JINSINAH 106~110
❄❄ *JINSINAH*❄❄
*_Feedoh_* *_yanmata_*
*_page_* 1⃣0⃣6⃣ *_to_* 1⃣1⃣0⃣
Dr ce tashigo, da sallama, anty ta amsa mata, "tsiya tafarayima moh, "tace saina saka security su hanaka zuwa hospital d'innan tunda bazakabar patient d'ina ta huta ba, Moh yace ayda kin sallamemu dakin huta, amma inda finah na hospital d'innan toh yanxu nafara zuwa, "dariya tayi tace ay jibi zanyi discharging d'inku in huta hakanan, nima nagaji, "itadai finah bata ce komaiba, "gaban gadon dr tak'araso ta duddubata, kana tayi rubuce rubuce, "yaron ta d'auka cz tunda aka haifeshi yaron ya burgeta, dr tace wai miye sunan babyn nawa,moh yace abubakar, dr tace sunan dad d'inka *ryt* moh yace *yeah* dr tace Allah ya rayashi, amma mizamu kirashi dashi, moh yace gasu anty nan, "Anty tace dr nabaki zab'i dr tace nagode toh zamu dunga kiranshi da *Arif* hope sunan yayi Nty tace yayi, dr tace finah bakice komai ba, murmushu tayi ta sadda kai k'asa, gaski kunyar finah na burge dr saikace ba yare ba,,,,,,
"```Bayan``` ```kwana``` ```biyu````
Yau aka sallami su finah hospital kuma yayi daidai da daren suna, "Anty taso awuce da finah gidanta, amma Moh yace baisan wannan ba matarshi gidanshi zata, "dan dole anty ta hak'ura, aka wuce da finah gidanta,,,,,
"Koda finah suka iso gate d'in gidanta saida gabanta yafad'i saboda tasan tadawoma azaba, "shiga sukayi, cikin gida, "part d'in Umma suka nufa da sallama suka shiga amsawa tayi a dak'ile, zama sukayi, suka gaidata amsawa tayi ba yabo ba fallasa "Anty ce tatashi ta mik'a mata yaron, umma tace basaina amsa ba, naganshi Allah yaraya, "yasa yagaji mai sunanshu, karyayo mugun gado, "ba k'aramin b'atama Anty rai maganan Umma tayiba amma tashare, "tashi sukayi suka nufa part d'in finah,,,,
"Shirye shiryen suna akeyi gadan gadan, tunda Moh yace baza'a d'aga taron suna ba, "finah ce ta kalli anty tace Anty ko akaima Anty Fadilah baby tagani, "wata uwar harara Anty tamata tace ashe bakida hankali, ay inaga taga dawowarmu, amma kota shigo, sai a d'auki baby akai mata toh wlhi bata isaba, idan tazo taga baby idan batazo ba, ta huta, ayba tsoronta akeyi ba, "finah tace shikenan anty kiyi hak'uri,,,
*********
"Moh ne yashigo da akwatina 6 part d'in finah, na maijego 3 saina baby 3, kaya kam sunyi kaya, dan finah saida yasa mata Kala 12, "shiko arif kayanshi basu k'irguwa kuma duk max , kaya sunyi kyau duk Wanda yaga kayan saiya yaba, murna wajen Anty kuwa ba'a magana ganin kayan da akama finah da babynta,,,,,,,
"Tun dasafe naga masu canofee sunzo, farfajiyan gidan akaima decoration, gaskia wurin yatsaru, gefe guda kuma yanka naga anayi, inda aka yanka saniya biyu da rago ukku, "b'angaren finah na nufa, can naga Hajia nafisa cikin wani lace maroon mai tsadar gaske, "dan kud'inshi zaikai 100,000 ga makeup Tasha, inda Khady cute tamata makeup, gaskia finah kyan datayi ko ranan aurenta sai haka, "shima baby ba abarshi abayaba, saboda yahad'e cikin Kayan max masu kyau, yaro yafito d'an larabawa sak, "Moh ko sai shiga da ficce yake bakinshi kamar gonar audiga,,,,,,,,,,,
"K'arfe hud'u daidai aka fara walima, inda walima yahalarci many an mutane, matan abokan moh dakuma dangin Anty Aysha, "wata mota naga tashigo Mercedes s600 black, nikaina bantab'a ganin motar ba, ganin wadda tafito motar ce saida nasaki baki ina ganinta, " Anty naji tace oyoyo BIEBEE ISA rungume juna sukayi, suna Murna, itako wadda aka Kira da biebee saiwani shan k'amshi takeyi ita adole ga mai kud'i, "wata motace tak'ara shigowa BMW 7series itama black ya salam abinda nake fad'a kenan, bakowa bane cikin Motan rookie sadau ce da Mufeen, sumu sunyi shigae alfarma, wajen biebee isa suka nufa nanda suka Fara murnan ganin juna, wata mota tak'ara shigowa k'iran AUDI A3e tron wasu yanmatane guda biyu kyawawa suka fito daga cikinta, "Anty Aysha naji tana masu sannu da zuwa, meemee da Jiddah yara masu ji da Kansu, "gaskia wajen naga k'aryan motoci,,,
"Anci ansha, wajen taron Maijego ce ta sauko tana gaisawa da mutane, "tana hoto dasu "tana zuwa wajensu rookie sadau tace ayku fushi nake daku sai yau ake ganinku, yar ji dakai ce tafara magana BIEBEE isa , tace hak'uri zakiyi kinsan skul ba zaune mukeba rookie sadau tace aykam, itako Mufeen girki kawai takkwasa😂, "wajensu meemee taje, rungumesu tayi tace my twins my rigimammu dariya sukayi, nanma pix tayi dasu, "can nahango Rookiey Kaxs da Frnd d'inta Jiddah ja'o sun bud'e bakin jikka sunata saka abincin da lemun da akaje😂😂😂😂, "sai yamma lik'is aka tashi daga walima, inda kowa yatafi cikin farin ciki, ga jikka mai d'auke da hoton yaro, gaskia taro yayi taro, kuma maijego da arif sun samu kyaututuka abin har mamaki yadinga ba finah da anty,,,,,
"Fadilah ce tafad'oman dan banganta ba, lallab'awa nayi na nufa part d'inta, can k'urya naji maganansu itada k'awarta, Fadilah tace wlhi habiba tunda bokaye sun kasa fidda finah da gidana toh nikuma yau zan fiddata basai gobe ba, habiba tace Ina bayanki amma yazakiyi murmushi tayi tace kedai kizuba ido kiyi kallo kawai tace shikenan I trust u ay my Frnd nasan zaki iya komai idan kikace zakiyi,,,,,,
Wata sabuwa inji yan chacha,,,
Dedicated to biebee isa❤
IG: yar_ficika
Written by
Feedoh Deedoh✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment