HUDAH 71~75

⭐⭐HUDAH⭐⭐
Na
   Feedoh & Meesha Lurv

7⃣1⃣~7⃣5⃣

Likita ya fito yace Alhaji ku biyoni office, su maaah na Shiva office yace kuzauna bayan sun zauna doctor ya kallesu ya numfasa, yace Alhj kuna ina fisabilillah akama wannan yarinya haka, shin bakusan yayanku amanarku baneba, bakusan Allah zaitambayeku akan yarankuba, maaah dai inbanda kuka ba abinda take, alh yace doctor Kama Allah kagayaman miyasami yarinyar nan wlhi bangane inda ka dosa ba, doctor ya numfasa yace dalilin fyaden da akamata taji mugun ciwo domin ba'ayi mata ta hankaliba Alhi yace what? Huda akama fyade innalillahi wa Inna ilaihir raji'un gaskia naci amanar malam ban rikemai amanar diya daya tilo enshi ba, alh kuka yake yana sambatu, maaah inbanda kwalla ba abinda takeyi, cikin ranta kuma cewa takeyi da Alh yasan Wanda yama huda fyade da yakenan, doctor yakatsesu tare da basu hkri, yace sakamakon bincikenmu yanuna fyade akamata, kuma Alhamdulillah mun mata dinki kuma zataji sauki, saidai gaskia abinda yafi dagaman hankali yanda jininta ya hau sosai, amma mun dubata in shaa Allah data farfado da sauki, saidai adinga kwantar mata da hankali..

Doctor yace kuna iya zuwa ku dubata,alh da maaah suka mike suka shiga dakin da nake kwance, alhaji yatako yazo wajen gadona yace huda in shaa Allah saina daukar maki fansar Wanda yamaki wannan mummunar illar sai inda karfina ya kare kowaye saiyayi nadama, na kalli Meesha nace Meesha wai idan Alhi yagane faruq ne yazaiyi? Meesha tace kedai feedoh bari muji kila ya daukar mata fansar kokuma ya kyalesu mudai baza kunnuwa muji na gyada kai nace toh.

Alhi ya juyo yace maaah wayayima Huda wannan aika aika? Maaah tana kuka tace Alhji nima bansaniba, Alh ya girgiza kai yace hadiza bazaiyuba kice bakisan Wanda yama huda hakaba dannasan duk dunia huda bata boyemaki komai kece mace ta farko da huda take shawara da ita kuma kikasan komai nata, kuma kece kika haifeta dan haka kifadaman wanda yamata haka, maaah tace nikam Alhaji bansan komai ba,Alhaji ya girgiza kai yace shikenan idan tatashi ita zata fadaman.

Maaah da Alhaji suna nan sunyi jugum jugum kowane da abinda yake sakawa aranshi can sukaji nafara sambatu ina dan Allah kayi hakuri karka rabani da mutuncina budurcina shine yancina, kataimakeni kagani marainiyace Alhj yayi wajen gadon danake yana huda huda lapia? Idanuwana na bude ina hawaye ina hada ido da Alh nayi kasa da ido saboda idan yasan danshi yaman haka bansan yazaiyiba.

Kiran sunana yayi nadago idanuwana dasuka rine dan kuka yace sannu huda yajiki? Ahankali nace dasauki daddy yace Allah yakara sauki, inasan kiban aran hankalinki magana zamuyi saida gabana yafadi, yace kinajina nace mail eh" yace karki boyeman komai kigayaman wanda yamaki wannan illar wlhi kowaye saina daukar maki fansa inbanda kuka da girgiza kai ba abinda nakeyi, yace magana nakeyi, nace daddy kayi hakuri wlhi ban iya fadan kowaye, dagowa yayi ya kalleni yace wlhi kinji na rantse saikin gayaman kowaye,..

Maaah na kalla ta dagaman kai alamar na fadamashi, nace daddy kayi hakuri da abinda zai fito bakina, bakowa yaman fyadeba sai ya faruq, wani irin razana da alh yayi yafara salati yana hawaye, yace huda garin ya haka tafaru? Na kwashe kaf labarin nafadamai tunda ga mutuwar abbu har yanzu ban rage mai komaiba,alh ya girgiza kai yace dama jikina yabani tunda hadiza takasa gayaman waye yamaki haka jikina yabani faruq ne inasan nasamu shaidane faruq ka cuceni ka cuci marainiyar Allah kuma Allah bazai taba barinkaba danasan zan riski cin amana irin wannan wlhi dana roki mutuwata da irin wannan abin kunyar dakayi, Alh nakaiwa nan yatashi ya fita a fusace, maaah ta taso tadawo inda nake nafada jikinta ina kuka nace maaah kiyafeman wlhi bansan haka zaiman ba da ban bishiba, maaah tace karkidamu yata kaddararki ce haka, kuma babu wanda ya isa ya goge maki ita kedai ki kwantar da hankalinki har kisamu lapia kinji Auta nah, daga mata kai nayi..

Written by   
                 Firdausi Abdul'azeez (Feedoh) &
                 Ayeesha Musa (Meesha Lurv).

®NWA®

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180