JINSINAH 156~160
❄❄ *JINSINAH*❄❄
*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻
*_page_*1⃣5⃣6⃣ *_to_*1⃣6⃣0⃣
Kitchen suka nufa itada mummy abinci mummy ta d'ora, itakuma finah takama gyara kaji, suna aiki umma najan finah d fira dan kawai tasaki ranta, amma ina finah aiki kawai takeyi hankalinta duk yana kan auren da ake nema a k'ak'aba mata, ahaka suka gama abinci fried rice akayi sai coslow, saikuma papper chicken da akayi, coconut juice finah ta had'a fridge takai ta saka, hawaye suka gangaro mata saboda moh yanasan coconut juice, "mummy ce tace mata shhh stop cry my babe adua zaki dingayi kinji ko, d'aga mata kai tayi, suna gama abinci suka jera a daining table, mummy ce tacema finah tatashi tashiga wanka, ba musu tatashi tashiga wanka, tana fitowa bawani kwalliya tayiba powder ta murza ga fuskanta sai turare, wata purple abaya tasaka, ya salam abayan ta karb'eta sosai, kamar wata balaraba,,,,,,,
" amir ne shirye cikin wani d'anyen yadi ya karb'eshi sosai Anty ce ke d'aurama mashi agogo, turare ta fesa mashi, takawo hula ta saka mashi, kallonshi tayi tace masha Allah, mijinmu kayi kyau, yak'e yayi yace thnx yar aljanna, kalonshi tayi tace saika dawo ko, kagaidaman ita, moh yace bazaki rakaniba, murmushi tayi tace ah ah basaina raka kaba, yanzu wannnan fighting d'in kaizama kanka shi, murmushi yayi yace toh muje ko wajen mota kirakani, cewa tayi yes boss kuncinta yaja yamata kiss a gefen kumatunta, "hannunshi taja harsukaje wajen mota bud'e mashi mota tayi yashiga, anty tace Allah ya kiyaye hanya ka gaida man ita Allah ya dawo man da kai lafiya, amir yace nagode yatada mota yayi gaba, d'aga mashi hannu ta dingayi har yabar haraban gidan, cikin gida tanufa da gudu tana kuka,,,
" Amir ne ya shiga gidansu finah da sallama, mummy kad'aice parlor d'in amsa mashi tayi tare da bashi izinin shigowa, shiga yayi ya duk'a har k'asa ya gaida umma, amsawa mummy tayi cikin sakin fuska, mummy tace ina ita aysha, amir yace bak'i tayi shine tace kawai nataho, mummy tace inasu arif da suhaila amir yace suna islamiyya, "mummy ce tatashi ta shiga d'akin finah tana zuwa taganta tayi tagumi cire mata hannu tayi, tab'ata fuska tace bana hanaki tunani ba, finah tace sowee my mummy, bazan k'ara ba, tace kokefa tashi ga bak'o can parlor yana jiranki,,,,
"Tashi tayi jiki sake ta d'auki scarve d'inta tayi rolling saita k'ara kyau, parlor ta nufa, amir tagani, sallama tayi cikin siririyan muryanta amsa mata yayi wuri tasamu nesa dashi tazauna, gaidashi tayi ya amsa mata cikin sakin fuska, "finah tace yasu anty da suhaila, amir yace suna nan, shi arif miyakashe maki da baki tambayeshi ba, murmushi tayi ta sunne kai k'asa, "daga nan babu wanda yak'ara cewa komai, kusan minti biyar, tashi tayi ta d'auko abinci ta aje gabanshi, zuba mashi tayi ta tura mashi gabanshi, d'auka yayi tare da godiya, coconut juice ta zuba mashi ta aje mashi, "sakin ciki yayi ya d'ibi girki, haryana k'ari, saida yagama ci yama Allah godiya, " Amir yace finah kinga k'addaranmu kuma yanda tazo muna, kiyi hak'uri kid'auki k'addaranki, dode nasan bani kikeso ba kina da wanda kikeso amma muyi hak'uri kinji, nikaina inajin kunyan moh ace yau na auri matar dayafi k'auna sama da komai, itadai finah batace komai ba sai hawaye datakeyi, "Amir yace yaushe zaki fara final paper finah tace nxtweek, yace Allah yakaimu, amsawa tayi da amin, amir yace kinada wani abu da kikeso kiyi da bikin? Finah tace ah ah ba abinda zatayyi, daganan babu wanda yak'ara cewa k'ala, " daya gama zamanshi, tashi yayi ya mata bankwana, ya aje mata rapper 1k yayi gaba,,,,,
"Fadilah kuwa hankalinta yatashi ganin moh baine metaba, kuma idan takira line shi switch off, hankalinta yatashi, ga habiba tace bazasuje wajen malam ba harsai ana gobe moh zaidawo, gashi batamasan tak'amaimai randa zaidawo ba,,,,
*BAYAN* *SATI* *D.'AYA*
Tunda su moh sukaje argugun kullum suke amfani da maganinsu, kuma cikin ikon Allah suna samun sauk'i "yau ne moh zaigama amfani da maganinshi, yafito wanka, malam yashigo d'akin dayake, moh yagaida malam, amswa malam yayi da tambayan yayi wankan maganin, moh yace eh malam yace idan yagama shiryawa yasameshi d'akinshi, moh yace toh, yagama shiryawa tsaf yanufa d'akin malam, da sallama ya shiga, amsa mashi akayi yasamu wuri yazauna, ya gaidasu ummah, amsawa sukayi, wani ruwa malam ya d'auko mashi yace yasha, amsa yayi ya kwankwad'e, hayak'i malam yamashi, yakuma bashi wani turare ya fesa,yana gama fesawa " zumbur moh yayi ya mik'e, umma tace na Allah inazaka moh yace umma zanje wajen finah dan Allah kiman lamuni naje namaido finah da arif, ki tausayaman karkimai daman d'a maraya kiji k'aina saikuma yafashe da kuka, malam ne yayi gyaran murya yace zauna na Allah kaji, zakaje ka maido matarka, da yaronka, in shaa Allah, kuka moh yakeyi sosai kamar zai fidda ranshi,,,,
*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_*❤
IG: yar_ficika
© *_written_* *_by_*
*_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment