsaye yana mata adu'o'I "cikin k'aguwa finah tace mummy wat happen to u? Daddy ne ya juyo afausace, yace you? Wai mikika zoyi gidana, bana yanke Alak'a dake ba? "Duk'awa tayi takama k'afan daddy tace plz daddy forgive me, hankad'eta yayi saida tafad'i yace wlhi natsaneki na tsani ganinki dan haka get out of my house, "kuka finah keyi sosai tana rok'on daddy amma ina baiji, wani wawan mari ya sakar mata wanda yasa tafara ganin star star tasaki wata irin k'ara harsaida mak'ota suka shigo duk'awa tayi tana kuka, haka yajawota har k'ofar gida ana tabashi Hak'uri amma kamar ana k'ara zugashi yana zuwa k'ofar gida ya hankad'ata waje, unguwa tacika anata Rok'on shi amma ina baiji maida gidanshi yayi ya rufe,,,,,
"Da kyar ta tashi ta koma gida, "tana shiga gida, sukaci karo da anty gaban gida da alama fita zasuyi itada su suhaila da arif, "anty naganin halin datake ciki shi ya k'ara rud'ata, tambayanta take lafiya da kyar finah tamata bayani, anty ta tasauya mata matuk'a, garashin miji ga iyaye sun juya mata baya, jawota tayi jikinta ta rungume ta dinga lallashi tanata mata nasiha kana tayi shiru, cikin gida suka koma anty na k'ara mata nasiha,,,,,,,
*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_*❤
IG: yar_ficika
© *_written_* *_by_*
*_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment